Kokiya

Kokiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kokiya, Media/News Company, Kano.
(17)

Ɗan Najeriya ya zama mutum na farko da yafi kowa ilimin Hadisi a Afrika.An zaɓi Farfesa Sheikh Prof. Ibrahim Maqari  dag...
03/12/2024

Ɗan Najeriya ya zama mutum na farko da yafi kowa ilimin Hadisi a Afrika.

An zaɓi Farfesa Sheikh Prof. Ibrahim Maqari daga Najeriya a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW a kaf nahiyar Afrika

Barbara Jami'ar Musulunci ta farko wato Al'azahar dake ƙasar Masar ta ayyana babban limamin Najeriya Professor Ibrahim Maqari a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW da Fiqhu

Jarumar finafinan Hausa Awma'u Wakili ta oka Jam'iyyar APC daga NNPP Kwankwasiyya Saidai yayan Jam'iyyar ta NNPP suna yi...
07/11/2024

Jarumar finafinan Hausa Awma'u Wakili ta oka Jam'iyyar APC daga NNPP Kwankwasiyya

Saidai yayan Jam'iyyar ta NNPP suna yin tamboyoyin shin waima yaushe Asma'un take kwankwasiyya ta har ake murnan komawarta APC?

Shin Zaku iya cewa?

04/11/2024

Daga karshe dai itama Rakiya Musa Nijar ta rage kiba irin na Hadiza Gabon

Labarin wani Tela da kwastomanshiKwastoman tela yakawo dunkuna masu yawa aka bashi yazabi kalar Dunkin dayake so akai ma...
24/10/2024

Labarin wani Tela da kwastomanshi

Kwastoman tela yakawo dunkuna masu yawa aka bashi yazabi kalar Dunkin dayake so akai maganar kudi aka daidaita aka tsaida ranar karban kaya

Akace yakawo wani abu yace " saiya zo karba. Yatafi baidawoba sai bayan wata 6-7 Tela yana ganinshi hankalin shi yatashi ya tambayi ko lafiya Tela yace ai kayanka ansamu matsala wallahi na nemesu na rasa naso ingayamka to Babu lambar wayarka Dan Allah kayi haquri

Kwastoman yace " meeee? Bara ina zuwa

Yatafi baidawoba sai bayan kamar awa uku sai gashi da kudin dinki cib cib Tela yaqi karba yanata dai bashi haquri aka matsa mashi dai yakarba, ya irga kudi sun cika tsab. Yace to bani kayana,

Nan Tela yatashi yaje ma'ajiya yadakko kaya yamiqa mashi Nan fa yai tsaye yana mamaki sai ban haquri wai " kudin Nan aro su yayi dan Allah yabashi zaidawo gobe yakarbi kayan............

Menene shawarar ku yabashi koya hanashi kudin ?

Daga Ibrahim muazzam kiru

ABIN A YABA: Wannan ita ce Malama Hajara wacce ta gina katafaren sabon masallaci a unguwar Ndeshi da ke ƙaramar hukumar ...
19/10/2024

ABIN A YABA: Wannan ita ce Malama Hajara wacce ta gina katafaren sabon masallaci a unguwar Ndeshi da ke ƙaramar hukumar Mokwa jihar Neja.

Masu karatu wane fata za ku yi mata?

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Ba zan taɓa mantawa da marigayi ƊAN IBRO ba, bayan mutuwarsa ire-irenmu da muke aiki da shi duk komawa jihohinmu muka yi...
19/10/2024

Ba zan taɓa mantawa da marigayi ƊAN IBRO ba, bayan mutuwarsa ire-irenmu da muke aiki da shi duk komawa jihohinmu muka yi, saboda ba a ɗaukarmu aiki. Ni ma shirin GIDAN BADAMASI ne ya taimake ni na dawo.

Ina burin dawo da salon fim ɗin DAN IBRO don tunawa da shi, Cewar SANI DAN GWARI

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

YANZU-YANZU: Ana zargin wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa karo uku cikin mako guda. Shin ko kuna da wuta a yanzu...
19/10/2024

YANZU-YANZU: Ana zargin wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa karo uku cikin mako guda.

Shin ko kuna da wuta a yanzu haka?

