Ado Reports Now

Ado Reports Now Ado Reports Now is a Technology news blog.

24/01/2023

TARIHIN DIGITAL MARKETING KASHI NA 1 TARE DA UBANDOMA

ICT/BUSINESSInternet of Things (IoT)What is IoT?The Internet of Things (IoT) describes the network of physical objects—“...
24/10/2022

ICT/BUSINESS

Internet of Things (IoT)

What is IoT?

The Internet of Things (IoT) describes the network of physical objects—“things”—that are embedded with sensors, software, and other technologies for the purpose of connecting and exchanging data with other devices and systems over the internet. These devices range from ordinary household objects to sophisticated industrial tools. With more than 7 billion connected IoT devices today, experts are expecting this number to grow to 10 billion by 2020 and 22 billion by 2025. - Oracle

ILIMI/KASUWANCI 22 10 22DALILAN DA YA SA KASUWANCI KE SAMUN MATSALA WAJEN TALLATA HAJJA A SHAFUKAN SA DA ZUMUNTA2. KYAMA...
22/10/2022

ILIMI/KASUWANCI 22 10 22

DALILAN DA YA SA KASUWANCI KE SAMUN MATSALA WAJEN TALLATA HAJJA A SHAFUKAN SA DA ZUMUNTA

2. KYAMAR YIN MAGANA DA HARSHEN GIDA:

Babu shakka duk wani sako da za a isar ya na fin tasiri idan aka isar da shi da harshen da mutanen da ake so a isar wa da sakon ko kuma a hada biyu wato koma fiye da biyun.

Ya zama dabiyar wasu da dama da ke magana da harshen gida kyamar aika sako musanman na tallata hajja cikin harshen su na gida ko da kuwa ba kware a turancinba.

Asali ma a wani karon sai ka ga shi kansa turancin ma akwai kura kurai cikinsa, amma sai a dage sai an yi da turancin. Ko da ya ke ma mutane da yawa har yanzu na da karancin
masaniya akan yadda shafukan sa da zumunta ke aiki yanzu wajen bayyanar da bayanai a shiya - shiya (Region)ta hanyar amfani da (Cookies) manhajar da ke sanarwa da masu kamfanonin shafukan sa da zumunta irin bayanan da ka fi amfani da su yayin da ka ke kan shafinsu, da kuma(Artificial Intelligence AI app) wato manhajar da za ta yi mu'amala da kai gwargwadon bukatunka kai tsaye a safukan sa da inteneti da kuma (Data) wato bayanan da ku ka yi rigista da su a kowani shafin na sa da zumunta. Wannan ta sa yawanci akan nuna ba yanai a shiyar da kuke in ba kun yi amfani da ba ko Kuma kun yi tagging wani daga wata nahiya ba. Bisa wannan ya sa amfani da harshen shiya wajen tura sako ya zama abin bajinta musamman in an iya bin ka'idojin rubutu hakan zai kawo mu ku riba ga kasuwancinku.

Za a cigaba ....

Ga Mai tambaya ga Lambar mu nan:
+2348060569011
A. A IBRAHAM UBANDOMAN KUTUMBAWA

ILIMI/KASUWANCIHashtags wato wasu zababbun kalmomi wadanda ake hada su da alamar  # a farko su na kasancewar raina k**a ...
05/10/2022

ILIMI/KASUWANCI

Hashtags wato wasu zababbun kalmomi wadanda ake hada su da alamar # a farko su na kasancewar raina k**a ka ga gayya ga ma su amfani da shafukan sa da zumunta.

Sai dai da yawa an lura ba su san yadda ake amfani da su ba.
Amfani da hashtags ya na taimakawa wajen hada bayanai ko hotanan hajjarku da ku ke nufin tallata su wuri guda, wanda hakan ya kan bai wa masu saye damar zabar abin da su ke so su siya ba da wuya ba.

Ana amfani da hashtags a kowani shafin sa da zumunta k**ar su Facebook, da Twitter, da Instagram, da YouTube, da TikTok da ma sauransu.

Idan Kai dankasuwa ne ka na amfani da shafukan sa da zumunta domin ka tallata hajjarka, to ka na da bukatar ka Yi amfani da hashtags domin hakan zai taimaka a dun

ganin abin da ka ke sawa a inda ma ba ka yi tsammani ba, har ta kai ga ana sayan kayanka ko a biya a samu ayyukanka.
Ma fi kyakkyawar hanyar tallata hajja ta shafukan sa da zumunta ba ya ga wanda za ka biya kudi ka tallata wato (boosting) ita ce amfani da fitattun hashtags wadanda su ke da alaka abun da ka ke magana akai.
Ga misalin yadda ake amfani da hashtags
a Facebook:

Address

Kaduna
800273

Telephone

+2348060569011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ado Reports Now posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ado Reports Now:

Videos

Share