Golden Stars Multimedia GSM

Golden Stars Multimedia GSM HASKEN AREWA - Kewaye Duniya.

27/02/2023
26/01/2022

Amfanin namijin goro, ga lafiyar Dan Adam

Amfanin sa,

Guda goma sha shidda (16)
(1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (Tom Tom) Ana chi.
(2) Namijin Goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tasafa Asha Ruwan.

(3) Namijin Goro Yana maganin ulcer idan Ahada dabino Adaka, Asa Zuma A sha cokali biyu.

(4) Namijin Goro Yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha .

(5) Namijin Goro Yana Qara kuzari da nisan tafiya ga Mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin goro A tauna.
A Cinye kullun kaci sau uku.

(6) Namijin Goro Yana gayra maniyyi Idan Aka jajjagashi A samu garin Hulba Tafasa dashi Asaka madaran Ruwa Asha.

(7) Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.

(8) Namijin Goro yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigarin da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Ajika yakwana da safe kafin Aci Komi A ba maishan Taban ya shanye duka zaiyi Amai.

(9) Namijin goro yana maganin hawan jini, Idan Aka hada ganyan cediya A tafasa Asa Zuma Asha.

(10) Namijin Goro Yana maganin ciwon Kai, idan kayi garin shi Ana hayaki Koda mace Mai yawan ciwon Kai tayi.

(11) Namijin goro yana gyara murya idan kahada da danyar citta da Zuma kana dafawa da Lipton kasha kafin kaci Komai.

(12) Namijin Goro Yana maganin kuraje Idan kasamu garin namijin goro ka kwaba da Man zaitun.
Idan Kuma kazuwa ce ko bakon dauro ka kwaba da manja kashafa.

(13) Namijin Goro Yana maganin sanyin Mara idan kahada da kanunfari da lemon tsami da Citta da garin Albabunaj.ka tafasa kasha da Zuma.

(14) Namijin Goro yana maganin wuta- idan kahada da sassaken itacen Qirya kadaka kasa gurin da wuta taci.

(15) Namijin Goro Yana tsayar dajini idan Kika hada da tsamiya ki tafasa Kisha zai tsaya.

(16) Yawan cin namijin Goro Yana kawar da wasu cututtukan da suke cikin mutum.

Allah kara mana lafiya da Imani Amin.

18/08/2021

...

11/08/2021

...

10/08/2021

...

08/08/2021

...

08/08/2021

...

https://youtu.be/4TUx_Iyjzx8
15/01/2021

https://youtu.be/4TUx_Iyjzx8

Da dumi-duminsu daga KANNYWOOD, wani mawaki a KANNYWOOD yasaki wata zazzafar wakar wato UMAR FAROOQ MAI DARAJA.

AUDITION! AUDITION!! AUDITION!!!Allah yabawa mai rabo sa'a.
09/12/2020

AUDITION! AUDITION!! AUDITION!!!

Allah yabawa mai rabo sa'a.

Ku tallah kasuwancinku ko abubuwanda kuke akan shafin mu kan farashi mai sauki, sannan ina mawaka da 'yan film mun shiry...
15/08/2020

Ku tallah kasuwancinku ko abubuwanda kuke akan shafin mu kan farashi mai sauki, sannan ina mawaka da 'yan film mun shirya tsaf dan daukar wakokinku da fina-finanku akan farashi mai sauki.

MARAICI - Atragic Online Series Drama. Shiri Mai Dogon Zango, Zaidinga Zuwa Muku a AHMAD SHATA TV YouTube, Dan haka domi...
26/07/2020

MARAICI - Atragic Online Series Drama. Shiri Mai Dogon Zango, Zaidinga Zuwa Muku a AHMAD SHATA TV YouTube, Dan haka domin kallon wannnan kayatacciyar shirin saiku garzaya izuwa YouTube Kuyi Searching Din AHMAD SHATA TV Sannan Kudanna SUBSCRIBE Tareda Kararrawar Sanarwa Domin Sanar Daku Sabbin Shirye-shiryen Mu dazarar Mundora. MARAICI shiri Ne Mai Matukar Taba Zuciya Mungode.

