AHLUL jannah

AHLUL jannah Yada da'awah ta hanyar tunasar da al'ummah fihsabih lillahi

06/11/2021
30/08/2021

Nasiha. Ce wata baiwar Allah ta rubuta, 'yan kwanaki kafin mutuwar ta.
Tana faɗin........
Ƴaƴin da na mutu bana cikin damuwa,
Ba na ta jikina wanda ya riga ya gama aiki,
Musulmai su ne zasu aikata mini komai game da shirya gawata zuwa makwanci,
1- zasu cire tufafin da ke jikina.
2- su wanke ni tas.
3- su sanya ni cikin likkafani.
4- su fiddoni daga cikin ɗakina.
5- domin tafiya da ni sabon masaukina wato (ƙabari).
6- Mutane da yawa zasu taru domin rakani makwanci na,,,,,
Kai zaka samu mafi yawa ma ayyukan su s**a ajiye domin halarta sakani makwanci na.
Tare da hakan zaka samu mafi yawa daga jamaar ba za suyi tunani akan nasihata ko da rana ɗaya ce a cikin ranaku,
7- Dukkan abubuwan da na mallaka a ranar zan rabu da su,
kamar su,,,,
Makullan dukiya ta
jikkunan da na mallaka
Takalman dana mallaka
Suturar dana mallaka.
Idan Allah yasa na dace da iyalai masu nagarta su yi sadaƙa da su domin amfanata a lahira.
Ku sani fa cewa Duniya babu wani baƙin cikin rabuwa dani da zatayi,
Haka kuma harkar da ake gudanarwa a cikin duniya zai ci gaba da gudana,
Aiki na kuma wani yazo ya ci gaba da yin sa a madadina.
Dukiya ta kuma ta zama halas ga magada,
Tare da cewa ni zaayi ma hisabi akan tara ta da na yi,
Kaɗan ce ko mai yawa ce,
Kwatankwacin farar fatan dake kan kwallon dabino ce ko zaren dake tsakiyar kwallon dabino ce sai dai an yi mini hisabi akan ta.
farkon abunda zai ɓace ma mutane nawa shi ne suna na,
Saboda haka zaka ji mutane na faɗi ina gawar mai mutuwar,
Ba zasu taɓa kiran suna na ba,
Yayin da zasu yi mini sallah, zaka ji sun ce a matso da gawar,
Ba zasu kira suna na ba
Yayin da za'a sani kabari sai ka ji an ce a matso da gawa,
Saboda haka yasa kasantuwata ƴar wani mai matsayi ko kuma ƴar wata babbar ƙabila, ko kuma mai matsayi babba baya taɓa ruɗata,
Mi ƴa kai duniya wulakan ta!!!
Babu abunda ya kai girman rayuwar da zamu iske a lahira,
Ya kai wanda kake raye a yanzu ka sani zaka gamu da bakin cikin guda uku
1- Mutanan da s**a sanka sama sama zasu riƙa faɗar Allah sar

GIDAN MIJI👍🏻Yawaita yi muku addua da mijinki da yayanki da kishiyarki DA abokan zamanki. hakan zaisa zuciyarki gaba da b...
15/09/2020

GIDAN MIJI👍🏻

Yawaita yi muku addua da mijinki da yayanki da kishiyarki DA abokan zamanki. hakan zaisa zuciyarki gaba da baya tayi Albarka✅
wannan nasihace👆🏼

WhatsApp group AHLUL JANNAH ☘️🍀☘️
https://chat.whatsapp.com/ExPxaImlhUC9qUNJgWUEdN

Tafarki tuba *Ko kana da wani laifi da ka taba yi ma Allah wanda kake tunawa da shi yake damun ka?*Kada ka bari damuwa t...
14/09/2020

Tafarki tuba
*Ko kana da wani laifi da ka taba yi ma Allah wanda kake tunawa da shi yake damun ka?*
Kada ka bari damuwa ta mamaye zuciyarka. Nemi wasu ayyukan kwarai boyayyu ka nufi Allah da su. Zai yafe maka.

