Giade Media

Giade Media Ku Kasance Tare Da Giade Media Domin Samun Kayatattun Labarai Mungode.
(1)

10/03/2024

Ku lissafo mana maluma 3 da kuke so mu kawo muku Tafsirin su live a shafin mu da watan Azumin bana.

10/03/2024

Watau Malam Aska fa ta daɗe tana Sharafi a ƙasar. Nan Wani Wanzamin a bakin aiki Cikin 1903. Shekaru ɗari da Ashirin 120 Kenan malam! da s**a Gaba

10/03/2024

ALLAHU AKBAR:

Marigayi Sarkin Gombe Kenan Malam Abubakar Umar ll, Tareda Gomnan Gomnoni (Governor General) Mr Nnamdi Azikwe Da Kuma Marigayi Sarkin Muri Umaru Abba, Da Sanata Jalo Waziri (Wazirin Gombe) Awani Taro Cikin Shekarar 1963.

Allah Ya Jikan Magabatan Mu.

Please Follow Me And Share.

10/03/2024

JIYA BA YAU BA...

Gwajin nauyin Madara a sikeli bayan an kammala tatsowa anyi hoton cikin shekarar 1959. Duk dai bamu samu sunan garin da aka dauki wannan hoto ba, Shekuru sittin da huɗu 64 Kenan ɗaukar wannan.

Allah ya jikan Magabatan mu.

07/02/2024

Create & multistream real-time & recorded videos on Facebook Live, YouTube Live, & 45+ other social media platforms & the web at once, right from your browser.

Wane Banki ne kuka fi Jin dadin hada-hadar kudaden ku a Najeriya?
27/11/2023

Wane Banki ne kuka fi Jin dadin hada-hadar kudaden ku a Najeriya?

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Allah yayi sardaunan dutse Aljahi Bello Maitama rasuwa.😭😭😭. Allah yayi masa rahama am...
13/10/2023

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Allah yayi sardaunan dutse Aljahi Bello Maitama rasuwa.😭😭😭. Allah yayi masa rahama amin

Sakamakon zaben gwamnan Kano bayan Kotu ta zabtare kuri'u 165,663 na Abba Gida-Gida da ta ce ba sahihai bane.Gawuna APC:...
21/09/2023

Sakamakon zaben gwamnan Kano bayan Kotu ta zabtare kuri'u 165,663 na Abba Gida-Gida da ta ce ba sahihai bane.

Gawuna APC: 890, 705

Abba NNPP : 853, 939

📷: Gawunaonline/Abba Kabir Yusuf (Facebook)

Gobe Juma'a Kótu Zata Yanke Hukunci Tsakanin Gawuna Da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir YusufWa kuké yiwa fatan yin nasara ...
14/09/2023

Gobe Juma'a Kótu Zata Yanke Hukunci Tsakanin Gawuna Da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf

Wa kuké yiwa fatan yin nasara a wannan Shari'ar?

YANZU YANZU: Gwamnatin Tarayya za ta bude sabbin gidajen mai guda dubu 9,000 a fadin Najeriya, domin ragewa mutane wahal...
13/09/2023

YANZU YANZU: Gwamnatin Tarayya za ta bude sabbin gidajen mai guda dubu 9,000 a fadin Najeriya, domin ragewa mutane wahalhalun radadin tsadar mai.

Tinubu ya ce sun shirya samar da sabbin gidajen mai 9,000, kari a kan na da, don rage radadin tsadar mai a fadin kasar Najeriya.

Sabbin gidajen mai din, su na dauke da wuraren ba da iskar gas da bakin mai da kuma fetur wanda zai rage dogaro ga fetur.

Gogaggen dan gwagwarmaya, Ɗan kishin kasa da kishin arewa, Mai hangen nesa kuma ɗan arewa na farko daya fara barin arewa...
27/08/2023

Gogaggen dan gwagwarmaya, Ɗan kishin kasa da kishin arewa, Mai hangen nesa kuma ɗan arewa na farko daya fara barin arewa ya tafi yayi karatu a Yaba College, Marigayi Mallam Sa'adu Zungur tare da tsohon shugaban Nijeriya Dr Nnamdi Azikiwe a birnin London cikin shekarar 1947.

Allah ya jiƙan sa ya gafarta masa.

WATA SABUWA⁉️ AN GANO CEWA WANNAN ITACE MACEN DA TAFI KO WACCE MACE KYAU A KANO Shin Kun Yarda Da Hakan Ko kuna da ja Ak...
24/08/2023

WATA SABUWA⁉️

AN GANO CEWA WANNAN ITACE MACEN DA TAFI KO WACCE MACE KYAU A KANO

Shin Kun Yarda Da Hakan Ko kuna da ja Akai??

Nijeriya za ta sayo karin jiragen yaki 18 daga Amurka da TurkiyyaMe kuke so sojoji su yi da wadannan jiragen yaki?
24/08/2023

Nijeriya za ta sayo karin jiragen yaki 18 daga Amurka da Turkiyya

Me kuke so sojoji su yi da wadannan jiragen yaki?

SUBHANALLAH: Wannan Baiwar Allah Mai Suna Murja Mabuga Tana Hannun 'Yan BindigaAllah Ya kubutar da ita da sauran wadanda...
21/08/2023

SUBHANALLAH: Wannan Baiwar Allah Mai Suna Murja Mabuga Tana Hannun 'Yan Bindiga

Allah Ya kubutar da ita da sauran wadanda ke hannunsu.

Daga Shafin Rariya

Ministan wutar lantarki - Adebayo AdelabuMinistan harkokin tattalin arzikin teku - Adegboyega OyetolaMinistan kwadago da...
21/08/2023

Ministan wutar lantarki - Adebayo Adelabu

Ministan harkokin tattalin arzikin teku - Adegboyega Oyetola

Ministan kwadago da daukan aiki - Simon B. Lalong

Ministan harkokin cikin gida - Bunmi Tunji-Ojo

Ministan Babban Birnin Tarayya - Nyesom

Yan Bindiga Sun Sake Garkuwa Da Mutane 4 A Ningi....
20/08/2023

Yan Bindiga Sun Sake Garkuwa Da Mutane 4 A Ningi....

Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da mutane hudu a daren jiya Asabar a kauyen Billiri Gorore dake Lumbu inda s**a debi mutane biyu Alh Chibi da Alh Siba. Kazalika, yan bindigar sunkai hari cikin garin Yadagungume inda s**a saci matar wani dan kasuwa Mai suna Alh …

 ._________Giade_Media_________
17/08/2023

.

_________Giade_Media_________

Address

Bakin Kasuwa Local Government
Bauchi
GIADE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Giade Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Giade Media:

Videos

Share