Usmania Tv Basawa

Usmania Tv Basawa Domin Yada Addinin Musulunci

03/12/2022

كتاب اصول السنة.

Darasi na 13

Tare da Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa

Daga Sunna Masjid Basawa

28/11/2022
28/11/2022

Gazawa Iyaye wajen Tarbiyyar'Ya'ya
Tare da Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa
Darasi na 4
Daga Sunna Masjid Basawa

22/11/2022

Karatun Littafin Gazawa wajen Tarbiyyar'Ya'ya
Tare da Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa
Darasi na 3
Daga Masjid Sunnah Basawa

20/11/2022

Wannan karatu ana yin shi ne ranar lahadi tsakanin magariba da isha, a masallacin tashar rahama Basawa

20/11/2022

Karatun Littafin Ashmawy

Babin Saumi

Tare da Malam Aliyu Sulaiman Basawa

14/11/2022

Karatun Hisnul Muslim
Darasi na 2
Tare da Malam Muslim Yahaya Tafarki Basasa
Daga Masallacin Kofar Fada Basawa

14/11/2022

Kimiyyar Hadithi
Daga Makarantar Hadi Buhari Samari
Tare da Muhammad Aliyu Abubakar Samaru

10/11/2022

Wannan ranar alhamis a ke yin shi bayan sallar magarina ziwa isha Tare da malam Yajaya Aliyu Imam na Uku Abubakar Sadiƙ masjid Basawa

10/11/2022

Sharuɗɗan zama malamin Tafsiri

Tare da Dr.

Daga Masallacin Zaria Hotel Zaria

10/11/2022

wannan karatu ana gabatar da shi ne Ranar Laraba daga Magariba zuwa isha, Allah Ya datar da mu.

10/11/2022

Gazawa wajen Tarbiyyarƴaƴa

Tare da Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa

Darasi Na 2

Daga Masallcin Sunna Masjid Basawa

07/11/2022

Ana gabatar da wannan karatu dukkan Litinin kai tsaye bayan Sallar Magariba Zuwa Isha

07/11/2022

Karatun Hisnul Muslim

Darasi na 1

Tare da Malam Muslim Yahaya Tafarki Basasa

Daga Masallacin Kofar Fada Basawa

06/11/2022

Karatun littafin Ashmawy

Abin Azumi

Tare Malam Aliyu Sulaiman Basawa

Daga masallacin Tashar Rahama

03/11/2022

Hukuncin Auren Dole A Addinin Muslunci

Tare da: Mal. Muslim Yahaya Tafarki Basawa

Na Zauren Usmania

03/11/2022

Dausayin Qur'ani

03/11/2022

Qari'i Mal. Abdulhakami Usman Basawa

03/11/2022

Qariqi Mubarak Ahmad Yamusa Basawa Daga Minhajis Sunna Basawa

02/11/2022

Qari'i Mubarak Ahmad Yamusa Basawa Daga Minhajis Sunna Basawa

Address

Ciroma
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usmania Tv Basawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Zaria

Show All