Mkolo TV

17/11/2023

Wajibcin Sa Hijabi Ga Kowacce Mace A Muslunci.

01/11/2023

Matasa Masu Kishin Kasa Nigeria

24/10/2023

Matashi Dan Gwagwarmayar Siyasa Hon. Ali Abdullahi (Amaroso).

POTISKUM SOCIAL MEDIA FORUM. Potiskum Social Media. POTISKUM EMIRATE COUNCIL. POTISKUM CITY EMIR OF FIKA'S PALACE POTISKUM. YOBE STATE APC SOCIAL MEDIA TEAM YOBE TRUST Mkolo TV DAMATURU SOCIAL MEDIA NGIZIM FUNE. LG Yobe tribe bagizimedazan group tuku ki zumun ta NANGERE POTISKUM SOCIAL MEDIA

17/10/2023

Muhimmanci Da Darajar Da Maisa Da Zumunta Yake Samu A Gurin Allah Ta'ala.

Tare Da:-
Fitima Usman Aliyu
Khadija Adamu AD
Sukaina Abubakar Sadiq

09/10/2023

Allah Yasa Wannan Sakon Ya'isa Zuwa Ga Mai Mala Buni Gwamnan Yobe.

Ayi Sharing Har Ya Kai Ga Inda Akeso Yaje.

POTISKUM EMIRATE COUNCIL. Mkolo TV Bomai Press TV AUDU BULAMA BUKARTI Fauziyya D. Sulaiman Potiskum Social Media.

 !...Matasan Yobe ta kudu (ZONE "B") daga ƙananan Hukumomi Guda Hudu (4) FIKA, FINE POTISKUM da NANGERE.Matasan sunyi ta...
08/10/2023

!...

Matasan Yobe ta kudu (ZONE "B") daga ƙananan Hukumomi Guda Hudu (4) FIKA, FINE POTISKUM da NANGERE.

Matasan sunyi taron Ƙara wa juna sani da neman hadin kan Junanmu su, domin cigaban yankin da Jihar Yobe baki daya.

Daga Karshe Sunyi Allah wadai da siyasar kabilanci da Ɓangaranci yadda Ya Mamaye yankin, Yakawo Rarrabuwar kai a tsakaninsu Al'umma da kawo Cima baya na hana yankin cigaban Yobe ta kudu ZONE B.

Wannan shine irin chigaba da muke son gani a shiyyar mu na Yobe ta kudu wato ZoneB.

Naji dadin yadda naga fuskokin kusan mafi yawan matasa yan’uwa na a wajen taron yau.

Da yan PDP da APC da NNPP da ma wanda ba su da Jam’iyyah duk suna wajen domin tattaunawa akan chigaban mu baki daya.

Mungode Allah da yadda akayi aka gama lafia tare da fatan Allah yasa abun yadaure.

Wanda s**a zo daga wajen Potiskum muna godia da fatan Allah mayar da kowa gida lafia.
Allah qara hada kawunan mu waje guda.

Allah Ubangiji Yabamu Zaman Lafiya, Ƙaunar Junanmu Mai daurewa, Cigaban Yankunanmu da Jihar Yobe Gabakidaya.

Jinjina ga Matasanmu na Zone B.
8th, October, 2023.

07/10/2023

Nigeria Tasamu Ci Gaba Sosai Cewar Wannan Matashiyar.

03/10/2023

RRR CODES FOR SOME STATES IN NIGERIA

Kowa yayi kokari yacika idan kuma kataba cikawa bakasamu kajira

Abia – *969*44 #
Bayelsa – *969*53 #
Kogi – *969*26 #
Imo – *969*235 #
Rivers State – *969*50 #
Ebonyi – *969*44 # *969*40 # for Ohaukwu-ebonyi
Ekiti – *969*52 #
NASARAWA STATE: – *969*90 #
Lagos – *969*98 #
Katsina – *969*77 #
Gombe code- *969*76 #
Adamawa – *969*22 #
Maiduguri – *969*10 #
Osun State – *969*54 #
Oyo – *969*20 #
Bauchi – *969*113 #
Abuja – *969*67 #
Sokoto State. *969*84 #
Yobe -*969*12 #
Anambra – *969*22 #
Akwa Ibom – *969*52 #
Cross River – *969*54 #
Kebbi – *969*86 #
Taraba – *969* 66 #.
ALLAH yasa Adace.

Send a message to learn more

03/10/2023

Yan Murna Da Cikar Nigeria 63yrs Amma Ya Koka Akan Tsadar Rayuwa.

01/10/2023

Matasa Sunyi Bikin Nuna Farin Cikinsu Ga Najeriya @63 Acikin Garin.

Shin Wani Fata Kuke Yi Wa Najeriya?

28/09/2023

Hira Mai Ban Sha'awa Da Kanuriya A Garin Potiskum.

Karka Bari Wannan Hira Tawuceka Saboda Akwai Darasi Aciki.

21/09/2023

Hira Da Sheik Muhammad Muktar (Ya Wali) Alokacin Da Ake Gudanar Da Zagayen Mauludi A Garin Potiskum.

