Daily Press Hausa

Daily Press Hausa Labari da dumi dumi a tafin hannun ku. Kuyi following din shafin mu domin samun labarai mai inganci
(3)

Duk Wanda Yake Da Halin Kara Aure Bai Yi Ba Allah Ya Tsine Mai ~Inji Princess Ummi Ibrahim Me zaku ce???
03/05/2024

Duk Wanda Yake Da Halin Kara Aure Bai Yi Ba Allah Ya Tsine Mai ~Inji Princess Ummi Ibrahim

Me zaku ce???

Innalillahi Wa'innah ilaihir Raji'un😭Ansamu wani mugu a Jos ya cire wa matar shi hannu saboda ta cire dubu uku 3/k a cik...
29/04/2024

Innalillahi Wa'innah ilaihir Raji'un😭

Ansamu wani mugu a Jos ya cire wa matar shi hannu saboda ta cire dubu uku 3/k a cikin dubu ashirin 20/k din da ya ajiye.

23/04/2024

Tirkashi: Sau 3 ana turawa a kashe Adam A Zango

Adadin asarar rayuka ya ragu sosai daga 2,600 a kowane wata zuwa kasa da 200 ~Mallam Nuhu RibaduAdadin asarar rayuka da ...
23/04/2024

Adadin asarar rayuka ya ragu sosai daga 2,600 a kowane wata zuwa kasa da 200 ~Mallam Nuhu Ribadu

Adadin asarar rayuka da ke da alaka da ta'addanci a Najeriya ya ragu sosai daga kusan 2,600 a kowane wata zuwa kasa da 200 a yanzu.

Mista Ribadu ya bayyana haka ne yayin wata tattaunawa da manema labarai a wajen taron yaki da ta’addanci na kasashen Afirka da aka fara a ranar Litinin da ta gabata.

"Muna aiki kuma ina ganin mun yi aiki mai kyau. Daya daga cikin abubuwan da muka gani a matsayin manuniyar cewa al’amura sun fara k**ari misali, shi ne AK 47 da a da ake sayar da shi kasa da Naira 500,000 a bara amma yanzu ya koma Naira miliyan biyar.

"Wannan yarinyar nake masifar kauna amma gaskiya bata sani ba"~Jarumi Adam A Zango
23/04/2024

"Wannan yarinyar nake masifar kauna amma gaskiya bata sani ba"

~Jarumi Adam A Zango

Rundunar sojin Najeriya kori sojoji da s**a yi wa matatar Dangote fashiRundunar sojin Najeriya, a ranar Litinin, ta ce t...
22/04/2024

Rundunar sojin Najeriya kori sojoji da s**a yi wa matatar Dangote fashi

Rundunar sojin Najeriya, a ranar Litinin, ta ce ta kori sojoji biyu, Kofur Innocent Joseph, da Lance Kofur Jacob Gani, da ake zargi da satar wayoyin kebura masu sulke a matatar Dangote a ranar 14 ga Afrilu, 2024.

Jaridar PUNCH ta ruwaito yadda sojojin s**a shiga cikin ginin a cikin wata mota kirar Acura jeep amma an k**a su a babbar kofar kamfanin da wayoyin 897 masu sulke.

Gwamnatin Tarayya Ta Kammala Titin Keffi Akwanga Lafia Makurdi Mai Tsawon kilomita 200.
21/04/2024

Gwamnatin Tarayya Ta Kammala Titin Keffi Akwanga Lafia Makurdi Mai Tsawon kilomita 200.

Mutum Daya Ya Mutu, 7 Sun Bace A Yayin Da Jiragen Helikwafta Na Ruwa Na Kasar Japan Guda 2 S**a Yi Hadari A Tekun Fasifi...
21/04/2024

Mutum Daya Ya Mutu, 7 Sun Bace A Yayin Da Jiragen Helikwafta Na Ruwa Na Kasar Japan Guda 2 S**a Yi Hadari A Tekun Fasifik Yayin Horo.

APC ta dakatar shugaban jam'iyyar Abdullahi Umar GandujeWani bangare na jam’iyar APC  reshen mazabar Ganduje a karamar h...
21/04/2024

APC ta dakatar shugaban jam'iyyar Abdullahi Umar Ganduje

Wani bangare na jam’iyar APC reshen mazabar Ganduje a karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, a ranar Lahadi ya sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.

'Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji 6, sun Sace Kyaftin Daya A Jihar  NejaWasu ‘yan bindiga sun yi wa sojoji 6 kwanton bauna a...
21/04/2024

'Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji 6, sun Sace Kyaftin Daya A Jihar Neja

Wasu ‘yan bindiga sun yi wa sojoji 6 kwanton bauna a kauyukan Roro, Karaga da Rumace, Ward Bassa, karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja a ranar Juma’a.

Dole El-Rufa'i ya girbi abun da ya shuka tun yana raye -Buba Galadima Ya yi zargin cewa El-Rufai ya tsayar da Uba Sani S...
19/04/2024

Dole El-Rufa'i ya girbi abun da ya shuka tun yana raye -Buba Galadima

Ya yi zargin cewa El-Rufai ya tsayar da Uba Sani Sanata ne domin ya zama shugaban kwamitin kudi na Majalisar Dattawa domin ya amince da bukatarsa ta ciyo wa Kaduna bashi.

A cikin kalaman Buba: yace "El-Rufai dole ne ya girbi abunda ya shuka saboda Allah ba ya jira sai mu mutu kafin yayi sakayya.

Matatar dangote ta fara saida man jirgi. Daga farawa jiya har farashin lita ya fadi daga 2000 zuwa 1,400.
14/04/2024

Matatar dangote ta fara saida man jirgi. Daga farawa jiya har farashin lita ya fadi daga 2000 zuwa 1,400.

"Idan kana neman gugun mayaudara, maciya amana yan hassada kazo Kanny wood" ~Jarumi Adam A. Zango
14/04/2024

"Idan kana neman gugun mayaudara, maciya amana yan hassada kazo Kanny wood" ~Jarumi Adam A. Zango

"Makaho ne kadai zai kasa ganin ayyukan alkairan da Tinubu ya zuba a Najeriya" ~Bello Matwalle
13/04/2024

"Makaho ne kadai zai kasa ganin ayyukan alkairan da Tinubu ya zuba a Najeriya" ~Bello Matwalle

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso ta rasu.Wasu makusantan Daso sun shai...
09/04/2024

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso ta rasu.

Wasu makusantan Daso sun shaida wa Freedom Radio cewa mutuwar ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.

Za a yi jana’izarta nan gaba a Kano.

Allah ya gafarta mata.

Majalisar Sarkin Musulmi dake Sokoto ta tabbatar da cewar ba'a ga jinjirin watan Shawwal ba. Saboda haka gobe Talata ita...
08/04/2024

Majalisar Sarkin Musulmi dake Sokoto ta tabbatar da cewar ba'a ga jinjirin watan Shawwal ba. Saboda haka gobe Talata ita ce ranar 30 ga watan Ramadan.

Ranar Laraba kuma ita ce ranar Sallah (1 ga Shawwal 1445 AH)

Gfresh ya sake ni bayan na biya shi dubu dari biyar  ~Sadiya Haruna
07/04/2024

Gfresh ya sake ni bayan na biya shi dubu dari biyar ~Sadiya Haruna

Sheikh Dahiru Usman Bauchi na raye bai mutu ba!
06/04/2024

Sheikh Dahiru Usman Bauchi na raye bai mutu ba!

Tinubu Zai Kara Kudin Wutar Lantarki Da kashi 300%'Kamfanin dillancin labarai na Bloomberg ya rawaito majiya mai tushe a...
03/04/2024

Tinubu Zai Kara Kudin Wutar Lantarki Da kashi 300%'

Kamfanin dillancin labarai na Bloomberg ya rawaito majiya mai tushe a ranar Talata cewa, za a ba kamfanonin wutar lantarki damar kara farashin wutar lantarki zuwa N200 ($0.15) a kowace kilowatt daga naira 68 ga masu amfani da wuta a birane a wannan watan.

"Sallar Tahajjud sunnace sannan yinta a masallaci shi yafi lada" ~Sheik Sani Yahaya Jingir
02/04/2024

"Sallar Tahajjud sunnace sannan yinta a masallaci shi yafi lada" ~Sheik Sani Yahaya Jingir

"Zamu iya korar Tinubu da APC idan mukayi koyi da abunda ya faru a kasar Senegal, wato idan mu yan adawa muka hada kai" ...
29/03/2024

"Zamu iya korar Tinubu da APC idan mukayi koyi da abunda ya faru a kasar Senegal, wato idan mu yan adawa muka hada kai" ~ Atiku

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bayar da tallafin Naira 500,000 ga kowane mahajjacu daga jihar.
28/03/2024

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bayar da tallafin Naira 500,000 ga kowane mahajjacu daga jihar.