Whatsapp group AHLUL JANNAH ☘️🍀☘️
https://chat.whatsapp.com/ExPxaImlhUC9qUNJgWUEdN

Create your personalized DP for Ahmad'rais https://getdp.co/8Jn
01/08/2020

Create your personalized DP for Ahmad'rais https://getdp.co/8Jn

Create your personalized DP for Ahmad'rais by Ahmad Ra'is on GetDP. AhmadraAhmadraAhmadraiAhmad

MAFI YAWAN MUTANE SUNA CIKIN HALIN KUNCIN RAI, DA DAMUWA, DA RASHIN KWANCIYAR HANKALI - DUK DA ABIN DUNIYAR DA ALLAH YA ...
24/07/2020

MAFI YAWAN MUTANE SUNA CIKIN HALIN KUNCIN RAI, DA DAMUWA, DA RASHIN KWANCIYAR HANKALI - DUK DA ABIN DUNIYAR DA ALLAH YA BA SU -, AMMA SUN KASA GANE DALILIIN HAKAN, BARE SU SAN MAGANI!


Allah ya ce:
ومن أعرض عن ذكري فإن له معيشة ضنكا ونحشره يوم القيامة أعمى

"Duk wanda ya kau da kai daga ambatona, to lallai zai rayu rayuwa ta kunci, kuma ranar Lahira za mu tashe shi yana makaho".

Malaman Tafsiri sun fassara:
"ذكري"
ma'anarsa shi ne; AL- QUR'ANI.

Whatsapp group ☘️🍀☘️ AHLUL JANNAH ☘️🍀👇 👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/ExPxaImlhUC9qUNJgWUEdN

Facebook AHLUL JANNAH ☘️🍀☘️ 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://www.facebook.com/100980704945335/posts/143936927316379/?flite=scwspnss&extid=GzLy0m74GugVB1TR

~MUGUN NUFI~Dan uwa ka lura idan kasan bazaka iya yiwa  mutane uzuri ba kuma kana fahimtar banbamcin dake tsakanin ku, t...
21/07/2020

~MUGUN NUFI~
Dan uwa ka lura idan kasan bazaka iya yiwa mutane uzuri ba kuma kana fahimtar banbamcin dake tsakanin ku, to zaka iya mayar da masoyinka ya koma maƙiyi sannan daga baya ka yi nadama.

WhatsApp group AHLUL JANNAH ☘️🍀☘️🍀👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/ExPxaImlhUC9qUNJgWUEdN

~Mace abokiyar Rayuwa~Idan mace ta soka tana sonka ne da dukkan zuciyar ta, amma hakan bai hana tayi maka laifi, duk lok...
15/06/2020

~Mace abokiyar Rayuwa~
Idan mace ta soka tana sonka ne da dukkan zuciyar ta, amma hakan bai hana tayi maka laifi, duk lokacin da mace tayi maka laifi, kai kuma ka mu'amalanceta da hankalinka ka tuna soyayyarta da tama, ka tausayawa raunin ta, kayi mata afwa, ka mu'amalance ta kyakkyawar mu'amala tare da tausasa lafazi da kyautata aiki a gare ta.

Acikin Alqur'ani maigirma ALLAH (SWT) Yana cewa:

وَعَاشِرُوهُنَّ بِالْمَعْرُوفِ فَإِن كَرِهْتُمُوهُنَّ فَعَسَىٰ أَن تَكْرَهُوا شَيْئًا وَيَجْعَلَ اللَّهُ فِيهِ خَيْرًا كَثِيرًا

“kuyi musu mu'amala da kayautatawa, Sannan idan kun ki su, to akwai tsammaninku kuki wani abu alhali kuwa ALLAH Ya sanya wani alkhairi mai yawa a cikin sa.” [Suratul Nisa'i: 19]


WhatsApp group ☘️ Ahlul Hannah🍀👉👇👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/ExPxaImlhUC9qUNJgWUEdN

26/05/2020

don't do it

 "Babban Gatan Da Za Kayiwa Kanka A Rayuwa Shine: Ka Kiyayi Shiga Maganar Da Bata Shafeka Ba, Domin Kare Mutuncin Ka, Ma...
25/05/2020



"Babban Gatan Da Za Kayiwa Kanka A Rayuwa Shine: Ka Kiyayi Shiga Maganar Da Bata Shafeka Ba, Domin Kare Mutuncin Ka, Matuƙar Ba Ɓarna Bace, Sannan Kuma Magana Matuƙar Ba Alkhairi Bace Kada Ka Yarda Ka Furtata, Hakan Shine Kare Imaninka"
://chat.whatsapp.com/ExPxaImlhUC9qUNJgWUEdN

13/05/2020

Address

Gombe

Telephone

+2349030202028

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHLUL jannah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AHLUL jannah:

Share


Other News & Media Websites in Gombe

Show All

You may also like