Hassan muhammad Ahmad

Hassan muhammad Ahmad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan muhammad Ahmad, News & Media Website, Gombe state Akko l G A gona branch, Gombe.

GENERAL MEETING Shugaban Kwamitin SOCIAL MEDIA na yankin Dubai Quarters  Hafeez  usman yahya  yana gayyatan duk wani dan...
17/02/2024

GENERAL MEETING

Shugaban Kwamitin SOCIAL MEDIA na yankin Dubai Quarters Hafeez usman yahya yana gayyatan duk wani dan Social media a mataki na anguwa (reshe) da wakilan anguwanni dakuma
Wanda yake bukatan yin wannan aikin domin taimakon addini

wanda zai gudana kamar haka..

Wuri:. Masallacin Jumma'ah Dubai Quarters
Lokaci:.6::30pm
Rana:.Gobe Lahadi insha Allah
08/RAJAB/1445AH
18/FEB/ 2024

Allah ya bada ikon halatta.

An kammala Katafaren masallacin ƙungiyar Izala dake ungwar Guzape a babban birnin Tarayya Abuja. ƙarƙashin jagorancin Sh...
01/02/2024

An kammala Katafaren masallacin ƙungiyar Izala dake ungwar Guzape a babban birnin Tarayya Abuja. ƙarƙashin jagorancin Sheikh Sani Yahaya Jingir.
Za'a ƙaddamar da bikin bude masallacin ranar 9 ga watan Fabrairun 2024 idan Allah ya kaimu

💥MU FADI GASKIYA KOMAI DACIN TA💥A baya, wasu sun je, sun kai kara wajen mahukunta cewa: "Kar a bar su(IZALAH JOS), su gi...
23/01/2024

💥MU FADI GASKIYA KOMAI DACIN TA💥

A baya, wasu sun je, sun kai kara wajen mahukunta cewa: "Kar a bar su(IZALAH JOS), su gina cibiyar musulunci a Abuja! CIBIYAR TA'ADDANCI ZASU GINA!"

Wallahi sai da Mallam ya tsine musu bisa wannan kazafin!

Alhamdulillah, yana daf da kammaluwa. Akoi yiyuwar halartan manyan-manyan Malluman Duniya InShaa Allahu!

💥Boom💥
Gasu nan, sai kokarin a bude da su, suke yi.

GAYYATA!   GAYYATA!!  GAYYATA!!! QUNGIYAR JAMAATU IZALATIL BIDIA WA IKAMATUS SUNNAH NATIONAL HEAD QUARTER JOS, YANKIN GO...
14/01/2024

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

QUNGIYAR JAMAATU IZALATIL BIDIA WA IKAMATUS SUNNAH NATIONAL HEAD QUARTER JOS, YANKIN GONA, GOMBE STATE NIGERIA.

🔷A madadin shugaban majalisan malamai na Gona Ash Sheikh Adamu Muhammad shango ( Gona Chairman Ulama'u Council).

🔹Shugaban Admin
( Alh Muhammad Ismail)

🔹 Shugaban Rundunan Agaji
(Alh Usman Muhammad shango).

💠Suna GAYYATAN Al'umman Musulmi zuwa wurin Mitin da Kuma wa'azi Amataki na local government Wanda akasaba duk Bayan sati Biyu Ranan lahadi.

🔴 Wanda za'ayi kamar haka🔵

Date: Yau lahadi 14/01/2024
Time:Mitin 4:30. Wa'azi / 8:00
Venue: (NEW GRA) Kudu da makarantar pen Resource

Allah yabada Ikon zuwa ameen

Hassan Muhammad Ahmad

NASIHA CE....Ankarbo Daga Abiddarda'i (R.A), Yace: Manzon Allah (SAW) Yace : "Duk Wanda Ya Kare Mutuncin Dan Uwansa, To ...
29/12/2023

NASIHA CE....

Ankarbo Daga Abiddarda'i (R.A), Yace: Manzon Allah (SAW) Yace : "Duk Wanda Ya Kare Mutuncin Dan Uwansa, To Allah Zai Kare Fuskarsa Daga Wuta Ranar Tashin Kiyama".

Tirmizi Ya Rawaito Shi.

Mukiyaye Hakin 'Yan Uwanmu Ko Taba Mutuncinsu Koda Da Zance ne..Mai Makon Muyi Maganan Wani Muyawaita Karatun Alqur'ani, Tasbihi Da Istigfari.

