Jibwis Gona Gombe state

  • Home
  • Jibwis Gona Gombe state

Jibwis Gona Gombe state Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Gona Gombe state, News & Media Website, .

Tafsirin mata na karshen wata Na yankin Gona Akarkashin Jagorancin Shugaban Majalisar Malamai na Gona  Ash Shaikh Adam M...
29/01/2025

Tafsirin mata na karshen wata
Na yankin Gona
Akarkashin Jagorancin Shugaban Majalisar Malamai na Gona
Ash Shaikh Adam Muhammad Shango
Karkashin Sananniyar Kungiyar Wa'azin Musulunci
Jibwis Nhqt Jos Gona Branch Gombe State

Sallar Janazan Dan Uwa Alaramma Abdullahi Yakubu Bula wanda yagudana Amasallacin izala na daya dake shagon goro Gombe.  ...
27/01/2025

Sallar Janazan Dan Uwa Alaramma Abdullahi Yakubu Bula wanda yagudana Amasallacin izala na daya dake shagon goro Gombe.

Wanda shugaban majalisar malamai na jahar Gombe sheikh Hamza Adam Abdulhamid yajagoranci sallan.

Munarokon Allah yajikanshi yagafartamasa yakai haske qabarinshi mukuma intamu tazo Allah yasa mucika da Imani 🙏🙏🙏

Inna lillahi Wa'inna Ilaihi RajiunAllah Yayiwa Alaramma Abdullahi Yakubu Bula (mai tajweedi) Rasuwa Sakamakon Accident.L...
27/01/2025

Inna lillahi Wa'inna Ilaihi Rajiun

Allah Yayiwa Alaramma Abdullahi Yakubu Bula (mai tajweedi) Rasuwa Sakamakon Accident.

Lokacin janaza karfe daya 1 a masallacin Yan goro a cikin garin gombe
Allah ya bada ikkon halarta ameeen

Jibwis Gona Gombe state26/12l/2025Daga wajen gabatar da meeting da wa'azi na addinin muslunci Wanda Hadaddiyar Kungiyar ...
26/01/2025

Jibwis Gona Gombe state
26/12l/2025

Daga wajen gabatar da meeting da wa'azi na addinin muslunci
Wanda Hadaddiyar Kungiyar Izala take gabatarwa

Akarkashin jagoranci ( shekh Adamu Muhammad shango)

Wanda yake gudana a anguwar yelwan bago

MEMBER JIBWIS GONA INTERNET MEDIA COMMITTEE

24/01/2025
Photos from Two Weekly Islamic preaching      Jibwis NHQ Jos Gona Branch Akko LGA Gombe State.12/07/1445h12/Jan/2025M  H...
13/01/2025

Photos from Two Weekly Islamic preaching
Jibwis NHQ Jos Gona Branch Akko LGA Gombe State.

12/07/1445h
12/Jan/2025M

Hotuna daga wurin Gabatar da mitin da Waazi na Gona Wanda Ya Gudana A Reshen Wuro biriji

Kuma Waazin Yana Gudana Karkashin Jagorancin Shugaba Majalisan Malamai Na Gona (Sheak Adamu Muhammad Shango)

A garkashin Kungiyar Jamaatu Izalatil Bidia wa ikamatus-sunnah, Assasawan Sheikh Ismail Idris bin Zakariya.

✍️Umar M BCGA
Deputy Secretary JIBWIS Gona Social Media.

SANARWA               SANARWA                          SANARWA 📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢FIRST AID GROUP     OF JIBWIS NHQT JOS   ...
08/01/2025

SANARWA
SANARWA
SANARWA
📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢📢

FIRST AID GROUP
OF JIBWIS NHQT JOS
GONA DIVISION AKKO LGA GOMBE STATE

Shugaban Rundunan Tsaro ta Yan Agaji na Gona Division Gombe State
Alhaji Usman Muhammad Shango

Tareda yan Majalisarsa suna Sanarda Dukkan Division Exco
Detachmen exco
Unit exco Damukedasu na Gona Division da Members
Zuwa wajen Gagarumin mitin da muka saba gabatarwa
Duk sati Biyu Ranan Laraba

Wanda za'ayi kamar haka Insha Allah
🏪 Yau Laraba 8-1-2025
⏲ Damisalin Karfe 7:30pm
🕌 A Masallacin Juma'a na Riyal Qts
H/Riyal Detachment Gona Division Gombe State

Allah yabada ikon Halatta Ameeen


🖊🖊🖊 ISAH YAKUBU SECRETARY GENERAL
JIMC GONA SOCIAL MEDIA GOMBE STATE NIGERIA)
ASST, DIV,ORG, SECRETARY GONA DIVISION

Alhamdulillah 💙Hotuna dag wajen Taron Rufe SeminarAkarkashin Qungiyar jamaatu izalatil bidia wa ikamatus-Sunnah, Gona br...
07/01/2025

Alhamdulillah 💙

Hotuna dag wajen Taron Rufe Seminar
Akarkashin Qungiyar jamaatu izalatil bidia wa ikamatus-Sunnah, Gona branch Akko LGA Gombe State

Sananniyar Qungiyar ta Izalah Wanda Sheikh Adamu Muhammad Shango yake Jagoranta amataki Karamar hukuma, Tashirya Taron karawa juna Sani (Seminar) na tsawon kwana uku domin Karantar da Al'umma duniyansu da Lahira, Taron yagudana A unguwar Barunde,

Taron yasamu bakoncin Manyan Malamai dakuma shuwagabannin Sarauta da Kuma siyasa,

Kadan dagacikinsu Akwae Shugaban Majalisan Malamai na Jahar Gombe Ash Sheikh (Hamza Adam) da mataimakinsa na biyu, da Kuma deputy Chairman Akko LGA (Hon Habib Hassan) dakuma PDP chairman party Akko LGA, da Wakilin Malaman kasar Gona (Ustaz Muawiya M Bello) Dakuma Garkuwan Matasan Gona (hon Auwal Danbogo) da Hakimin Tunfure da dae Sauransu.

Dafatan Allah yasaka Malaman wannan Kungiya da Alkhairi, mukuma Allah yabamu ikon yin aiki da Abunda S**a Karantar da mu.

✍️Umar M BCGA

Peper Na 2 Daga Hammadukafi Zone 2 Wajen Gabatar da Seminar na Mata✍️✍️📷📷 Isah Yakubu Secretary General Gona Social Medi...
04/01/2025

Peper Na 2
Daga Hammadukafi Zone 2
Wajen Gabatar da Seminar na Mata

✍️✍️📷📷 Isah Yakubu Secretary General Gona Social Media Gombe State

Peper Na 1 Daga Hammadukafi Zone 2
04/01/2025

Peper Na 1 Daga Hammadukafi Zone 2

Daga Hammadukafi Zone 2Ahalin yanzu muna jiran malami na biyu
04/01/2025

Daga Hammadukafi Zone 2
Ahalin yanzu muna jiran malami na biyu

Address


Telephone

+2348101607077

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Gona Gombe state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share