Anas Muhammad Gobir

Anas Muhammad Gobir Learning so far...

PRESIDENT TINUBU APPROVES TAKEOFF OF CONSUMER CREDIT SCHEMEPresident Bola Tinubu has approved the takeoff of the first p...
24/04/2024

PRESIDENT TINUBU APPROVES TAKEOFF OF CONSUMER CREDIT SCHEME

President Bola Tinubu has approved the takeoff of the first phase of the Consumer Credit Scheme.

Consumer credit serves as the lifeblood of modern economies, enabling citizens to enhance their quality of life by accessing goods and services upfront, paying responsibly over time. It facilitates crucial purchases, such as homes, vehicles, education, and healthcare, essential for ongoing stability to pursue their aspirations.

Through responsible repayment, individuals build credit histories, unlocking more opportunities for a better life. Additionally, the increased demand for goods and services stimulates local industry and job creation.

The President believes every hardworking Nigerian should have access to social mobility, with consumer credit playing a pivotal role in achieving this vision.

The Nigerian Consumer Credit Corporation (CREDICORP) achieves its mandate through the following:

(1) Strengthening Nigeria's credit reporting systems, ensuring every economically active citizen has a dependable credit score. This score becomes personal equity they build, facilitating access to consumer credit.

(2) Offering credit guarantees and wholesale lending to financial institutions dedicated to broadening consumer credit access today.

(3) Promoting responsible consumer credit as a pathway to an improved quality of life, fostering a cultural shift towards growth and financial responsibility.

In line with the President's directive to expand consumer credit access to Nigerians, the Nigerian Consumer Credit Corporation (CREDICORP) has launched a portal for Nigerians to express interest in receiving consumer credit.

This initiative, in collaboration with financial institutions and cooperatives nationwide, aims to broaden consumer credit availability.

Working Nigerians interested in receiving consumer credit can visit www.credicorp.ng to express interest. The deadline is May 15, 2024.

The scheme will be rolled out in phases, starting with members of the civil service and cascading to members of the public.

Chief Ajuri Ngelale
Special Adviser to the President
(Media & Publicity)

April 24, 2024

22/04/2024

SHAWARA GUDA 7 KAN KUƊI

1. Ka nemi kuɗi nema na gaske, kada ka taɓa saka wasa a neman kuɗi, matsaloli da yawa idan ka samu kuɗi za su warware.

2. Idan ka na da iyaye kada ka yarda wani ya fi su more kuɗinka, kamar yanda su ka kasance sanadin zuwanka duniya haka nan su ne sanadin arzikinka.

3. Idan ka samu kuɗi ka riƙa kyauta, musamman ga mabukata, mutane da yawa ba sa samu ne saboda ba sa bayarwa.

4. Ka tabbatar ka na da aminan da za su iya ba ka bashi mai kauri, wato sun yarda da kai kuma su na da kuɗin, duk ranar da kuɗinka ya gaza ma ka rana za su yi ma ka.

5. Kada ka ci bashi sai kan abunda ya zama dole, sannan kafin ka ci ka tabbatar ka tsara yanda biyan kuɗin zai samu, da yawan mutane sun yi asarar mutunci saboda kin biyan bashi sun kuma talauce saboda cin bashin da ba za su iya biya ba.

6. Idan har ka samu kuɗi, bakinka ya shaida, wato ka ci mai kyau ka sha mai kyau, rashin cin mai kyau na illata lafiya da jiki.

7. Ka tabbatar ka na yawan sanya sabbin huluna, su na taimakawa wajen kiyaye mutunci, cikar kamala da bayyana ado.

Daga ©Anas Darazo

Barka da safiya.

"Keep pushing, keep believing , and never give up on your dreams. Every step forward counts , so stay strong and keep ch...
22/04/2024

"Keep pushing, keep believing , and never give up on your dreams. Every step forward counts , so stay strong and keep chasing what sets your soul on fire! 🔥"

Cikin List Din Da  Hukumar Kashe Gobara Ta Ƙasa "FEDERAL FIRE SERVICE" Ta Fitar Na Mutum 443 Da Hukumar Ta Tabbatar Dasu...
21/04/2024

Cikin List Din Da Hukumar Kashe Gobara Ta Ƙasa "FEDERAL FIRE SERVICE" Ta Fitar Na Mutum 443 Da Hukumar Ta Tabbatar Dasu A Matsayin Wandan Da Sukayi Nasara Mutum 10 Ne 'Yan Arewa

Shin A Ina Matsalar Take ?

