Taurari biyar tv

Taurari biyar tv Press

03/05/2024
Mata ga topic.Amma pls ku fadi Gaskiya.
03/05/2024

Mata ga topic.Amma pls ku fadi Gaskiya.

Ko menene ra'ayoyin ku dangane da wannan mukamin da   ya samu ?
15/01/2024

Ko menene ra'ayoyin ku dangane da wannan mukamin da ya samu ?

DAMA TA MUSAMMAN (AIKI)Wannan Kamfani mai suna   na Shirin fara daukar ma'aikata domin cigaba da yada labaran ta a sassa...
03/01/2024

DAMA TA MUSAMMAN (AIKI)

Wannan Kamfani mai suna na Shirin fara daukar ma'aikata domin cigaba da yada labaran ta a sassan jahohin kasar nan.

Bangarorin da ake da bukata sune kamar haka;-

1-Mai gabatar wa
2-Dauko Rahotanni
3-Labaran wasanni
4-Tace-hoto.

03/01/2024

TAMBAYA

Daga wani gari kuke bin wannan shafin (page)?

A madadin wannan Kamfani mai Albarka yana yiwa duk mabiyansa godiya da samun mabiya sama da dubu biyu (2000 followers).
03/01/2024

A madadin wannan Kamfani mai Albarka yana yiwa duk mabiyansa godiya da samun mabiya sama da dubu biyu (2000 followers).

Posting dina na sabuwar shekara.Ya Allah Ina Rokan ka da kyawawan sunayen ka 99,ka Azurta mu da azikin ka,Ya Allah Ka ka...
02/01/2024

Posting dina na sabuwar shekara.

Ya Allah Ina Rokan ka da kyawawan sunayen ka 99,ka Azurta mu da azikin ka,Ya Allah Ka karemu da kariyar ka,Ya Allah Rufa Mana asiri da rufin Asirin ka,Ya Allah kasa muyi kyakkyawan karshe Dan Hasken Fuskar ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)

Ameen Ya Allah

The CEO of

Domin Bikin Birthday, Graduation da dai sauransu.Zaku iya tuntu6ar mu a wannan lambar kamar haka. #08068823413
02/01/2024

Domin Bikin Birthday, Graduation da dai sauransu.Zaku iya tuntu6ar mu a wannan lambar kamar haka. #08068823413

TAMBAYAFada mana,wace   a wajenku ?.
17/12/2023

TAMBAYA

Fada mana,wace a wajenku ?.

BREAKING NEWS:Ahmed Musa, a forward for the Super Eagles, has urged the Nigeria Football Federation (NFF) to urge nation...
24/11/2023

BREAKING NEWS:

Ahmed Musa, a forward for the Super Eagles, has urged the Nigeria Football Federation (NFF) to urge national teams managers to search within for players instead of depending exclusively on Nigerians who were born abroad.

Ahmed a graduate of the defunct Nigerian youth development program, thinks the Super Eagles' subpar play is a result of the team's shoddy construction. He did point out that while players born abroad have contributed some qualities to the national teams, some of them lack the tenacity and fortitude needed to lead the nation to its intended heights, and that adding players from home would provide the national team with a strong platform on which to develop.

“I want to say that we have to go back to the basics, the local league. I started from the local league and grew to play overseas".

“I want to say that we have to go back to the basics, the local league. I started from the local league and grew to play overseas.

“We have many players in the local league good enough to vie for shirts in the Super Eagles. What are they playing for if we don’t invite them to the Super Eagles. We must encourage them to get the best out of them.”

“Now, everyone wants to go to Europe because they think that the Nigerian league is not recognised by our people; that is not right.” The former Leicester city player said.

CREDIT_eagle7fm

Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya yi wata ganawa da jaruman Kannywood, bayan taron tattaunawa kan fasaha...
23/11/2023

Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya yi wata ganawa da jaruman Kannywood, bayan taron tattaunawa kan fasaha, da al'ada da ƙirƙire-ƙirƙire don ci gaban tattalin arziƙi a Abuja.

A ganawar akwai Ministar Raya Al'adu ta Najeriya, Hannatu Musa Musawa da sauran jami'an gwamnati.

📸 - Rahma Sadau

22/11/2023

KOTU
Me ne ne ra'ayin ku akan hukuncin da koti tayiwa karanbawul ??

