Duniyar labarai

Duniyar labarai Kuyi mana invites na freinds dinku

AN CIRE SUNAN MARYAM SHETTY DAGA CIMIN MINISTOCIN TUNUBUMasu karatu mi zaku CE Like and share
04/08/2023

AN CIRE SUNAN MARYAM SHETTY DAGA CIMIN MINISTOCIN TUNUBU
Masu karatu mi zaku CE

Like and share

Wannan da kuke Gani Wani mahajjatine daga kasar sudan yaje aikin hajin bana, to Suna wurin dawafi zafin Rana yadameshi s...
28/06/2023

Wannan da kuke Gani Wani mahajjatine daga kasar sudan yaje aikin hajin bana, to Suna wurin dawafi zafin Rana yadameshi sosai,ya Rasa Inda zaisa kansa yaji sanyi, daya Kalli gefe daya cen sai ya hango Wani keban taccen wuri sannan akwai askarawa Suna gadin wurin, sai ya sadada yaje yashiga ciki batareda wannan Jami, in ya ganshi ba, daya Shiga sai yaga mutane a kwance Suna Shan iska Amma babu mai motsi acikin su, cikin wurin AC ne sanyi iya sanyi, bayan yagama hutawa sai yazo fitowa sai wannan Jami,in dake tsare da kofa yaganshi, nan take ba askare ya ruga a guje, shima mutumin ka ya ruga a guje, ashe dakin ajiyar Gawa ne!😂
Likes and shared

Madina garin Annabi Muhammad SAWLikes and share idan kana kishin Annabi
28/06/2023

Madina garin Annabi Muhammad SAW
Likes and share idan kana kishin Annabi

Slm  husni hide my identity inada wani friend mun saba dashi a school muka hadu,bayan nabar Kaduna na koma jigawa sai iy...
29/05/2023

Slm husni hide my identity inada wani friend mun saba dashi a school muka hadu,bayan nabar Kaduna na koma jigawa sai iyayena s**a min aure, sai aka kawo shi jigawa bautar kasa, sai ya fadamin sai nace da mijina Dan ruwana zai kawo min ziyara yazo bautar kasa,mijina bai nuna damuwa ba, ranar wata jumaa saiga shi yazo alokacin mijina baya ma gari ya tafi katsina, kwana biyu zaiyi,nan na tare shi da murya anan dai shedan ya rinjayemu muka aikata sabon Allah ya shigeni, har na kwana biyu,tare muke kwana, ynzu nayi nadama nayi kuka da istigifar,tinanin shi ya addabi zuciyata ya iya sarrafa mace, ku bani adduar da zanyi na manta da shi pls

DA DUMI-DUMI: An hana Ganduje shiga wajen manyan baki a Abuja, gurin rantsar da TinubuGwamnan jihar Kano mai barin gado,...
29/05/2023

DA DUMI-DUMI: An hana Ganduje shiga wajen manyan baki a Abuja, gurin rantsar da Tinubu

Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban kasa a Eagle Square da ke Abuja.

Ganduje da matarsa Hafsat sun yi kokarin shiga cikin wurin da ake kebe wa manyan baki masu alfarma amma sai jami'an tsaro s**a dakatar da shi s**a ce takardar gayyatar da yake da ita koriya ce kuma sai mai takardar gayyata mai ruwan gwal ne zai shiga cikin wannan bangaren.

Ya jira na tsawon fiye da minti 10 kafin ya dauki kaddara ya koma bangaren da aka tanadar wa baki irinsa.

Shi ma gwamnan jihar Anambra, Charles Soludoya yi kokarin shiga wannan bangaren amma kamar Ganduje shi ma jami'an tsaro sun taka masa birki.

Majiya : BBC

22/03/2023

Me Ya Sa Kanawa S**a Nace Lallai Sai Kwankwaso?

Daga Husni Mustapha Ibrahim

1. Kwankwaso ya taba fitowa da safe a lokacin da yake gwamna a Kano ya tarar da wata mata tana soya kosai da safe tare da 'ya'yanta guda uku, sai ya ce mata me ya sa ba ta tura yaran nan makaranta ba? Sai ta ce saboda ba ta da kudin da za ta biya musu, take ya ce daga yau kudin makaranta ya koma kyauta tun daga firamare har Jami’a, mace har da namiji.

2. Duk jihar da ka sani a Nijeriya suna fitar da yara karatu kasashen waje amma iya 'ya'yan masu hannu da shuni ake kaiwa, amma a Kano lokacin Kwankwaso kaso 99 cikin dari 'ya'yan talakawa ne ke zuwa kasashen wajen.

