IZALA NHQ JOS

IZALA NHQ JOS This is an official page of jama'atu izalatul bid'ah waikamatus Sunnah Nigerian.

09/02/2024

🔥
KAI TSAYE DAGA ISLAMIC CENTER GUZAFE ABUJA.

09/02/2024

🔥
▪ Yanzu Dai Haka Prof. Isah Ali Ibrahim Pantami Ya Dira A Islamic Canter Guzape.

09/02/2024

💥 Alhamdulillah yanzu Musulunci yasamu KARUWA a bikin bude Masallaci a Guzafe Abuja har mutum biyu Maza masha'allah

09/02/2024

●Muna Guzape Kuyi Mana Adduo'in Samun Nasara A Aiyukan Daza Muyi.

09/02/2024

🔥🔥
Yanzu Dai Zamu Karkatar Da Akalar Posting Dinmu Zuwaga Abunda Yake Wakana Da Abunda Ze Wakana A Islamic Canter Guzape.

Send a message to learn more

•💥 •Limamin Jaddada Tauheedi Na Africa Yana Karantar da Tauheedi Wa Limamai da Alkalai.•Allah ya kara Lafiya da Nisan Kw...
07/02/2024

•💥
•Limamin Jaddada Tauheedi Na Africa Yana Karantar da Tauheedi Wa Limamai da Alkalai.
•Allah ya kara Lafiya da Nisan Kwana Sheikh🙏🙏🙏 — feeling loved.

Ya Allah kai mu da Rrai da lafiya Amin.The cio at kitabu The cio at kitabu wassunnah.The cio at kitabu wassunnah.
06/02/2024

Ya Allah kai mu da Rrai da lafiya Amin.

The cio at kitabu The cio at kitabu wassunnah.The cio at kitabu wassunnah.

JIBWIS ISLAMIC CENTER GUZAPE ABUJA
06/02/2024

JIBWIS ISLAMIC CENTER GUZAPE ABUJA

💥 Munayi wa Waziri sedqeen Assheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacikum marhabin lale da dawowa daga Saudia Arabia 💥 Allah ya...
05/02/2024

💥 Munayi wa Waziri sedqeen Assheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacikum marhabin lale da dawowa daga Saudia Arabia

💥 Allah yakarbi ibadu yakara wa rayuwa albarka yajikan mahaifa Allah yasa a huta lafiya.

04/02/2024

Jumaah : Bude Guzape.
Asabat: wa'azin Kasa.
Lahadi: Launching (Education) Insha Allah.
Jibwis nhq Jos💪

💥 ●Tsantar karantar da tauhidi yasanya kayi bakin jini agurin wadanda suke ganin sai sunci mutuncin mutane kafin sako za...
23/01/2024

💥

●Tsantar karantar da tauhidi yasanya kayi bakin jini agurin wadanda suke ganin sai sunci mutuncin mutane kafin sako zai isa ya sheikh.

●Allah yakara maka gudunmuwa yakuma cigaba da dora ka akan dai dai 🤲

18/01/2024

ABUJA 2024!!!

Jibwis Islamic Center Guzape Abuja za'abude wannan cibiya a ranar 09/02/2024 IN SHA ALLAH.

•💥 •ALHAMDULILLAH •Kamar yadda Muka Samu Labari Anyi Nasaran yiwa Mallaminmu (SHEIKH SALIHU SULEMAN NINGI)Aiki Muna Roko...
14/01/2024

•💥
•ALHAMDULILLAH
•Kamar yadda Muka Samu Labari Anyi Nasaran yiwa Mallaminmu (SHEIKH SALIHU SULEMAN NINGI)Aiki Muna Rokon Allah Yasa Anyi Aiki a Sa'a.
•Muna rokon Allah ya Tashi Kafadun Mallam yasa Jinyi Ta Zamo Rahama a Agareshi,Mallam Allah ya Baka lafiya ya kumasa Kaffarane

14/01/2024

IZALAH NHQ JOS 🤗

❣️🥰💪❤️

Kai Tsaye daga Babban Dakin taro na Jam'i'ar Jos Jihar Plato Domin Bude Musabaka ta Kasa da Kasa tsawon kwana Shidda ins...
24/12/2023

Kai Tsaye daga Babban Dakin taro na Jam'i'ar Jos Jihar Plato Domin Bude Musabaka ta Kasa da Kasa tsawon kwana Shidda insha'Allahu

24/12/2023

Kai tsaye daga wajen musabaka ta kasa

●Sheikh jingir yadauki nauhin kudin jinyar malam musa faukal jabal.●Za'ayiwa malam musa fauqal jabal dashen koda wanda k...
16/12/2023

●Sheikh jingir yadauki nauhin kudin jinyar malam musa faukal jabal.

