Ire-iren su Dr. Idris Dutsin-Tanshi Sheɗan yake nema ya fyaɗa su da ƙasa - Cewar Young Sheikh
Ku mu ɗan Shaƙata da wannan Nura Ɗandolo da budurwarsa a fagen Soyayya.”
Tsarabar Mako daga fadar Shugaban Kasa Bola Ahmed Bola Tinubu.
Mai ɗauke da ayyukan da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gudanar a cikin makon da ya gabata.
Sako daga ofishin mai taimakawa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai Abdulaziz Abdulaziz.
Ku Shaƙata da wannan taƙaitaccen bidiyon. 😂 🇳🇬
Wata budurwa ta bawa mata Haske kan cewa su riƙa kiran mazajen su da Baba.
Mai taimakawa Mabuƙata tsawon lokuta an jarabcesa da neman haka daga al'umma
Tsawon rayuwarsa ya rayu a taimakon raunana da mabuƙata, yana da imani da tausayin marayu, amma daga bisani Ubangiji ya jarabcesa cikin ƙanƙanin lokaci, kuma ƙarfinsa na wurin Aljihu yayi ƙasa.
Allah da ikonsa, sai Allah ya jarrabeshi da wata lalura inda wani Ƙarfe ya faɗo masa a baya ya karya ƙashin gadon bayansa, yau tsawon watanni tara ana neman naira dubu ɗari takwas da casa'in an rasa, Baya iya zama ko kwanciya, ga ƙuncin rayuwa na tunanin sauyi wanda ya samu.
A don haka ne ake neman da al'umma su taimakesa don zatin Allah su agaza asamu a haɗa kuɗaɗennan aje ayi masa aikin da aka ce za a masa ko ya huta da azabar ciwo, Babban abin tausayin shine yadda ƴaƴansa ke zagaye dashi suna kuka duba da duk cikarsu ba mai ƙarfin ɗaukan nauyinsa.
Don Allah ku agazawa rayuwarsa, ga masu ikon tallafawa zaku iya sakawa ta wannan asusun bankin.
👇🏽
A👉🏾0012950908
B👉🏾Jaiz Bank
A-👉🏾Aikawa Charity Foundation.
Ko kuma wannan asusun bankin kamar haka.
👇🏽
A👉🏾 1797148856
B👉🏾ACCESS BANK
A👉🏾SANI ABUBAKAR.
Ga masu neman ƙarin bayani zasu iya kiran wannan layin kai Tsaye.
👇🏽
📞08082744019.
Shin wanne baiti ne cikin waƙoƙinsa na yabo yake saka ku shauƙi da ƙara Soyayyar Manzon Allah (SAW)?
Kaf cikin abokan ka waye zaka kira a waya da nufin ya tura maka 1K ba tare daya baka kunya ba ?
Bada tazarar haihuwa ya halasta, domin kuwa Sahabban Annabi (SAW) ma sun aikata hakan - Sheikh Isah Ali Pantami
YANZU-YANZU: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu akan sabuwar dokar bada bashi ga ɗaliban manyan makarantu.
Gara In Mutu Da Wannan Rayuwar, Matsin Rayuwa Ya Tilastama Cewa Haka
Allah ya jarabci mijinta da cutar ƙanjamau, wacce itace sanadin ajalinsa, bayan rasuwarsa, da akayi gwaji sai itama aka sameta da cutar ƙanjamau.
Kafin rasuwar mijinta mutumin kirkine mai taimakon 'yan uwansa ma'abocin addini.
Tun da tasami wannan cutar suka shiga cikin musiba itada yaranta su 6, an tsangamesu, an dena siyan abinda take siyarwa, andena shiga sabgarsu, duk inda sukai ana gudunsu.
Da wahala tayi wahala sai ta rasa inda zatasa kanta suka baro asalin unguwarsu suka koma wata unguwa kusada dokar dajin Allah gidan wata tsohuwa, shima gidan yadda kaga kango haka yake ko ginannen bandaki babu a haka suke rayuwa.
Sun koma inda babu mai taimakonsu, babu mai basu abinci, babu wanda zai agaza musu sai Allah.
