Nnpp news / labaran nnpp 24/7

Nnpp news / labaran nnpp 24/7 NNPP NEWS 247

shin   wai akwai  wani abunda zaka ka iya cewa  dan kadan da dankasa yake mora, a nigeria ?   duba da irin tarin arzikin...
06/09/2023

shin wai akwai wani abunda zaka ka iya cewa dan kadan da dankasa yake mora, a nigeria ? duba da irin tarin arzikin da allah, albarkaci kasar mu dasu?

kungiyar kanawan asali. na muku barka da warhaka.  wani fata zakuyi ma wan nan kungiyar?
06/09/2023

kungiyar kanawan asali. na muku barka da warhaka. wani fata zakuyi ma wan nan kungiyar?

28/08/2023

allah ya kawo mana baban rabo.

20/12/2022

Salam barkan mu da safiya

Hhhhhh nnpp
20/05/2022

Hhhhhh nnpp

Bola Ahmad Tinubu kenen yayin da yake gaisawa da Aminu Dogo a gidan sa dake Jihar Kano.

NNPP ZIYARA
20/05/2022

NNPP ZIYARA

NNPP
19/05/2022

NNPP

HHHHHH NNPP MEN ON RED
19/05/2022

HHHHHH NNPP MEN ON RED

YANZU-YANZU: Kwankwaso Ya Sanyawa Ibrahim Shekarau, Jar Hula Bayan Komawar Sa Jam'iyar NNPP

Masu Karatu Wane Fata Kuke

NNPP GOV
18/05/2022

NNPP GOV

JUST IN: The Kano State NNPP has announced Engr. Abba Kabir Yusuf, Abba Gida Gida as the candidate for the governorship of Kano State with Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo as the Deputy Governor in the 2023 election.

Congratulations Abba Gida Gida
🎉👏

NNPP Adalci 🍉🍊🍌🍍🍓🍒🍑
Kwankwasiyya Amana 💕 🇵🇪 💯
🍏🍋🍌🍍🥭🍊🍉🍎🍒🍓
💚🤍💚
💚🤍💙

Zara bata barin dami
18/05/2022

Zara bata barin dami

BREAKING NEWS

Kano State Commissioner of Finance Alhaji Shehu Na Allah Kura has resigned. Decamps from APC to NNPP.

Congratulations sir 🥳

💃💃💃

NNPP Adalci 🍉🍊🍌🍍🍓🍒🍑
Kwankwasiyya Amana 💕 🇵🇪 💯
🍏🍋🍌🍍🥭🍊🍉🍎🍒🍓
💚🤍💚
💚🤍💙

Allah ya jikan rai
18/05/2022

Allah ya jikan rai

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah yayi wa Alhaji Musa Muhammad Uban Dawakin Yawuri Shugaban na jam'iyyar NNPP Mai kayan marmari na Jihar kebbi rasuwa yau laraba 18/05/2022

Muna Addu'ar Allah yajikan shi da rahamar sa, mu kuma ya kyautata namu karshe bayan nasu Amin.

DAGA Sani Twoeffect Yawuri

NNPP TRANS
18/05/2022

NNPP TRANS

Shekarau ya tabbatar da ficewa daga APC zuwa jam’iyyar NNPP ta su Kwankwaso https://bbc.in/3lmmnju

Nnpp
17/05/2022

Nnpp

DA DUMI-DUMI: Babu zaman La*fi+ya a Jam'iyyar APC a Kano, Murtala Sule Garo na yunkurin dakar gefen faranti kowa ya rasa.

NNPP KATSINA
17/05/2022

NNPP KATSINA

Kano nnpp
17/05/2022

Kano nnpp

🙋🏻‍♂️ So far in Kano State;

NNPP have 1 Senator, 3 House of Representatives Members, 15 State House of Assembly Members & 2 Local Government Chairmen 💥💥💥

Exceptional work-done by NNPP Kano State Chapter.
They really deserve loads of accolades 👏👏👏

Small but Mighty 😍
We are moving 🚀🚀🚀 Slowly but surely.

NNPP Adalci 🍉🍊🍌🍍🍓🍒🍑
Kwankwasiyya Amana 💕 🇵🇪 💯
🍏🍋🍌🍍🥭🍊🍉🍎🍒🍓
💚🤍💚
💚🤍💙

Jagora hahahahhaha
17/05/2022

Jagora hahahahhaha

Kwakwanso said : “There is no BROOM of APC in heaven because there is no dust there.
There is no UMBRELLA of PDP in heaven because there is no Sun there.
But in heaven, there is baskets of fruits , the NNPP ‘s Symbol” .

NNPP WELCOME MALAM
16/05/2022

NNPP WELCOME MALAM

YANZU-YANZU: Tsohon Gwamnan Jihar Kano Karo Biyo kuma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr. Sen. Mal. Ibrahim Shekarau yafita Daga Jamiyyar APC ya Koma NNPP

Madugu
16/05/2022

Madugu

Adresse

Yako

Téléphone

+2348176335420

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Nnpp news / labaran nnpp 24/7 publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Type