Transfer news fages

Transfer news fages All football collection

27/07/2022

A Hukumance: Manchester United ta sanar da sayen Lisandro Martinez daga Ajax.

💰 Kudin: £48.5m + £8.5m
✍️ Kwantiragi: Yuni 2027 +1 zaɓi shekara
....
Lisandro Martínez: "Zamu aiki da yawa don zuwa kowanne mataki, amma na yi imani da gaske cewa, a karkashin wannan Kocin da masu horarwa, da kuma tare da sabbin abokan wasa na, za mu iya yin komai."
...
Lisandro Martínez: "Abin alfahari ne in shiga wannan babbar kungiyar. Na yi aiki tukuru don isa wannan kungiyar kuma, yanzu da na zo nan, zan ci gaba da matsawa kaina.

Na yi sa'a don kasancewa cikin ƙungiya mainasara kuma abin da nake so in ci gaba ke nan."

Fagen Wasanni

27/07/2022

Barcelona tana matakin karshe na daukar Jules Koundé. Yarjejeniyar da Sevilla, tana gab da kammaluwa. Tattaunawar tana ci gaba da kyau,

Tatattanawar tana matakin ƙarshe.

Koundé da wakilinsa, suna jiran kammalawa bayan sun cimma sharuɗɗan sirri sun amince a ƙarshen makon da ya gabata da Barcelona.

Fagen Wasanni

27/07/2022

Fulham ta kulla yarjejeniya da Arsenal kan sayen mai tsaron raga Bernd Leno a kan fan miliyan 8.
Da zarar an kammala cikakkun bayanai, Leno zai sami gwajin likita kuma ya tsara sharuɗɗan sirri. []

Fagen Wasanni

27/07/2022

LABARI: Phil Foden zai sabunta kwantiraginsa da Manchester City har zuwa 2027.

Fagen Wasanni

27/07/2022

Khaliphan Manzon Allah [S.A.W] Umar Ibn Khaddab (R.A) ya ce:
"Ku Gayyato Mutane Zuwa Musulunci Ko Da Bada kalmar bakinku Ba".
Mutane s**a tambaye shi: Ta yaya?
Sai ya ce: "Da dabi'unku kyawawa".❤

Fagen Wasanni

27/07/2022

Former Nancy talent Warren Bondo will undergo medical tests this week with Serie A side Monza in order to join Italian club as free agent. 🔴🇫🇷

Augsburg never made any proposal, Monza are set to complete the deal.

Address

Tudun Wada
Tudun Wada

Telephone

+2348022653313

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Transfer news fages posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Transfer news fages:

Share


Other Media/News Companies in Tudun Wada

Show All