14/11/2023
SAƘON MALAM AKAN MUƘABALAR DA ZA'A YI:
1-MALAM YAJI DAƊIN AMSAWA DA DR IDRIS YAYI
2-MALAM SHI YAYI GAYYATA AKAN MUƘABALAR
3-SHI YAKAMATA AZO WURINSHI, AMMA MALAM BAI CE HAKAN BA
4-A NEMI HALL DA ZA'AYI A CIKI (WURIN DA YAKE BA NEUTRAL)
5- A SAMU SHUGABAN ZAMA
6- AYI MUƘABALAR AKAN TSARIN LOKACI LOKACI
7- DAGA CIKIN ABUBAKAR DA ZA'A TATTAUNA AKAI÷
=INGANCIN SAKE HANNU A SALLAH
=INGANCIN SALLAMA ƊAYA A SALLAH
=INGANCIN BIN MAZHABA
=INGANCIN NAƊA RAWANI A SUNNAH
=INGANCIN LADANCI
=KA KAWO WURIN(VIDEO KO AUDIO)DA MALAMAN IZALAR JOS S**A CE A ASKE GEMU
=KA KAWO WURIN (VIDEO KO AUDIO )DA MALAMAN IZALAR JOS S**A CE A TAKA WANDO
8-ABAR ƳAN MEDIA DA GIDAJEN RADIO DA GIDAJEN TELEVISION SUZO SU ƊAUKA
9-KUMA KOWA YAZO DA WASU ALMAJIRAI DA YAKE TARE DASU KO DA MUTUM 10 10 NE
10-KUMA AYI MUƘABALAH BA HAYANIYA DA ZAGE ZAGE SAI ZUBO HUJJOJI KAWAI TARE DA FASSARAN MAGABATA BA FASSARAN WANI ACIKINMU BA.
11-A SAMU JAMI'AN TSARO
12-IDAN YAYI MAKA A SANYA RANAR 25/11/2023