Dan Zaria

Dan Zaria Daily news, sport,politics and entertainment.

Sierra Leone needs a president with this kind of Head to solve it problems.Because the other guys lack sense.
22/12/2023

Sierra Leone needs a president with this kind of Head to solve it problems.
Because the other guys lack sense.

04/12/2023

Ham**s sun fidda sanarwar cewa, yau da safe Dakarun su sun gwabza ƙazamin yaƙi tare da Dakarun Shaidan, sun lalata ababen hawan su sun kashe musu manya tare da raunata wasu, adadin zai zo anjima, Alhamdulillah.

✍️Muhammad bala afuwa.

Yau Asabat 14 ga watan Oktoba 2023, Jagora Ayatullah Syed Ali Khamane'i sun gana da Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya,...
14/10/2023

Yau Asabat 14 ga watan Oktoba 2023, Jagora Ayatullah Syed Ali Khamane'i sun gana da Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky.

Alhamdulillah.
✍️Muhammad Bala Afuwa

"Babban alama na hadin kan Al'ummar musulmai shine Al'amarin Falasdinu. Al'amarin Falasdinu shine alama bayyananne, idan...
06/10/2023

"Babban alama na hadin kan Al'ummar musulmai shine Al'amarin Falasdinu. Al'amarin Falasdinu shine alama bayyananne, idan an fahimci hadin kan musulmai to batun Falasdinawa tabbas za a magance shi ta hanya Mafi kyau. 'Alamar Hadin kan musulmai shine 'yan-tar da Al'ummar Falasdinu'."

__Cikin Jawabin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatollah Khamenei (H) a Ranar 24 ga watan Octobern Shekarar 2021, yayin gudanar da Taron makon hadin Kai a Hussainiyar Imam Khumaini (RA) Dake Birnin Tehran.

Today's Best photo ❤❤❤❤❤❤   Zaria
04/10/2023

Today's Best photo
❤❤❤❤❤❤


Zaria

CIKIN HOTUNA: Shaikh Yakub Yahya Katsina tare da Sheikh Adamu Tsoho Ahmad Jos  da Shaikh Alfazazi Daura (Muƙaddimin Ɗari...
09/09/2023

CIKIN HOTUNA:

Shaikh Yakub Yahya Katsina tare da Sheikh Adamu Tsoho Ahmad Jos da Shaikh Alfazazi Daura (Muƙaddimin Ɗarikar Ƙadiriyya na yankin Daura) tare da Malam Ahmad Abbas Katsina, a yayin da su ka gabatar da Sallolin Magrib da Isha’i a cikin Haramin Abul-Fadhl Abbas (A.S) tare da yin ziyara a gare shi a jiya Alhamis daren Juma’a 07/09/2023.

Allah Ya karɓi Ibada, Ya ƙara wa jagora Sayyid Zakzaky (H) lafiya da kariya.



#وفاءللحسين

Shin Kuna goyon bayan dakatar da fassarar fina-finan India da shugaban hukumar tace fina-finai na jihar Kano Alhaji Abba...
20/08/2023

Shin Kuna goyon bayan dakatar da fassarar fina-finan India da shugaban hukumar tace fina-finai na jihar Kano Alhaji Abba Elmustapah yayi?

Daga Chmn Junaidu Aminu Kilishi

DA DUMI-DUMI: Daga yanzu zuwa kowane lokaci, ECOWAS za su iya kaiwa sojojin kasar Nijar ha*ri, kamar yadda gidan Talabij...
18/08/2023

DA DUMI-DUMI: Daga yanzu zuwa kowane lokaci, ECOWAS za su iya kaiwa sojojin kasar Nijar ha*ri, kamar yadda gidan Talabijin na Aljazeera s**a sanar yanzu haka. Sunce ECOWAS sun boye ranar da za su fara kai ha*rin. Allah ya kyauta.

Me za ku ce?

Daga Comr Abba Sani Pantamii

Me ya baka dariya?Ya ce: "Bayan na kubutar da wannan dattijuwar daga ambaliyar ruwa; sai ta kalle ni ta ce rabon da a ɗa...
18/08/2023

Me ya baka dariya?

Ya ce: "Bayan na kubutar da wannan dattijuwar daga ambaliyar ruwa; sai ta kalle ni ta ce rabon da a ɗauke ni a hannu kamar haka tun ranar farko da aka ɗaura aurena"

AHAMDU LILLAHAkwai niimomin Allah masu yawa a kasar mu mai albatka NIGERIA.Da naira 100 ka, sai ka ci masara ka gamsu.Ev...
17/08/2023

AHAMDU LILLAH
Akwai niimomin Allah masu yawa a kasar mu mai albatka NIGERIA.
Da naira 100 ka, sai ka ci masara ka gamsu.
Everyone/Freinds

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Zaria

Show All