Zaria films production

Zaria films production Producing and countineun of artists

23/05/2023
08/03/2023

Gaskiya Buhari samari yatemakamawa Wannan rashin cash din Bazamuyi Ramadan Basket b***e Kayan Sallah

Aslm inayimawa masoyana na fadin duniya gdy Yau nee birthday Dina Inayimawa yan uwa Musulmai muranar ranar juma ah Rilwa...
03/03/2023

Aslm inayimawa masoyana na fadin duniya gdy Yau nee birthday Dina

Inayimawa yan uwa Musulmai muranar ranar juma ah

Rilwan Yusuf inkiyata Gwanjan zaria

Shugana zaria Films production

01/03/2023

Allah sarki Addu Ah makamin sheikh Jafar
Tofa yau bola tinubu yace me Go to the Villa insha Allah Dan kishiya tv

25/02/2023

Dan girman Allah dan girman Allah

Kutsaya kukaranta wannan maganar

Wlh Manyan malaman kasarmu Sune ke Cutar damu a Maganar Zabe

Kana malami Kada kamanta hakkin jama ah yana kanku

Amman duk kunmantada wannan kuma banine nafadabaa

Fadar Annabi nee

Amman duk Kunmantada wannan kunkoma ga yan siyasa Sbd Abun Duniya wanda bazai amfanamuku komaiba

Kudu Kakanmu Sheikh Dahiru Bauchi Wlh Dalibanshi Sunci amanarshi

Wai saboda anbasu wani abunda bazai kaisu Aljannaba amman sunsakashi yace muzaba wane

Kuma shi wannan wanen wlh Bedace da mulkin kasarmuba

Wai idan anyi mgn sai kuji ance ai yagina Masallatai wlh karya nee kodama yagina Sbd muzabe shine yasaka ygina

Amman anmaida mu jahilai

Uhummmm tsakaninada Allah wlh Tlh

Atiku Abubakar
Bola Ahmad Tinubu
Dr Musa Rabi'u kwankwaso
Peters Obi

Duk mulura waye zamu zaba

Ammam sai kaji sunacewa wai

Mutam yabude baki yacemaka wai wannan family's dinshi masulmai nee

To idan su musulmai nee shima musulmi ne

Amman ina ruwan jagorancin gaskiya da musulmi ko arne

Mudai burinmu shine Allah yazabamana mafi Alheri

Wlh Tlh saidai kuyikugama Insha Allah

Wai Sbd jahilci saikaji

Musulmi shine zaikashe dan uwansa wata kilama anguwarsu daya

Kukalla wani abu daya

Yau ina wa innan suke
Mal Auwal Albany zaria
Mal Jafar kano

Kuma kowa yasan wa innan baban rashi mukayi a kasarmu

Amman wai sai kaji wani yace zaikashe wane to kusani idanma kazo kakasheni Bada hakkinaba wlh tlh Aljanna Firdausi zanshiga kuma duk zunubaina kaine za a dauramawa

Idan munji tsoron Allah shikuma zaitemakamana wlh amman duk wanda muke tunini wlh bazaiyimanaba Allah shine keyi

Ngd Dan girman Allah idan kakaranta kaima kayi
Share da copy
By Rilwan yusuf Gwanjan Zaria
Dan kishiya tv

23/02/2023

Ga kyau ga kyauta ga kunya ga iya Soyayya ga tsafta ga tausayin talakawa sai namiji maisuna Buhari

22/02/2023

Tsakanida Allah yan Nigeria Bamuda Tina Baya Wlh Atiku Abubakar Bashibane Jagoran Gaskiya duk mai son infadamai yabini

20/02/2023

Kowa yayi takan shi
Akwai kura fa
No cash

12/02/2023

Yan Ludo Series film Story Gwanjan Zaria Writer Mahmoud Kambare Location manager Nura Annabi sak Director MM Mai imani

11/02/2023

Shin akwai Uzirin Dazai
Hanaka Rubuta
🌿محمدر سول الله🌿
🙏S a w🙏

11/02/2023

ALBARKACIN MUHAMMAD RASULILLAH ZAMUJE NAN
In sha allahu
Ahmad Anayi
A Khadoo Comedy
Adam A Zango
Mazaje Ne
Hadiza Aliyu

06/02/2023

Indai kikaga ban aure kiba to na mantane wlh

06/02/2023

Kutayamu Addu ah aikin film din Yan ludo Munsakarmu na biyu zamusakarmu na 3 A Yan Ludo tv

31/01/2023

IYA WULAKANCI.
😂😂😂
Wani saurayi ne ya rubuta wa budurwarsa da s**a dade basu haduba wasika Kamar haka...
"Ina mai matukar baki hakuri domin yanzu ina soyayya da, 😁😁😁wata kyakkyawa mai jini a jiki,mai hankali da basira,ga ilimi da kunya, gata tsaleliyar yarinya,son kowa kin Wanda ya rasa.
Don hka ina so soyayya mu tazo karshe ☹
Saboda haka inason ki aiko mun da hotona dake wajenki
Da yarinyar ta gama karanta wasikarsa,sai ta debo hotunan samari 50 kadan daga cikin samarinta ta rufe a envelope ta
Rubuta masa amsa kamar haka,yanzu haka na manta da kamanninka amma ga wadannan hotunan ka duba,Naka aciki ka dawo mun da sauran,Sakon na isa wajen saurayin,🤪abun takaici harda hoton uncle dinshi,kanin mahaifin shi dana amininsa! dana mahaifinsa😂😂
Aiko fatee tamin haka sai nayi garkuwa da Dan kishiya tv

