07/07/2020
*๐Official Tafseer Da Jawaban Jagora๐*
*MATSAYINSA A DUNIYAR SHIโANCI SAYYID ZAKZAKY*
*~Hassan Dan Sister๐๏ธ*
Bismillahi Rahamanun-Rahim Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkaee.
Babu tantama ko ja-in-ja game da matsayin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a duniyar Shiโanci, domin memba ne a Majalisar Ahlul-Bait ta duniya, wato (Ahlul-Bait World Assambly). Memba a Majalisar Taqreeb na Mazhabobin Musulunci, wato (The World Forum for Proximity of Islamic Thoutht).
Memba a majalisar haxin kan Shiโa ta duniya, wato (World Federation Shiโa Khoja). Memba a majalisar goyon bayan Palasdinawa ta duniya, wacce Dr. Zahra Khumaini ke wa jagoranci.
Memba a qungiyar taimakawa Intifadar Palasdinawa ta duniya, wato โฆ
Memba a qungiyar kare haqqin dan adam ta musulunci ta duniya, wato (International Islamic Human Right) mai hedikwata a birnin London, sannan shi wakili ne a wasu majalisu da qungiyoyi da dama na duniya.
Kamar yadda ba buqatar tsawaita bayani game da karvuwarsa da martabawar da duniyar Shiโanci ke masa, domin wadannan wasu abubuwa ne da ke bayyane a fili qarara, musamman ga wanda ke bibiyar kafafen sadarwa na zamani.
Misali; A duk lokacin da Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya fita zuwa wata qasar waje, musamman Iran, Iraqi, Lebanon da qasashen Turai, Asiya, ko Afirka, za ka ga irin tarba ta girmamawa, da liyafofin karramawa, da gayyace-gayyacen jawabi, da neman ganawa a keve, da sauran abubuwa na gayar karamci da ake masa, wannan kawai ya isa ya tabbatar da abin da muke fada.
Wata babbar shaidar da ta bayyana matsayin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a duniyar Shiโanci shi ne waqiโar Muzaharar Qudus da ta auku a birnin Zariya a shekarar 2014, inda sojojin gwamnatin Nijeriya s**a kashe almajiransa guda 33 a lokacin wannan Muzahara, ciki har da โyaโyansa guda uku.
Dan ci gaban sa mu hadu a part 2
๐Bin Sister Kt๐ง
https://www.facebook.com/101687134877386/posts/142860987426667/?app=fbl
MATSAYINSA A DUNIYAR SHIโANCI SAYYID ZAKZAKY
~Hassan Dan Sister๐๏ธ