●Za'ayiwa malam musa fauqal jabal dashen koda wanda kudin dashen yakai kimanin 5,000,000 tuni sheikh jingir yabada 6,000,000 don ganin aikin ya kammala.

PAGE

ALHMDLLH. MUSABAKA TA KASA DA KASA A CIKIN GARIN JOS A UNIVERSITY OF JOS.GABA DAI GABA DAI ADDININ MUSULUNCI.THE CIO Kit...
16/12/2023

ALHMDLLH. MUSABAKA TA KASA DA KASA A CIKIN GARIN JOS A UNIVERSITY OF JOS.
GABA DAI GABA DAI ADDININ MUSULUNCI.
THE CIO Kitabu Wassunnah

Alhamdulillah Asafiyar yau litinin 11/10/2023 daga cikin garin Minna, Nijer State Sheikh Nasiru Abdulmuhuwi Shugaban kun...
11/12/2023

Alhamdulillah
Asafiyar yau litinin 11/10/2023 daga cikin garin Minna, Nijer State Sheikh Nasiru Abdulmuhuwi Shugaban kungiyar izalah Na Kasa ya ziyarci aiki na gina makaranta da sakatariya a cikin garin Minna jahar Niger
Tare da shi akwai shugaban majalisar malamai na jihar Niger Ust. Abubakar Abu Sumayya Minna.
Muna rokon Allah ya saka da Alkairi Allah Yayi Jagora. Amin.

FROM TF~DASA.

●Ba dai dai bane abar mahaukata cikin rigar malanta dinga hauka, cewar sheikh yusuf sambo rigachikun.
11/12/2023

●Ba dai dai bane abar mahaukata cikin rigar malanta dinga hauka, cewar sheikh yusuf sambo rigachikun.

Boom⚡Albishirinmu al'ummar garin Azare da kewaye Insha Allah yau Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachukun waziri sidiqin m...
30/11/2023

Boom⚡
Albishirinmu al'ummar garin Azare da kewaye Insha Allah yau Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachukun waziri sidiqin mataimakin shugaban malamai na kasa na 1 jibwis nhq Jos. Zai gabatar da wa'azi na musamman a garin Azare a masallacin Juma'ah na Kitabu Wassunnah Juma'at Mosque Under Jibwis NHQ Jos.
Lokaci: 04:00 na yamma.
Wuri :cikin masallacin jumaah na kitabu wassunnah.
Rana: Yau Alhamis 16 jimada ula,1445 =30 Nov,2023 Insha Allah. Allah ya bamu ikon halarta a kan lokaci. Amin.
The cio at kitabu wassunnah.

●Sakin hannu da rike hannu a sallah duka sunnah ne.●Hadin kan musulmi kuma wajibi ne, muba yan rigimar qabalu da sadalu ...
29/11/2023

●Sakin hannu da rike hannu a sallah duka sunnah ne.

●Hadin kan musulmi kuma wajibi ne, muba yan rigimar qabalu da sadalu bane cewar sheikh jingir.

IZALA NHQ JOS

Da Sunan Allah Jirgin Sunnah Zai Sauka a Birnin MAIDUGURI Jihar Borno In Shaa AllahDon Gabatar da Wa'azin Jaha Mai Kamad...
29/11/2023

Da Sunan Allah Jirgin Sunnah Zai Sauka a Birnin MAIDUGURI Jihar Borno In Shaa Allah

Don Gabatar da Wa'azin Jaha Mai Kamada Kasa da Kasa

Asabar -Lahadi 2nd-3rd December 2023

Karkashin Jagorancin Fadilatu Ash-Sheikh Muh'd Sani Yahaya JINGIR.

