Mr Kate's 2017 candy

Mr Kate's 2017 candy Wannan shafine wanda zai Rika kawo Muku sahihan labarai Akan Abubuwan dake faruwa

11/11/2023
22/10/2023

-WASU DAGA CIKIN SIRRUKAN SURATUL FATIHA.

-Domin Neman Biyan Buƙata.

-CIWON KAI.

-Domin Neman Waraka Daga Ciwon kai Komai Tsananin Ciwon Kan, to Mutum Ya K**a Kansa da Hannunsa Na Dama Ya K**a Daidai Goshinsa, Sai Ya Karanta Fatiha Ƙafa Bakwai 7, Nan Take Ciwon Kan Zai Sauƙa,

-CIWON HAƘARƘARI.

-Sai A Karanta Fatiha 7 A Tofa A Hannun Dama A Shafi Haƙarƙarin Ciwon Zai Ɗauke da Yardar Allah

-CIWON IDO.

-Sai A Gyara Ƙayar Aduwa ta Zama Abin Shafa Kwalli, A Karanta Fatiha 1 A tofa Jikin ta A Shafa K**ar Kwalli a Idon da Yake Ciwon, Kayi Haka Sau 3 A Rana Har Kwana 3, Za'a Sami Lafiya.

U-CIWON CIKI.

-Sai A Ɗebi Ruwa da Ludayin Miya A Karanta Fatiha 7 A Tofa Asha, Za'a Warke da Yardar Allah.

-CIWON DA YAKE YAWO A JIKI.

-Sai A Rubuta Fatiha 71 A Wanke da Ruwan Sama Asha Kuma A Shafe Jiki Za'a Sami Lafiya da Yardar Allah.

-SIHIRI.

-Wanda Maƙiya S**a Yi Masa Sihiri, to Ya Rubuta Fatiha Ƙafa 33 A Wanke da Ruwan Sama, A Karanta Fatiha Ƙafa 33 a Tofa Cikin Rubutun Asha A Shafe Jiki, Za'a Kuɓuta Daga Sihirin.

-NAƘUDA.

-ldan Mace Tana Naƙuda Sai A Karanta Fatiha 11 A Tofa A Ruwan Dumi Abata Ta Sha, Zata Sauƙa Nan Take da Yardar Allah.

-CIWON ƘASHI.

-Wanda Yake Fama da Ciwon Ƙashi Ya Karanta Ya Karanta Fatiha Ƙafa 3 Ana Tofawa A Wajen Za'a Nemi Ciwon A Rasa.

-ALJANU.

-Idan Mutum Ya Fama da Matsalolin Jinnu A Jkinsa, to Ya Karanta Fatiha 7 A Tofa a Ruwa A Fesa a Fuskar Shi, Nan Take Zasu Sake Shi.

-NUTSUWA DA SHIRIYA GA YARA.

-Wanda Yake So Ƴaƴansa Su Zama Mutanen Kirkin, to Ya Karanta Fatiha Ƙafa 1, A Tofa A Kan Yaro.

-DOMIN BUƊEWAR HARKOKI

-Sai Ayi Wuridin Fatiha 71 Kullun Yana Kawo Arziƙi da Wadata,

-NASARA.

-A Karanta Fatiha Sau 1 Yayin K**a Aiki Yana Kawo Nasara.

-FARIN JINI.

-A Karanta Fatiha Sau 41 A Tofa a Ruwa Ayi Wanka Dashi.

-MANTUWA.

-Idan Mutum Yana da Yawan Mantuwa Ya Rubuta Fatiha Da Turaren Zafaran A Jikin Ganyen Gamji Bushashshe Kayi Hayaƙi Za'a Dace Inshaa Allah!

-Allah Yasa Mu Amfana.
Hussain Alhassan

13/10/2022

Tunda wannan post Bai shafe ni ba bari nayi kirge daga 1 zuwa 500.
01,02,03,04,05,06,07,08,09,10,11,12,13,14,15,16,17,18,19,20,21,22,23,24,25,26,27,28,29,30,31,32,33,34,35,36,37,38,39,40,41,42,43,44,45,46,47,48,49,50,51,52,53,54,55,56,57,58,59,60,61,62,63,64,65,66,67,68,69,70,71,72,73,74,75,76,77,78,79,80,81,82,83,84,85,86,87,88,89,90,91,92,93,94,95,96,97,98,99,100,101,102,103,104,105,106,107,108,109,110,111,112,113,114,115,116,117,118,119,120,121,122,123,124,125,126,127,128,129,130,131,132,133,134,135,136,137,138,139,140,141,142,143,144,145,146,147,148,149,150,151,152,153,154,155,156,157,158,159,160,161,162,163,164,165,166,167,168,169,170,171,172,173,174,175,176,177,178,179,180,181,182,183,184,185,186,187,188,189,190,191,192,193,194,195,196,197,198,199,200,201,202,203,204,205,206,207,208,209,210,211,212,213,214,215,216,217,218,219,220,221,222,223,224,225,226,227,228,229,230,231,232,233,234,235,236,237,238,239,240,241,242,243,244,245,246,247,248,249,250,251,252,253,254,255,256,257,258,259,260,261,262,263,264,265,266,267,268,269,270,271,272,273,274,275,276,277,278,279,280,281,282,283,284,285,286,287,288,289,290,291,292,293,294,295,296,297,298,299,300,301,302,303,304,305,306,307,308,309,310,311,312,313,134,315,316,317,318,319,320,321,322,323,324,325,326,327,328,329,330,331,332,333,334,335,336,337,338,339,340,341,342,343,344,345,346,347,348,349,350,351,352,353,354,355,356,357,358,359,360,361,362,363,364,365,366,367,368,369,370,371,372,373,374,375,376,377,378,379,380,381,382,383,384,385,386,387,388,389,390,391,392,393,394,395,396,397,398,399,400,401,402,403,404,405,406,407,408,409,410,411,412,413,415,416,417,418,419,420,421,422,423,424,425,426,427,428,429,430,431,432,433,434,435,436,437,438,439,440,441,442,443,444,445,446,447,448,439,450,451,452,453,454,455,456,457,458,459,460,461,462,463,464,465,466,467,468,469,470,471,472,473,474,475,476,477,478,479,480,481,482,483,484,485,486,487,488,489,490,491,492,493,494,495,496,497,498,499,500...🚴

Address

Tudun Wada
Tudun Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr Kate's 2017 candy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mr Kate's 2017 candy:

Share

Category