People of Africa

People of Africa We standard firm with Africa

Hattara Dai Yunwa Mai Martaba Yafi Karfin Barazana. 😂😂
11/03/2024

Hattara Dai Yunwa Mai Martaba Yafi Karfin Barazana. 😂😂

Masu Cewa Ba Zasu Yi Aure Ba, Har Sai Buhari Ya Sauka To Ya Iyali 😅
25/02/2024

Masu Cewa Ba Zasu Yi Aure Ba, Har Sai Buhari Ya Sauka To Ya Iyali 😅

Anya Ana tallan Maganin Zaki da Maiko Yanzu kuwa  ...?🙄😆
22/02/2024

Anya Ana tallan Maganin Zaki da Maiko Yanzu kuwa ...?🙄😆

Ko wane irin tsautsayi ne ya kawo SPIDER-MAN Nigeria lokacin da ake jibgar mutane da rodina da ruwan duwatsu 🤔 Yanzu dai...
20/02/2024

Ko wane irin tsautsayi ne ya kawo SPIDER-MAN Nigeria lokacin da ake jibgar mutane da rodina da ruwan duwatsu 🤔 Yanzu dai ga shi nan ya kamu da tamowa a banzar bazara 🤨

Dala 'daya kenan fa....Toh a ajiye Nairan mana kawai a koma amfani da Dalar gaba daya, tunda abun nasu mugunta ne.
20/02/2024

Dala 'daya kenan fa....

Toh a ajiye Nairan mana kawai a koma amfani da Dalar gaba daya, tunda abun nasu mugunta ne.

Gara ma mutum yaci kudinsa, kafin ya mutu ya je ana "Man-rabbuka?"😌😌
15/02/2024

Gara ma mutum yaci kudinsa, kafin ya mutu ya je ana "Man-rabbuka?"😌😌

Kai Jama'a Tallaka Na Ganin Masifa A Qasar Nan.
15/02/2024

Kai Jama'a Tallaka Na Ganin Masifa A Qasar Nan.

Yanayin tattalin arziƙin Najeriya ya mayar da wasu jami'an tsaron da ke aiki akan manyan Tituna Almajirai da uniform...
15/02/2024

Yanayin tattalin arziƙin Najeriya ya mayar da wasu jami'an tsaron da ke aiki akan manyan Tituna Almajirai da uniform...

Hadari sa Gaban ka in da kake so🥱. Taka Warka lafiya me Girma Dakaren Gwari da Daura😂
15/02/2024

Hadari sa Gaban ka in da kake so🥱. Taka Warka lafiya me Girma Dakaren Gwari da Daura😂

Valentine Day 💝Muda Bama Soyayya Zamu Yiwa Annabi Sallati Ranar 📿Ku Kuma Kuyi Murna Ranar ku Ta Masoya
14/02/2024

Valentine Day 💝
Muda Bama Soyayya Zamu Yiwa Annabi Sallati Ranar 📿
Ku Kuma Kuyi Murna Ranar ku Ta Masoya

Me kuka sani game da tarihin Ranar Masoya ta Duniya?Valentine Day 💝
14/02/2024

Me kuka sani game da tarihin Ranar Masoya ta Duniya?
Valentine Day 💝

A halin da ake ciki a Nigeria, na munsayar Wutaa🔥🔥Soyayyah da irin yan matan Nan yafi soyayyah da yan mata masu Degree.
13/02/2024

A halin da ake ciki a Nigeria, na munsayar Wutaa🔥🔥

Soyayyah da irin yan matan Nan yafi soyayyah da yan mata masu Degree.

Wani lokacin tattaunawa da aljanu tana da dadi, matsalarsu kawai sun fiya karya da yawa...
13/02/2024

Wani lokacin tattaunawa da aljanu tana da dadi, matsalarsu kawai sun fiya karya da yawa...