JIBWIS Internet Media Committee
Borno State-Nigeria

Manyan Malamai Zasu Sauka a Birnin Maiduguri Jihar Borno Domin Gabatar da Wa'azi Jaha Mai Kamada Kasa da KasaAllah Ya Ba...
26/11/2023

Manyan Malamai Zasu Sauka a Birnin Maiduguri Jihar Borno Domin Gabatar da Wa'azi Jaha Mai Kamada Kasa da Kasa

Allah Ya Bada Ikon Halarta

The cio at kitabu wassunnah.

26/11/2023

Kuɗin Aikin Hajjin Bana Ze Iya Yin Ƙasa Da Naira Miliyan 4.5, Inji Shugaban NAHCON

26/11/2023

DAGA WACCE JAHA KUKE BIBIYAR WANNAN PAGE MAMU ME ALBARKA
IZALA NHQ JOS

𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀! 𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀 !! 𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀!!!Hadaddiyar Qungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) NHQ JOS Ta na Sa...
25/11/2023

𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀! 𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀 !! 𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀!!!

Hadaddiyar Qungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) NHQ JOS Ta na Sanar da Dukkan Al'ummar Muslimai Zuwa Wajen Gaggarumin WA'AZIN JAHA Mai Kamada Kasa da Kasa.

Wanda Za'ayi Shi Kamar Haka:-

GARI: MAIDUGURI, Jihar BORNO

RANA: Asabar da Lahadi 02-03/December/2023.

WAJE: El-Kanemi Warriors Sports Center Maiduguri.

LOKACI: Asabar 8:00pm Lahadi 9:00am

SHUGABAN TARO, Fadilatu Ash-Sheikh Muh'd Sani Yahaya JINGIR, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS NHQ JOS Na Kasa

BABBAN BAKO NA MUSAMMAN - Mai Girma Gwamnan Jihar Borno, Farfesor Babagana Umara Zulum Mni, FNSE, CON

UBAN TARO - Mai Alfarma Shehun BORNO, Alhaji Dr Abubakar Ibn Umar Garbai Al-Amin El-Kanemi CFR

MAI MASAUKIN BAKI - Sheikh Modu Mustapha Albarnawy, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Borno State.

Kadan Daga Cikin Malamai Masu Wa'azi da Alarammomi

1. ASH-SHEIKH MUH'D SANI YAHAYA JINGIR
2. Sheikh Yusuf Sambo RIGACHIKUN
3. Sheikh Sa’eed Hassan JINGIR
4. Sheikh Abdun-Nasir Abdulmuhyi
5. Sheikh Col Adamu Girbo rtd
6. Sheikh Salihu Sulaiman Ningi
7. Sheikh Hamza Adam Abdulhamid
8. Sheikh Dr Hassan Abubakar Dikko
9. Sheikh Haruna Ibrahim Gashuwa
10. Sheikh Dalhatu Abubakar Hakimi
11. Sheikh Babagana Mallam Kyari
12. Sheikh Abubakar Salihu Zaria
13. Sheikh Aliyu Rasheed Makarfi
14. Sheikh Abdullahi Musa Yola
15. Sheikh Ibrahim Duguri
16. Sheikh Dr Muh'd Sani Jalingo
17. Sheikh Sani Sharif Bichi
18. Sheikh Zakariya Madu
19. Sheikh Bar Ahmed Abdulkadir
20. Sheikh Bashir Umar Kashere
21. Sheikh Yusuf Mustapha Takwashe, Da Sauransu.

Alarammomi Masu Jan Baki
1. Hafeez Yahuza Muh'd Bauchi
2. Hafeez Abdurrahman Ahmad
3. Hafeez Abdullahi Bappah Itas
4. Hafeez Ilyas Haruna Aliyu
5. Hafeez Julaibib Gombe
6. Hafeez Nafi’u Usman Ibrahim
7. Hafeez Abdulmumin Musa Abuna
8. Hafeez Nawasi Musa Potiskum
9. Hafeez Yusuf Shuaibu Sambo
10. Hafeez Abbas Aliyu Gashuwa
Da Sauran su.

