Kai tsaye daga fadar Mai martaba sarkin Dass yayin da tawagan shugaban kungiyoyin addinai na jahar BAUCHI Imam Abdurrahamn Ibrahim Idris ya isa fadar Mai martaba sarkin Dass domin gaisuwa na Wannan gayyata da ya musu na bita wa malamai masu TAFSEER a wannan wata na ramadana.
Kai tsaye daga karaman hukumar da wajen bita wa masu tafseer na WATAN RAMADAN karkashin jagoranci Mai martaba sarkin DASS.

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!.
Majalisar wakilan kungiyoyin malaman musulunci na jihar Bauchi suna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi zuwa wurin gagarumin taro na kara wa juna Sani, fadakarwa na limamai, da malamai, da kuma masu wa'azi, wanda aka Masa taken suna da ( KYAKKYAWAR SHUGABANCI NA GARI A MUSULUNCI).
Taron zai gudana a lahadin gobe 3/3/2024 a dakin taro na command guest dake nan Bauchi
Domin samun Karin bayani sai ka saurari wannan jingle video da ke kasa ๐๐๐
MALAM ALLAH YAKARA FASAHA AYI SAURARO LAFIYA
Jawabi daga Imam Abdurrahamn Ibrahim Idris ES BSMPWB JAGORAN INGANTA RAYUWAN AL'UMMA