3. Kwankwaso ya bude jami'a guda biyu kuma ya yi musu tsari irin na kasashen waje.

4. Shi ya tattare 'yan daban Kano ya basu aikin karota da na tsaro.

5. Shi ya fara kaddamar da shari’ar musulinci a Kano wanda marigayi Mallam Jafar ma ya fadi hakan.

6. Shi kadai ne har yanzu idan ana fada da Hausawan mu a kudu yake tabbatarwa ya je domin karba musu 'yanci.

7. Yara idan sun je makaranta a lokacin sa ana ba su abinci da inifom har ta kai ta kawo ma yaran da ba sa son karatu suna zuwa domin su ci abincin.

8. A cikin yaran da Kwankwaso ya kai kasar waje an samu Daktocin boko sama da dubu daya.

9. A lokacin Kwankwaso ko daga saman jirgi idan ka tunkaro Kano za ka ga garin da haske ta ko ina.

10. A lokacin Kwankwaso mata kyauta suke haihuwa wanda indai kai mazaunin Kano ne to ka san da haka.

A karshe ina mai bawa 'yan uwanmu 'yan jihohin da ba Kano ba hakuri domin goranta musu da wadansu tsirarin Kwankwasawa s**a yi wanda ko a gurin Allah SWA laifin wani ba ya shafar wani, amma su ma su yi duba na tsakani da Allah su gane dalilinmu na yin tafiyar nan.

Bissalam! Mun gode.

23/02/2023

A yau idan nace da matasan nan suje su Kamo min Ganduje zasu Kawo min shi Kai idan cewa nayi a cinye shi zasu Cinye shi kamar yadda ake Cin Karas ~Cewar Kwankwaso.

Ku zabi kwankwaso don talaka ya fita  daga talauchi da kangin bauta
23/02/2023

Ku zabi kwankwaso don talaka ya fita daga talauchi da kangin bauta

Wasu angwaye kenan yan Kaduna like and shared
04/01/2023

Wasu angwaye kenan yan Kaduna like and shared

Wannan tsohon ɗan ƙabilar Ojibwe a ƙasar Amurka ,sunansa Jhone Smith  ya  mutu yana da shekaru 137 , wannan hoton nasa a...
02/01/2023

Wannan tsohon ɗan ƙabilar Ojibwe a ƙasar Amurka ,sunansa Jhone Smith ya mutu yana da shekaru 137 , wannan hoton nasa an ɗaukesa a 1915 .

Ƙabilun nayin tsawon shekaru a raye .

Abdallah Ahmad Quraishi

IDAN HR KAYI AMFANI DA Wannan SABULU BAKAYI AURE BA KAZO MUNA DA MEETING
01/01/2023

IDAN HR KAYI AMFANI DA Wannan SABULU BAKAYI AURE BA KAZO MUNA DA MEETING

01/01/2023

Barkanku da shigowa sabuwar shekara 2023

Samari Ku daina aikata haramBai kamata kuna shafe  yam MATAN da s**a aminta dakuu ba
29/12/2022

Samari Ku daina aikata haram
Bai kamata kuna shafe yam MATAN da s**a aminta dakuu ba

29/12/2022

DAga Husni mustapha Ibrahim
Shin ko Kasan kana haduwa da budurwa zata zuba maka idon ta akanka warr!! Tana kallon ka daga Sama har kasa, kasani Dan saurayi tana kallo tare da nazarin halittarkane.

Zata kalli yanayi da xubin fasalin kafarka,yadda yatsun kafarka suke, zata kara d**o idanuwanta Sama Sama zuwa yanayi da tsarin kirjinka mi fadi ko ko ts**akke, saita kalli fuskarka tayi nazarin hakoran bakinka dama can ta San kai dogone Dan lukuti ko guntu ne kai.
Idan kayi mata a tsarin halitta da yanayi zakagga tayi murmushi idan bakayi mata ba Kasan mi zaka gani ba saina fada ba.
Via Husni Mustapha Ibrahim

Ka farka daga bacci kaga matarka na lalube maka aljihu yaya zakayi.Daga shafin Husni mustapha ibrahim
28/12/2022

Ka farka daga bacci kaga matarka na lalube maka aljihu yaya zakayi.
Daga shafin Husni mustapha ibrahim

28/12/2022

DAGA INA KUKE BIBIYARMU?

01/02/2022
03/01/2022

SLM

17/11/2021

Y KK

13/10/2021

BUHARI Y CETO TALAKAWA DAGA TALAUXI

09/10/2021

BUHARI ZAI SAKE FITOWA TAKARA A 2023

31/07/2021

Akarshe dai amurka na neman DSP ABBA KYARI RUWA A JALLO

28/05/2021

Mas0ya da kadan s**a bam~bamta da mahaukata.

11/03/2021

Allah ya tseratarda NIGERIA Daga mugwayen nan yan taadda da miyagun yan siyasAllah ya tseratarda NIGERIA Daga mugwayen nan yan taadda da miyagun yan siyasa.

29/11/2020

Aslm

26/11/2020

Address

Makwallah
Tudun Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyar labarai:

Videos

Share

Category



You may also like