Allah ya h**e Mana mu auri Mata 4 Rigis MTN.GLO.AIRTEL.ETISALAT. Saboda sharrin network 😎🤸🏽
12/02/2024

Allah ya h**e Mana mu auri Mata 4 Rigis MTN.GLO.AIRTEL.ETISALAT. Saboda sharrin network 😎🤸🏽

Dan Allah ku koyamin Mining😭
12/02/2024

Dan Allah ku koyamin Mining😭

   Jama'a ku zama sheda, nima daga yau na fice daga ECOWAS🏃😎
12/02/2024

Jama'a ku zama sheda, nima daga yau na fice daga ECOWAS🏃😎

Bana Kayan Aure Babu Cote D'Ivoire Aciki Kenan.
11/02/2024

Bana Kayan Aure Babu Cote D'Ivoire Aciki Kenan.

Kar a manta a karanta national anthem kafin a kwanta🤣
11/02/2024

Kar a manta a karanta national anthem kafin a kwanta🤣

Naira Miliyan 200 Talakawa Nigeria ya Huta 🇳🇬
11/02/2024

Naira Miliyan 200 Talakawa Nigeria ya Huta 🇳🇬

  SORRY ƊIMMU GABA DAYA.....Wasan kwallon kafa ya gaji haka, tabbas wasa bai mana daɗi ba,
11/02/2024

SORRY ƊIMMU GABA DAYA.....
Wasan kwallon kafa ya gaji haka, tabbas wasa bai mana daɗi ba,

Ku daina ganin laifin 'yan Mata akan kuka😭 yayin rabuwa da saurayi, babu wanda zai yi asarar hanyar samun kudi kuma yayi...
11/02/2024

Ku daina ganin laifin 'yan Mata akan kuka😭 yayin rabuwa da saurayi, babu wanda zai yi asarar hanyar samun kudi kuma yayi shiru😏

   An k**a wani ba Kano zai shiga Coci da littafin Geography a matsayin Bible saboda shinkafar 🍛,,.. 🚶‍♂️
11/02/2024

An k**a wani ba Kano zai shiga Coci da littafin Geography a matsayin Bible saboda shinkafar 🍛,,.. 🚶‍♂️

   Ta ina Jagaba zai iya gyara ƙasar nan Indomie kullum na ƙara kuɗi?🤔
11/02/2024

Ta ina Jagaba zai iya gyara ƙasar nan Indomie kullum na ƙara kuɗi?🤔

    Da musulunci ne ya ce a yi ƙwallon⚽🤾 ƙafa, da 'yan duniya sun ce an wahalar da mutane.🙄
11/02/2024

Da musulunci ne ya ce a yi ƙwallon⚽🤾 ƙafa, da 'yan duniya sun ce an wahalar da mutane.🙄

30/04/2023

Jiya fa kawai Wani Dan Iska don ya firgitani ya buga min waya yace min shi Ma'aikaci ne inzo HQ ana nemana!

Nace" masa.To ai Ni Mahaukaci Ne

27/04/2023

Idan Allah ya Nufeka Da fi ƙarfin ( DATA ) A ƙasar Nan toh ka lissafa kanka cikin waɗanda Allah yayiwa Arziƙi a Najeriya.

Dayawa daga cikin Comrade dinmu basaso azumi ya wuce saboda karban kunu da abinci a masallaci ba wai don tsabagen imani ...
19/04/2023

Dayawa daga cikin Comrade dinmu basaso azumi ya wuce saboda karban kunu da abinci a masallaci ba wai don tsabagen imani ko tsoron Allah ba.

19/04/2023

Dan girman Allah masu duban watan🌙 nan gobe kuyi iya kokarinku.🙏

Tafiya Maganin Gari Mai Nisa 🚶
18/04/2023

Tafiya Maganin Gari Mai Nisa 🚶

Kudi na iya sa mutum ya manta da abu mafi mahimmanci 😆🏃‍♂️
15/04/2023

Kudi na iya sa mutum ya manta da abu mafi mahimmanci 😆🏃‍♂️

Address

Namadi Sambo Street
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when People of Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to People of Africa:

Videos

Share