Sanarwa Kwamitin Yada Labarai

Allah Ya Bada Ikon Halarta, ameeeeen

ALKALI ABUBAKAR SALIHU ZARIA YA FADI GASKIYA KUMA ITACE HAKIKANIN GASKIYA GA MAI SON GASKIYAR Da farko Allah nake roko Y...
25/11/2023

ALKALI ABUBAKAR SALIHU ZARIA YA FADI GASKIYA KUMA ITACE HAKIKANIN GASKIYA GA MAI SON GASKIYAR

Da farko Allah nake roko Ya sakawa Alkali Abubakar Salihu Zaria da alhairi domin duk wani mai tunkahon sunna a Najeriya koda da wani suna yake Kiran kanshi to dai Izala ne ta haska mishi hanya.

Sannan mu sani ita kungiya ba sai an anbata mata suna ba. Matuqar mutum fiye da biyu zasu hadu don cimma wani al'amari to sunan wannan haduwa kungiya.

Kafin zuwan Izala al'adu da bidi'o'i sune s**a mamaye dukkanin MU'AMALAR Musulmi da sauran al'amura na rayuwa.

Zuwan Izala tayi tajdidin Sunna a Nijeriya bayan wucewar Sheikh Uthman bin Fodio. A yau wani yace Wai ba Izala ba ne ta haska mishi hanyar da'awah to kamar da ne da ya buga kafa yace shi da iyayen shi s**a haife shi kawai tasowa yaga ya iya komai ba tare da wani ya nushe shi ba.

Lallai Izala tayi aiki kuma tana yi. Sannan masu wauta wa Izala suma suna yi. Amma Malamai na Allah su sun san aikin da Izala tayi kuma shi yasa ma basu cewa komai Kan WAUTAR masu wauta s**a sa gabansu wajen koyar da mutane.

Lallai Izala ta budewa Al'ummar wannan kasa wajen Kara sanin mahimmancin neman ilimi da kuma watsi da halakakkun al'adu.

In kaga mutum na inkarin Izala da irin gudummawar da ta bayar to dayan uku ko Murakkabi ne ko Mahassadi ko kuma mai son JUYAWA ga barin gaskiya da gangan.

Mu dai da muka taso cikin tekun Izala babu abinda zamu cewa Iyayen mu da Maluman mu sai dai Allah Ya musu sakayya mafificiya Ya Sanya in sun koma gareshi Firdausi ya zamto makoma garesu.

Nayi rubutu masu yawa Kan Izala kuma mafiya yawan ilimin kafuwar Izala da gwagwarmayarta na samo ilimin shi daga Mahaifi na da kuma wa'azozin Maluma na da kuma rubuce-rubucen bayin Allah.

Domin haka duk zafin Kan mutum bai Isa ya kore tajdidin Sunna ba Kan Izala da kuma Mu'assasinta Sheikh Isma'ila idris Zakariyya bisa tarbiyyan da ya samu daga Mahaifan shi zuwa ga Maluman shi musamman Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

Da mamakin kwarai yaro ko Yara da basu san tarihi b

●Yanzu haka daga garin mararraban jos. ●Sheikh Yusuf muhd sambo Rigachikun daga wajan ta aziyyar malan sale.●Allah ya ky...
23/11/2023

●Yanzu haka daga garin mararraban jos.

●Sheikh Yusuf muhd sambo Rigachikun daga wajan ta aziyyar malan sale.

●Allah ya kyautata makoncinsa.

●PC saleem yusuf Muhammad sambo.

●Shahararren malami mai wa'azin musulunci a najeriya sheikh sani yahaya jingir yadawo gida najeriya bayan shafe sati biy...
23/11/2023

●Shahararren malami mai wa'azin musulunci a najeriya sheikh sani yahaya jingir yadawo gida najeriya bayan shafe sati biyu a kasa mai tsarki.

●Shehin malamin wanda yayi fice wurin karantar da tauhidi a mumbarin kungiyar Jama'atu Izalatil bid'a wa'ikamatus sunnah nhq jos dashi da tawagarsa sun sauka a filin sauka da tashin jirgin sama na malam aminu kano dake jihar kano a najeriya a yau alhamis.

●Tuni wasu shuwagabanni daga nan jihar ta kano s**a tarbi shugaban na kungiyar izalah ta kasa assasawar sheikh isma'ila idris bn zakariyya da shugaban gudanarwa sheikh nasir abdulmuhyi dakuma mataimakin daraktan agaji na kasa, duk dai a nan jihar kano.

Address

Bauchi
U

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IZALA NHQ JOS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IZALA NHQ JOS:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Bauchi

Show All

You may also like