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

YANZU-YANZU: An sami wani mai shago a jihar Taraba ya rage farashin taliya daga Naira 700 zuwa 250. Ɗan kasuwar yana zau...
19/10/2024

YANZU-YANZU: An sami wani mai shago a jihar Taraba ya rage farashin taliya daga Naira 700 zuwa 250.

Ɗan kasuwar yana zaune a karamar hukumar Bali da ke Taraba tuni talakawan garin s**a yi dafifi zuwa shagon domin samun sauki.

Muna addu'ar Allah ya yi wa wannan ɗan kasuwar albarka. Allah ya karo mana irinsu masu tausayin talakawa.

Wane fata za ku yi masa?

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Ƙabari ɗaya kenan wanda ke ɗauke da mutum 147 wanda s**a ƙone a yayin ɗiban fetur a garin Majiya jihar Jigawa Inna lilla...
19/10/2024

Ƙabari ɗaya kenan wanda ke ɗauke da mutum 147 wanda s**a ƙone a yayin ɗiban fetur a garin Majiya jihar Jigawa

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un

Allah ya gafarta musu ya sa suna aljannar firdausi ya kuma kiyaye gaba.

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Daga ƙarshe dai Sheikh Prof. Ibrahim Maqari ne ya jagoranci Limancin SALLAR JUMA'AH a Babban Masallaci dake birni Tarayy...
18/10/2024

Daga ƙarshe dai Sheikh Prof. Ibrahim Maqari ne ya jagoranci Limancin SALLAR JUMA'AH a Babban Masallaci dake birni Tarayya Abuja a yau Juma'a 18, October.

Shin menene ra'ayinku dangane da rahoton da aka samu da farko cewar ba shi zai jagoranci Sallah ba?

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Hotunan yadda aka gudanar da sallar juma'a a masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama a birnin Madina.TALLAH:...
18/10/2024

Hotunan yadda aka gudanar da sallar juma'a a masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama a birnin Madina.

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

KACICI-KACICI: Masu Karatu Shin Ko Akwai Wanda Zai Iya Faɗa Mana Wane Waje Ne Wannan A Nájeriya?TALLAH: KSBDATA Kamfanin...
18/10/2024

KACICI-KACICI: Masu Karatu Shin Ko Akwai Wanda Zai Iya Faɗa Mana Wane Waje Ne Wannan A Nájeriya?

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Wannan shi ne Farfesa Iliyas Usman sabon limamin babban Masallacin Juma'a na ƙasa da ke birnin Abuja, ɗan ƙabilar Igbo n...
18/10/2024

Wannan shi ne Farfesa Iliyas Usman sabon limamin babban Masallacin Juma'a na ƙasa da ke birnin Abuja, ɗan ƙabilar Igbo ne.

An zaɓe shi limamin babban masallacin ƙasa a Abuja (National Mosque) yau zai fara jagorantar sallah.

Wane fata kuke yi masa?

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

DA ƊUMI ƊUMIN SA: Fitacciyar Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana ƙudurinta na auren Al'amim G Fresh.TALLAH: KS...
18/10/2024

DA ƊUMI ƊUMIN SA: Fitacciyar Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana ƙudurinta na auren Al'amim G Fresh.

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Na Birnin Madina A Cikin Dare. Allah Ya Ƙara Mana Son Manzon AllahTA...
17/10/2024

Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Na Birnin Madina A Cikin Dare. Allah Ya Ƙara Mana Son Manzon Allah

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Masallacin Manzon Allah SAW Kenan Da Ke Birnin Madina Bayan Kammala Sallar Magariba. Allah Ya Ƙara Wa Annabi Daraja TALL...
17/10/2024

Masallacin Manzon Allah SAW Kenan Da Ke Birnin Madina Bayan Kammala Sallar Magariba. Allah Ya Ƙara Wa Annabi Daraja

TALLAH: KSBDATA Kamfanin Kasuwancin DATA Da Katin Waya Shi Ne Ɗaya Tilo Da Ya Yi Fice Wurin Hada-hadar Kasuwancin DATA Da KATI....

Domin fara sana'ar DATA ko kuma ku dinga saka wa kanku, ku sauke Manhajar KSBDATA a PlayStore.
👇🏽👇🏽👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website
👇🏽👇🏽👇🏽
https://app.ksbdata.com

WhatsApp
👇🏽👇🏽👇🏽
https://wa.me/2348024809376

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kokiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share