22/11/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Abba, Abdulrahman I. Tsoho, Baseeru Adam, Abubakar Sani Bako, Muhammed Umar Farouq Mmr, Aisha Almadina Suleja, Abdulkadir Maigabas Ajingi, Adebayo Adedeji, Musa B Alaraini, Shareef Yusif Usain, Garzali Ya'u Mahammad, Yusif Mahmud Gama, Sadiq Yahaya, Sani Ibrahim, Zakari Abubakar, Aminu Sani, Aminu Kabir, Kabiru Muhammad Muhammad, Sa'ad Hafiz Sani Bnk, Abubakar Ibrahim Abubakar, Usman Safiyanu, Nura Gada Gada, Abubakar S Babandi, Aliyu Majidadi, Maman Shaheed Kabir, Bashir Abbakabish, Hassan Jsk, Abdullahi Usaini Maraya, Abban Naem, Surajo Iliyasu Muhd, Mahi Mahi Mahi, Abbas MB, Jamilu Mukhtar Zarto, Abdurrasheed Uba Yakasai, Dandn Fkk Umar, Abdullahi Shehu Indoo, Maharazu Idrees, Naseeru Muhd Sareena, Rayyanu Ahmad, Maman Nasreen, Hussaina Musa, Auwal Danromo Faska, Imrana Umar, Usuma Musa, Kabiru Salihu Musa Dakata, Shamsi Warawara, Musa Usman, Fatima Abba, Kabeer Adamu, Mustapha Abdulkareem

YANZU-YANZU: Jarumin Masana'antar Shirya Fina-Finai ta KANNYWOOD Aminu S Bono ya rasu.Ya rasu a yammacin yau Litinin, ba...
20/11/2023

YANZU-YANZU: Jarumin Masana'antar Shirya Fina-Finai ta KANNYWOOD Aminu S Bono ya rasu.

Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.

Makusantanshi sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar jarumin masana'antar ta Kannywood.

Muna rokon Allah ya jikansa ya sa Aljanna makoma.

I Usman Idris Muhammed,known as (Zannuraini).The CEO of  Keep following my page please 👏Thank you all.
19/11/2023

I Usman Idris Muhammed,known as (Zannuraini).The CEO of

Keep following my page please 👏

Thank you all.

Bari muga masu lafiyar Ido 😄😄😄
18/11/2023

Bari muga masu lafiyar Ido 😄😄😄

If Ronaldo was an African, what do you think would be his name😳😊Give a sweet Africa name to my GoAT 🐐 Follow my page 👉 t...
18/11/2023

If Ronaldo was an African, what do you think would be his name😳😊

Give a sweet Africa name to my GoAT 🐐

Follow my page 👉 tauraribiyartv

FAGEN FASAHAWani Abu ne a film Wanda ya shige muku duhu?Wanda kullum idan kuka ganshi yake baku mamaki?
18/11/2023

FAGEN FASAHA

Wani Abu ne a film Wanda ya shige muku duhu?Wanda kullum idan kuka ganshi yake baku mamaki?

TAMBAYAshin,wa yafi Shan wahala a tsakanin Ma'aikatan film???JarumiDarektaFurodusaMarubuciMai daukar nauyiMai kwalliyaMa...
18/11/2023

TAMBAYA

shin,wa yafi Shan wahala a tsakanin Ma'aikatan film???

Jarumi
Darekta
Furodusa
Marubuci
Mai daukar nauyi
Mai kwalliya
Mai kamera
Mai daukar sauti
Mai Samar da waje.

Sai munji daga gare ku.

Wani irin fatan alkairi zaku yiwa Abale na samun karuwar da yayi ?
18/11/2023

Wani irin fatan alkairi zaku yiwa Abale na samun karuwar da yayi ?

18/11/2023



Tabbas wannan maganar haka take,cewar "idan wani ya kika,wani da yini zai soka".Shidai gaskiyar sa ta zamar masa alkairi.

Amdaz Yana Daya daya daga cikin manyan jaruman Kannywood,wanda kusan kowa yasan shi a manyan fina-finan Kannywood,Amma haka baisa yayi suna kamar yadda yayi ba a sakamakon fadin gaskiyarsa.

Anan gaba kadan zamu kawo muku daukakar da Amdaz ya samu a sakamakon fadin gaskiya.

Allah ya sa mu dauwama akan fadin gaskiya. Ameen ya Allah.

Mamuda product.
26/10/2023

Mamuda product.

HAPPY BIRTHDAY DEAR 🎂🎂🎂Wani fata zaku taya daya daga cikin ma'aikatan "TAURARI BIYAR"Murnar zagayowar shekarar haihuwart...
23/08/2022

HAPPY BIRTHDAY DEAR 🎂🎂🎂

Wani fata zaku taya daya daga cikin ma'aikatan "TAURARI BIYAR"Murnar zagayowar shekarar haihuwarta.

JAGORANCI NA GARIA cigaba da ziyarar da Ɗan takarar majalissar tarayya yake yi AHMAD MUHAMMAD (KAKA).Alhamdulillah,A yau...
22/08/2022

JAGORANCI NA GARI

A cigaba da ziyarar da Ɗan takarar majalissar tarayya yake yi AHMAD MUHAMMAD (KAKA).Alhamdulillah,A yau ya samu damar kai ziyara kungiyar "KANO INA MAFITA".

Allah ya tabbatar mana da nasara.

Address

Brigade
Tudun Wada

Telephone

+2347044887156

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taurari biyar tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taurari biyar tv:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Tudun Wada

Show All