MINHA HAUSA Tv

MINHA HAUSA Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MINHA HAUSA Tv, Video Creator, Kano.

25/10/2022

SCHOLARSHIP KYAUTA A HAMAD BN KHALIFA UNIVERSITY DAKE QATAR
ga link hbku. hbku.edu.qa/en/admissions

07/10/2022

Karatu kyauta a jami'a islamiyya dake madina.
Domin cike wannan makaranta dannan wannan link din 👇👇
https://bit.ly/IUMenha

Assalam Alaikum warahmatullah   Sanarwa!      Sanarwa!!Jama,a muna masu farin cikin sanar daku cewa munbude muku wannan ...
15/09/2022

Assalam Alaikum warahmatullah
Sanarwa! Sanarwa!!
Jama,a muna masu farin cikin sanar daku cewa munbude muku wannan page din mai suna (MINHA HAUSA TV) ,domin kawo muku damamaki na scholarship s(wato karatu kyauta) a qasashe na duniya baki daya.
Duba da cewa da yawan dalibai basu San da irin wadannan damammaki ba ,in ma sun sani basu San yadda ake cikewa ba ,shi yasa muka qirqirar muku wannan page domin kawo muku duk wata scholarships a qasashen duniya.
Saboda haka muke roqonku da kuyi mana liking da following din wannan page din da Kuma sharing domin Yan,uwa da dama zasu amfana. Don haka jama,a Dan girman Allah ku taimaka kuyi mana subscribe da share a tashar mu dake YouTube wato (MINHA HAUSA Tv).
A tare da ku akwai;
Muhammad Yusuf jae
Murtala Abdullahi Adam
Tijjani sagir tijjani
Ismail Aliyu Mai lafiya
Usman Auwal, Mungode.

14/05/2022

Address

Kano

Telephone

+218946643211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MINHA HAUSA Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MINHA HAUSA Tv:

Videos

Share

Category