UbangijiAllah Ka Karemu Daga Shiga Hakkin Wani Ko Mutaba Mutuncin Wani Amin.

29/12/2023

Ba'a tsere a rayuwa

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!MADARASATUL TAHAFIZUL QUR'AN(Bomala Bakin Gada)Karkashin Qungiyar Jamaatu Izalatil bidia wa...
21/12/2023

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

MADARASATUL TAHAFIZUL QUR'AN
(Bomala Bakin Gada)

Karkashin Qungiyar Jamaatu Izalatil bidia waikamatus-Sunnah assawar Marigayi Sheikh Ismail Idris bin Jos. (Reshen Bomala) Gona, Gombe state.

Tana Gayyatan ilahirin Yan uwa da Abokanan Arziki Zuwa wajen Yaye dalibanta Wainda S**a Haddace Alqur'ani Maigirma.

Taronda Zaigudana Kamar Haka

Date; Saturday 23/12/2023
Time; by 10am
Venue;Haraban Makarantan- Maljausunnah dake Bomala Bakin Gada.

Allah yabada ikon Halarta Ameen
✍️ Hassan Muhammad Dan Umma

10/12/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mustapha Yahaya Muhammad, Modu Wlli, Muhammad Honourable, Nibras Muhammad, Suleiman Umar

JIBWIS NHQT JOS  GONA BRANCH GOMBE STATE     Yanda Akagabatar da Quiz na makarantin malja'ussunnah na yankin cigaban mus...
06/07/2023

JIBWIS NHQT JOS
GONA BRANCH GOMBE STATE
Yanda Akagabatar da Quiz na makarantin malja'ussunnah na yankin cigaban musulunci na gona
Wanda ya gudana arashen barunde yamma.
Wanda desk office na gona s**ashiya Allah yabada nasara
JIBWIS NHQT JOS GONA SOCIAL MEDIA

Izu 60 da tafsiri
09/06/2023

Izu 60 da tafsiri

HAPPY JUMMAAH
09/06/2023

HAPPY JUMMAAH

GAYYATA.   GAYYATA      GAYYATA     QUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATUS SUNNAH MAI HQT A GARIN JOS, YANKIN Dub...
26/01/2023

GAYYATA. GAYYATA GAYYATA

QUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATUS SUNNAH MAI HQT A GARIN JOS, YANKIN Dubai quarters GONA BRANCH, AKKO LGA, GOMBE STATE.

Wannan Qungiya Mai Suna Asama Tana gaiyatan Alumman Musulmi Zuwa wurin Taron Data shirya,
Don sayan fili dagina makarant na Qungiya wato (JIBWIS dakuma asas da malja'u da tahfiz) Domin taimakon karatun matasa

Wanda Jamillan kudin Su yakai million #(20'250'000).

Kuma Taron Zaigudana Karkashin Shugabancin
HON KHAMISU AHMAD MAILANTARKI
(NNNPP GOVERNOR TORIAL CANDIDATE GOMBE STATE)

Taron Zaigudana ne kamarhaka insha Allah
Date: Ranan asabar 27/1/2023
Time: karfe Goma Na safe 10:00am
Venue: Masallacin Jumaa na Izala Dake Dubai quarters layin gidan man ummoda, AKKO LGA GOMBE.
Dafatan Allah yabamu Gagarumin Nasara,
Yakuma Bamu Ikon Taimakawa Sama da Abunda Ake Nema..

✍️ hassan Muhammad dan umma
JIBWIS Gona Social Media

Abuja 2023: Jibwis Nhqtrs Jos Annual Conference On Educational Development And Appeal Fund Launching For The Purchase Of...
24/01/2023

Abuja 2023: Jibwis Nhqtrs Jos Annual Conference On Educational Development And Appeal Fund Launching For The Purchase Of Educational Materials, Equipments And Operational Vehicles.

Date: 29th January, 2023 -
7th Rajab, 1444h
Venue: International
Conference Centre
Time: 10am Insha Allah.