31/01/2023

Ali Nuhu Mohammed
Hadiza Aliyu
Adam A Zango
Falalu a dorayi
Dan kishiya tv
Aminu Saira
Rahama Sadau
Ahmad Anayi
Galadima comedian
Mado Hausa Tv
Kamal_Aboki

ON YouTube CHANNEL YAN LUDO TVHadiza AliyuGaladima comedianAdam A ZangoFalalu a dorayiDan kishiya tv@
30/01/2023

ON YouTube CHANNEL YAN LUDO TV
Hadiza Aliyu
Galadima comedian
Adam A Zango
Falalu a dorayi
Dan kishiya tv
@

29/01/2023

Abale 👳 (daddy Hikima) Allah ya baku zaman lafiya Ango da Amarya .

29/01/2023





Ahmad Anayi
A Khadoo Comedy
Adam A Zango
Ali Nuhu Mohammed
Mazaje Ne
Hadiza Aliyu
Rahama Sadau
Adams Dorayi
AREWA24
Kambaree TV
Kamal_Aboki
Aliyu Ubangida TV
OGA ABDUL
Manyan yara oppicial
Aminu Saira
SarkinWaka

27/01/2023

GANE GASKIYAR SOYAYYAR NAMIJI

Muna zamani da maza s**anbi Duk wata hanya su jure duk wahala, Har Suyi nasarar Samun yardar Mace Alhali ba Sonta suke ba da Gaskiya😢 Suna Amfani da Rauni da Allah ya Halicceta suyi Wasa da Zuciyarta, su Ɓata mata lokaci Sbd Rashin Tsoron Allah da Jahiltar Haƙiƙanin Soyayya🤕

Lallai da bukatar ayi wa mata bayanin Banbancin Soyayyar Namiji ta Gaskiya da soyayyarsa ta Ƙarya(killing-time)"
Ƴar uwa ckn abunda zan lissafa a wannan rubutu da masu biyo bayansa, in kk rasa ɗaya a soyayyarki, ina tabbatar miki da matsala dan haka ki saurareni dakyau!

Ni namiji ne dan haka
وشهد شاهد من أهلها
Ne,
Kinga mauna Yaudara mu sheƙa karya🤭, sai yasa Allah Da Kansa da yasan haka muke A dabi'ance🙈 Sai ya mana rangwame ckn Hakan(Ƴar Ƙarya) bayan mun Aure ku😁 (hadisi ne sahihi).

Dan haka ku Ɗau lamarin yarda da namiji gaba gaɗin nan da kuke serious✋ Hakika kuskure kuke mai girma.

Nan a takaice zanyi bayani, Amma Na bar muku kofa a bude ga duk mai neman Bayani ko shawara a maudhu'in(ta inbox).

Matakin farko a gane soyayyar namiji"الإهتمام" KULAWA:
A soyayyar Ƙarya Maza Suna bada kulawa a farkon haɗuwa, A hankali Sai kaga Kulawar tana raguwa, Misali a farkon haɗuwa sai kuy waya sau 10 sbd sha'awarki da yake ko wani abu, da an ɗau lkc wani Aibinki ya bayyana masa ko ya gama biyan buƙatarsa zaki nemi Kulawar nan ki rasa😥
Shi kuwa masoyin Gaskiya kulawarsa kullum ƙaruwa take, kuma shi tun A farkon haɗuwa azamarsa kullum iyayenki Susan da zancenku, tun daga Ranar da kk fara haɗuwa, zaki ga kulawarsa ckn komai Na Rayuwarki, Zai Tausaya miki, zai damu dake ta kowace hanya, ya kuma sadaukar miki Lokacinsa, kuɗinsa, da Farin cikinsa a duk lkcn da buƙatar haka ta kama🤗

Ƴan killing-time surutun kawai s**a iya, da wuya su tura miki ko karin waya b***e saya miki Gift, Shaggu🙄 gasu tsoron kice "Ga ɗaya ckn iyayenki yana son ku gaisa" mai Jara'ah ne zai yi kasadar yarda a Karon farko, shi ma Akai na biyu dana uku zai fara complain ko kuma ya Ɓace😆

25/01/2023

Zaria Films production tafara sayarda film ga mai bukatar shiga

24/01/2023

Pls subscribers my YouTube channel kambaree tv

Allah yajikan ka darahamaAllah ya haskaka makwamcin ka           Amen🤲🤲😭😭😭
24/01/2023

Allah yajikan ka darahama
Allah ya haskaka makwamcin ka
Amen🤲🤲😭😭😭

In Allah yakaimu gobe Addu ar bakwai din kamal aboki Dan Allah yan uwa da abokan arziki muna bukatan Addu ar ku Allah sa...
22/01/2023

In Allah yakaimu gobe Addu ar bakwai din kamal aboki Dan Allah yan uwa da abokan arziki muna bukatan Addu ar ku Allah sarki abokin mu Allah yasa yana tare da annabi Muhammad saw 🙏🙏💔💔
Hadiza Aliyu
Falalu a dorayi
Adam A Zango
Rahama Sadau
Dan kishiya tv
Galadima comedian
Ahmad Anayi
Ali Nuhu Mohammed
Aminu Saira
Mado Hausa Tv
Kamal_Aboki

Address

Bakin Kasuwa
Zaria
EMIRATE

Telephone

+2348149601664

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaria films production posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zaria films production:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Zaria

Show All