Congratulations
07/07/2020

Congratulations

https://youtu.be/KDVHML66F5w
03/07/2020

https://youtu.be/KDVHML66F5w

Videon Wakar Sambisa kashi na uku ( 3 ) dakuka dade kuna jira yafitoyau dai anyi ankare tafito kuma tafi kowacce.

29/06/2020
28/06/2020

GAMON JINI

COMING SOON.

Coming Soon
26/06/2020

Coming Soon

GAMON JINIComing Soon.
24/06/2020

GAMON JINI

Coming Soon.

_*Ku kasance da AHMAD HARUNA SHATA Acikin Sabon Shirin mu mai taken RESCUE KIT, A form of advert.*_
25/05/2020

_*Ku kasance da AHMAD HARUNA SHATA Acikin Sabon Shirin mu mai taken RESCUE KIT, A form of advert.*_

_*Ku kasance da HAUWA AYAWA ( Azima Gidan Badamasi ) Acikin Sabon Shirin mu mai taken RESCUE KIT, A form of advert.*_
25/05/2020

_*Ku kasance da HAUWA AYAWA ( Azima Gidan Badamasi ) Acikin Sabon Shirin mu mai taken RESCUE KIT, A form of advert.*_

GAREKU JAMA'AR DUNIYA!Tabbas Allah Baya saukarwa da bawa matsala face sai ya saukar masa da hanyar magance ta. AL'AMEEN ...
25/05/2020

GAREKU JAMA'AR DUNIYA!

Tabbas Allah Baya saukarwa da bawa matsala face sai ya saukar masa da hanyar magance ta. AL'AMEEN HERBAL MIXTURE sunshirya tsaf wajen warwarewa al'umma mummunar kullin dake tattare dasu, kuma sunshirya tsaf wajen magancewa AL'UMMA dukkanin wata matsala dasuke fama dashi cikin yardar ubangiji, Magungunan su HASKE CE GA RAYUWAR DAN ADAM.

Dan haka ku kasance da AISHA ALIYU acikin sabon shirinsu dazaiyi muku cikakkiyar bayani akan ingantattun magungunan su mai taken RESCURE KIT. wannan shiri zaizo muku nan bada jimawaba tareda kwararrun jarumai.

AL'AMEEN HERBAL MIXTURE - HASKEN RAYUWA.

GAREKU JAMA'AR DUNIYA!Tabbas Allah Baya saukarwa da bawa matsala face sai ya saukar masa da hanyar magance ta. AL'AMEEN ...
25/05/2020

GAREKU JAMA'AR DUNIYA!

Tabbas Allah Baya saukarwa da bawa matsala face sai ya saukar masa da hanyar magance ta. AL'AMEEN HERBAL MIXTURE sunshirya tsaf wajen warwarewa al'umma mummunar kullin dake tattare dasu, kuma sunshirya tsaf wajen magancewa AL'UMMA dukkanin wata matsala dasuke fama dashi cikin yardar ubangiji, Magungunan su HASKE CE GA RAYUWAR DAN ADAM.

Dan haka ku kasance da HUSSAINI DAN HAJIYA acikin sabon shirinsu dazaiyi muku cikakkiyar bayani akan ingantattun magungunan su mai taken RESCURE KIT. wannan shiri zaizo muku nan bada jimawaba tareda kwararrun jarumai.

AL'AMEEN HERBAL MIXTURE - HASKEN RAYUWA.

01/03/2020

Gaskiya KANNYWOOD na Alfahari dawannan BAYIN ALLAHN. Inama ace haka kowa zai kasance.

Address

Samaru
Zaria

Telephone

+2348060967431

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Golden Stars Multimedia GSM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Zaria media companies

Show All