ƳANZU-YANZU: Kasurgumin Dan Ta’adda Dogo Gide Ya Bakwanci Lahira 27/03/2024.Kasungurmin Dan ta’adannan wanda akafi sani ...
27/03/2024

ƳANZU-YANZU: Kasurgumin Dan Ta’adda Dogo Gide Ya Bakwanci Lahira 27/03/2024.

Kasungurmin Dan ta’adannan wanda akafi sani da Dogo Gide Ya Gamu da ajalinsa a sanadiyar mummunar rauni da yaji a dauki ba dadi da s**ayi da Sojojin Rundunar Operation Hadarin Daji a dajin Madada dake Karamar Hukumar Mulkin Maru ta Jahar Zamfara K**ar Yadda Jaridar Smart News s**a Ruwaito.

Jaridar Smart News ta ruwaito cewa Dogo Gide Ya bankwanci Lahira ne a wata Asibiti dake Unguwar Mabera ta Jahar Sokoto inda ake zargin wani Jami’in Tsaro Yakai Dan Ta’addar domin yin jinya a sanadiyar munanan raunukan da Dan Bindigar yaji yayin musayar wuta s**ayi da Jami’an Tsaro. Bayan mutuwarsa munsamu labarin binne Dan Ta’addar a Kauyen Dandalla k**ar Yadda Smart News s**a ruwaito.

Hakazalika An ruwaito cewa anyi nasarar K**a wannan Jami’in tsaro din gudanar da binciken alakarsa da nemawa wannan Azzalumi Magani.

Muna Rokon Allah Ya Kara Bawa Jami’a Tsaronmu Nasara.

Ameen.

Gwamna Uba Sani ya bada sanarwar sakin daliban Kuriga sama da 200 da masu garkuwa  da mutane s**a sace a jihar Kaduna.
24/03/2024

Gwamna Uba Sani ya bada sanarwar sakin daliban Kuriga sama da 200 da masu garkuwa da mutane s**a sace a jihar Kaduna.

Tinubu ya yabawa majalisar dattawa bisa dakatar da Sanata Abdul Ningi.
22/03/2024

Tinubu ya yabawa majalisar dattawa bisa dakatar da Sanata Abdul Ningi.

An K**a Wata Matar Gida A Jihar Kaduna Dake Najeriya Da Ta Dauki Hayar Wasu Masu Kisa Don Kashe Mijinta!
18/03/2024

An K**a Wata Matar Gida A Jihar Kaduna Dake Najeriya Da Ta Dauki Hayar Wasu Masu Kisa Don Kashe Mijinta!

"Bayan samun labarin wani musulmi kuma bahaushe ya tsinci miliyan 100 ya mayar ma mai su babu wata maganar banza da wani...
10/03/2024

"Bayan samun labarin wani musulmi kuma bahaushe ya tsinci miliyan 100 ya mayar ma mai su babu wata maganar banza da wani zai kara gaya man game da Musulmi ko hausawa in yadda " ~Inji Jenifer

"Masu Badala Na Baku Sati 2 Ko Dai Ku Tuba Ko Ku Bar Kano"  ~Inji Sheikh Aminu Daurawa
05/03/2024

"Masu Badala Na Baku Sati 2 Ko Dai Ku Tuba Ko Ku Bar Kano" ~Inji Sheikh Aminu Daurawa

Gobe Daurawa zai shiga Office don ci gaba da aikin shi na commandan HisbaWanna na zuwa ne bayan wani gani da gwamnan Kan...
04/03/2024

Gobe Daurawa zai shiga Office don ci gaba da aikin shi na commandan Hisba

Wanna na zuwa ne bayan wani gani da gwamnan Kano yayi tare da Malam Daurawan da wasu manyan malamai a fadar gwamnatin Jihar Kano.

04/03/2024

Gwamnan Kano yaje gidan daurawa dan sasantawa da shi

Wani video da ke yawo a kafafen sada zumunta ya nuna yadda gwamnan Kano ya kai ziyara gidan Daurawa wanda ake alakantawa da cewa gwamnan yayi haksan ne don kawo karshen cece kuce da ta biyo bayan aje aikin shugaban hukumar hisba Sheik Aminu Daurawa.

Address

Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily Press Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daily Press Hausa:

Videos

Share

Nearby media companies


Other News & Media Websites in Funtua

Show All

You may also like