12/12/2023
DA DUMI DUMI.. Har yanzu shugaban kasa Ahmed Tinubu na cike da Alhinin kai hari da akayiwa yan maulidi a jihar Kaduna, a yau Talata, shugaban kasar ya yi wa sojojin tatas tare da yi masu gargadi.
Hoto: (Twitter)