YA ALLAH  KA GAFARTAWA ALHAJI DAUDA KALOMA ASSISTANT DIRECTOR GENERAL ,KASA MUTUWA HUTUCE KAYAFE MASA KURA KURANSA KA KA...
19/01/2023

YA ALLAH KA GAFARTAWA ALHAJI DAUDA KALOMA ASSISTANT DIRECTOR GENERAL ,KASA MUTUWA HUTUCE KAYAFE MASA KURA KURANSA KA KARBI AYYUKANSA NA ALKHARI KA KYAUTATA BAYANSA ,mukuma intamu tazo KASA mucika da Imani .
Janaza Karpe daya 1:00pm
Amasallacin Jumaa na daya

05/01/2023

JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKAMATIS SUNNAH ISLAMIC ORGANIZATION FOR ERADICATING INNOVATION AND ESTABLISHING SUNNAH Founded by Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bin Zakariyya NATIONAL HEADQUARTER, JOS

Cordially invites

to the

FUND RAISING FOR COMMENCEMENT OF BUILDING OF THE PROPOSED FORTUNE UNIVERSITY MAGAMA GUMAU, TORO LGA BAUCHI STATE

DATE:
7TH JANUARY, 2023 15TH J/AKHIR, 1444 AH

VENUE:
PERMANENT SITE OF THE PROPOSED UNIVERSITY, MAGAMA GUMAU
TORO L.G.A BAUCHI STATE

TIME:
10:00AM INSHA ALLAH

May Allah Give us the Ability to attend.

Send a message to learn more

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓PHOTOS FROM SEMINAR  J.I. B.W.I.S GONA BRANCH AKKO L.G.A. ┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛12TH ANNUAL SEMINAR 1444/2023     ...
01/01/2023

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓
PHOTOS FROM SEMINAR J.I. B.W.I.S GONA BRANCH AKKO L.G.A.
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛
12TH ANNUAL SEMINAR 1444/2023
DAY 1
A Yau Lahadi
09/06/1444H
01/January/2023M

•┈┈┈••✦ * * ✦••┈┈┈•
Hotuna yayin Gabatar da Seminar na Gona wanda yake gudana a karkashin jagorancin Shugaban majalisar malamai na Gona (Sheikh Adamu Mohammad Shango) ,Branch Akko L G A.
muna fatan Allah ya mana muwafaqa.

Wanda yake gudana a masallacin Juma'ah na Barunde Yamma.

Karkashin Sananiyar Ƙungiyar nan ta Addinin Musulunci,
Jama'atu Izalatul Bid'ah wa Iqamatis-sunnah National head quarter Jos(JIBWIS).

Muna rokon Allah ya mana jagora.
Amen🙏🙏.
•┈┈┈••✦ * * ✦••┈┈┈•

✍️ Hassan Muhammad Dan umma

Khuduba from jibwis jumma'a mosque Dubai quarters
30/12/2022

Khuduba from jibwis jumma'a mosque Dubai quarters

Vv
25/09/2022

Vv

Jibwis nhqtr jos gombe state Nigeria    Amadadin shuwagabannin wannan kungiyar suna gayyatar dukkan mutane xuwa wajen mi...
03/09/2022

Jibwis nhqtr jos gombe state Nigeria
Amadadin shuwagabannin wannan kungiyar suna gayyatar dukkan mutane xuwa wajen mitin da wa'azi na jaha wanda za'ayi kamar haka
Venue :Garin kalshingi yankin Gona
Time:4:00
🖋🖋🖋by dan umma
Member jibwis Gona internet media com

Alhamdll cigaba da tafsirin Alqur'ani maigirmaWanda muke saurara daga bakin malam   Aminu Abubakar da Alaramma          ...
01/09/2022

Alhamdll cigaba da tafsirin Alqur'ani maigirma
Wanda muke saurara daga bakin malam
Aminu Abubakar da Alaramma
Hafiz Abdulbasid jibrin
Daga masallaci bakin gada bomala
🖊🖊🖊 by HasHassan Muhammad Dan UmmahHassan Muhammad Dan UmmanHassan Muhammad Dan UmmamHassan Muhammad Dan Umma Member jibwis gona medi

17/08/2022

Yau laraba Akwai mitin da iyayen yara wadanda s**a gama malja'u dakuma yara maza wadanda s**a gama
Za'ayi mitin din tsakanin magriba da isha a
Masallacin bakin gada
Allah yabada ikon halarta
🖋🖋by hassan muhammad dan umma
Member Jibwis gona social media

Address

Gombe State Akko L G A Gona Branch
Gombe

Telephone

+2347080249928

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan muhammad Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share



You may also like