Sukanyi kwanaki har 3 basuci komai ba, sai ruwa ko kuma suje karɓo sadakar kunu.
Acikin wannan aluminium har yanzu basuyi girkiba sai dai kunu da ruwa dashi suke rayuwa.
Shi kansa kunun sukanyi tafiyar kusan awa daya kafin su samoshi ga zafin rana ga tafiyar ƙasa.
Yarannanta ƙananune amman wallahi a haka suke azumin Dole, saboda ko basuyi azumiba, ta babu abinda zasuci.
Kullum haka suke rayuwa cikin kuka da zubarda hawaye, har uwar tana rokon Allah inama ta mutu ta huta da wannan musibar.
Yanzu haka munason mu chanza mata rayuwa rayuwa itada yaranta.
Zamu dawo da ita cikin jamaa mu samar mata da gida koda na haya ne.
Zamu samar mata da sanaar dogaro da kai, saboda yau da gobe sai Allah.
Zamu sanya yaranta a makaranta, sannan mu sanya idanu gameda tarbiyyarsu.
Zamu samar musu da kayan Abinci, da suttura.
Ga masu ikon tallafawa, zaa saka taimakon a asusunmu na foundation kamar haka.
👇🏽
0012950808
Jaiz Bank
Aikawa Charity foundation.
Ko kuma wannan asusun Lambar.
👇🏽
1797148856
ACCESS BANK
SANI ABUBAKAR.
Ga dukkan mai neman ƙarin bayani zai iya kiranmu ta wannan lambar 08082744019 kira ko wathaap, ko saƙon sms, ko kuma kai tsaye a nememu a office
Tsarabar mako daga fadar Shugaban Kasa ɗauke da kyawawan ayyukan daya gudanar
Tsarabar mako daga fadar Maigirma Shugaban Kasa, ɗauke da kyawawan ayyukan da Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya Gabatar a cikin makon daya gabata.
Sako daga ofishin mai taimakawa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai Abdulaziz Abdulaziz
Duk ta kasance mai ibadar Allah amma Gulma ya jawo mata azabar ƙabari.
Tsarabar mako na ayyukan Shugaba Ahmad Bola Tinubu Wanda ya Kamata ƴan Nijeriya su sani.
Na faɗa na sake faɗa Buhari ya yi dama-dama da Najeriya~ Cewar Mawaki Rarara
Sanarwa: Za'a Buɗe Katafaren Masallacin Sheikh Ɗahiru Bauchi, A Garin Bauchi.
Masallacin mai hawa uku, an raɗa masa sunan shahararren malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi.
Masallacin shi ne irinsa na farko wanda ya ƙunshi fannin mata da maza da makaranta da ɗakin taro da wurin hutu. Yana nan a unguwar Wunti Jihar Bauchi.
Za a buɗe shi a gobe Juma'a, 8 ga watan Maris, 2024, kamar yadda majiyar mu ke samun tabbacin hakan.
.
Ku Ciro Katin Zama Ɗan Ƙasarku Cikin Sauƙi Daya Ɓata Da Kuma Fara Sana'ar Bude BVN
.
Domin ciro katin dan kasar ku daya bata kuma ku fara san'ar NIN da BVN verification ku sauke Manhajar KSBDATA yanzu a PlayStore.
👇🏽
Https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app
WhatsApp 👇👇👇
https://wa.me/2348024809376
Website 👇👇👇
ksbdata.com
Sabuwar tashar dake Sitilai na Garkuwa TV da Young Sheikh zai ɗau ka nauyin saka Tafsiran malamai na kowanne fahimta a watan Ramadan.
Aiyukan me girma Shugaba Bola Ahmad Tinubu a makon da ya gabata wanda ya kamata Kafitanin ƴan Nijeriya su sani.
YANZU YANZU: Ɗaruruwar matasa ne suka fito zanga-zangar lumana kan tsadar rayuwa a garin Zariya me taken su yunwa su ke ji.
An yi kira ga ƴan Nijeriya da su yi la'akari da gagarumin aiyukan da shugaba Tinubu yayi a makon data gabata don ci gaban Nijeriya.