29/08/2023

Abubuwan Wasannin Bikin Sallah A Kofar Mai Martaba Sarkin Fika A Potiskum, Yobe State.

Ku Bibiyemu Dangaanin Cikekken Wasannin Bikin Sallah.

Wanda Ya Gabatar Da Shirin:
Babangida Yusuf (Abu Sultan)

Wacce tawaga ce tafi anfani yanzu a wannan kasar?
21/08/2023

Wacce tawaga ce tafi anfani yanzu a wannan kasar?

Muleƙa Birnin Kano
19/08/2023

Muleƙa Birnin Kano

14/08/2023

Matashin Da Ya Koka Akan Neman Aikin Soja Da Yakeyi, Kuma Baya Samu. Dan Asalin Jahar Yobe Ne.

An k**a jami'an 'yan sandan Najeriya da ke tilasta wa matasa tura musu kudi ta asusunsu na banki a jihar Osun.Shin kun t...
11/08/2023

An k**a jami'an 'yan sandan Najeriya da ke tilasta wa matasa tura musu kudi ta asusunsu na banki a jihar Osun.

Shin kun taba fuskantar irin wannan daga wani jami'in dan sanda a Jahark?

Yana Da Mata 4 Da Yara 13, Kuma Kowace Ta Haihu A Wannan Satin. Wane Fata Za Ku Masa?
11/08/2023

Yana Da Mata 4 Da Yara 13, Kuma Kowace Ta Haihu A Wannan Satin.

Wane Fata Za Ku Masa?

10/08/2023

Lokacin Wasan Sallah A Kofar Mai Martaba Sarkin Fika Acikin Garin Potiskum Fika Emirate Cultural Development Association (FECDA) POTISKUM EMIRATE COUNCIL. POTISKUM CITY POTISKUM SOCIAL MEDIA FORUM. Potiskum Social Media. EMIR OF FIKA'S PALACE POTISKUM. NGIZIM FUNE. LG Yobe tribe bagizimedazan group tuku ki zumun ta

09/07/2023

Abin Mamaki Matashi Mai Haɗa Kwallon Kafa Da Hannun Har Tafi Ta Kamfani Inganci.
👇👇👇👇👇
https://youtu.be/yH1qROs-dQQ
Like, Comment And Share Please.

28/06/2023

Falalar Watan Zul-Hijja

In Allah Ta'ala Ya Baka Damar Yin Layya To Ga Yadda Yadace Kayi Da Naman Dabbar Da Ka Yanka.

21/06/2023
21/06/2023

Ra'ayoyin Ƴan Kasa Gane Da Cire Tallafin Man Fetur A Nigeria.

MUHAWARA DAGA T**I 3A Shiga Wannan Blue Link Dan A Ga Ni A Ilmantu Da Nishaɗantuwa👇 👇 👇 👇👇 👇👇 👇👇 https://youtu.be/JogIG-...
07/06/2023

MUHAWARA DAGA T**I 3
A Shiga Wannan Blue Link Dan A Ga Ni A Ilmantu Da Nishaɗantuwa
👇 👇 👇 👇👇 👇👇 👇👇
https://youtu.be/JogIG-lxQA4
A Tura Wa Yan'uwa Da Abokan Arziki.

...

01/06/2023

MUHARAWA DAGA T**I

MUHAWARA DAGA T**IA Shiga Wannan Link Dan Gani A Ilimantu Da Nishadantarwa👇👇👇👇👇https://youtu.be/pKhnsnMtfmYA Tura Wasu G...
31/05/2023

MUHAWARA DAGA T**I

A Shiga Wannan Link Dan Gani A Ilimantu Da Nishadantarwa
👇👇👇👇👇
https://youtu.be/pKhnsnMtfmY

A Tura Wasu Groups Dan Su Amfana Mungode.

...

Wasu Mutanen Sun Yafewa Buhari Wasu Kuma Akasin Haka. Kashiga Wannan Link Dan Ganewa Idonka. 👇👇👇👇👇https://youtu.be/gUga2...
30/05/2023

Wasu Mutanen Sun Yafewa Buhari Wasu Kuma Akasin Haka.

Kashiga Wannan Link Dan Ganewa Idonka.
👇👇👇👇👇
https://youtu.be/gUga2kDhFes

Ku Kasance Da Mu Dan Samun Wasu Shirye Shiryen Anan Gaba.

# ...

Ashiga Wannan Link Dan Gani Da Jin Ra'ayoyin Mutane. 👇👇👇👇👇https://youtu.be/MTsJL0pU4Z8Mungode Da Bada Lokacinku
30/05/2023

Ashiga Wannan Link Dan Gani Da Jin Ra'ayoyin Mutane.
👇👇👇👇👇https://youtu.be/MTsJL0pU4Z8

Mungode Da Bada Lokacinku

# ...

BORDER TO BORDER
29/05/2023

BORDER TO BORDER

Address

Bauchi

Telephone

+2349037372791

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mkolo TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mkolo TV:

Videos

Share