Don't forget Friday starts when Maghreb of Thursday starts! Reminders you can begin from tonight - Read Surah Al Khaf- S...
18/04/2024

Don't forget Friday starts when Maghreb of Thursday starts!

Reminders you can begin from tonight

- Read Surah Al Khaf

- Send much peace and blessings upon Prophet Muhammad (peace be upon him)

Remember to keep the Ummah in your duā’s, especially our brothers & sisters who are facing oppression throughout the globe. May Allāh ﷻ ease all our affairs and grant us His shade on the day of resurrection.

Dr. Muhammad Salah

16/04/2024

Walkiya
✍ Prof. Mansur Sokoto, mni.
04 Ramadhan 1442H (16/04/2021)

Cin Halal
Imam Ahmad bn Hambal rahimahullah ya ce: "Idan ka ci Halal za ka yi da'ar Allah ka ki, ko ka so. Idan kuwa ka ci Haram to, lallai za ka yi zunubi ka ki, ko ka so".

15/04/2024

Duk Wanda Ya Ciyar Da Wanda Baida Shi Yaa Allah Kaci Dashi Abincin Aljannah

✍️ Mika'il Abubakar Yyg

14/04/2024

Hukumar NCDC sun bude yanar gizon shafin ɗiban ma'aikata duba comments section ⤵️

09/04/2024

Masallatai za su ci gaba da zama a bude..

Alkur'anai suna nan ba za su je ko ina ba..

Idan watan Ramadhan ya kare, azumi bai kare ba.. sadaka da ciyar da abinci ba za su kare ba.. tsayuwar dare ba za ta kare ba..

Mu shirya ci gaba da bautar Allah har mutuwa ta riske mu:
(واعبد ربك حتى يأتيك اليقين)
"Kuma ka bauta ma Ubangijinka har mutuwar da take tabbas ta riske ka". Suratul Hijr: 99

Allah ya karba muna, ya maimaita muna wasu shekaru masu yawa masu albarka.

Mu yi Sallah lafiya.

Prof. Mansur Sokoto, mni

09/04/2024

Rabbana taqabbal minna; innaka antas sami'ul aleem 🤲

08/04/2024

Zakkar fiddakai abinci a ke fitarwa ba kuɗi ba.
Annabi (SAW) ya san da kuɗin amma bai ce a bayar da shi ba face abinci.

Sheikh Muhammad bin Uthman

27/03/2024

Babu yankin da matasan yankin zuciyarsu ta mutu da kuma son Quick Money kamar Arewa..

Shi bazai iya hakurin bada lokaci wurin gina hanyar samun kudi ba, saboda bayason shan wuya ko kadan, irin wadannan matasan dasu ake amfani wurin bangar siyasa, da irinsu yan siyasa suke amfani domin su dinga zage-zagen wasu bayin Allah a media.

Yanzu a Arewa kowa ya koma dan crypto, 80% na Al'ummar Arewa crypto sukeyi, kuma crypto din ma, iya mining da Airdrop, duk sauran oppurtunity din da blockchain yazo dashi bamayi, saboda munfi son wurin da zamu samu Quick Money batareda munsha wuya ba. Kuma 90% namu bamuda ilimin crypto din muke fadawa, kawai ayi kudi yanzu-yanzu.

Yin mining da Airdrop ba laifi bane ko kadan, dan ko nima inayi, amma inada skills ba guda daya ba, da koda banyi mining ba hankalina bazai tashi ba, kuma koda na saka kudi a Crypto s**a gudu bazan tashi hankalina ba, saboda nasan system din kuma i have my skills. Shiyasa koyon abun kafin farawa shine matakin farko.

Kudancin kasar mu sunayin Crypto sosai amma kaso mafi yawa a cikinsu Traders ne da Hodlers, sun yarda da su dauki risk ba Quick money din suke nema ba.

Matasa a koyi skills a Flowdiary, sannan ayi crypto amma a karance shi kafin a shiga, kuma a samu skills kafin a fada harkokin crypto, kuma a shirya yin asara akodayaushe, idan baka shirya yin asara ba, karka shiga. Haka rule din yake.

Skills First.

Allah yasa mu dace..

Salisu Abdurrazak Saheel

We have to fix our intentions while fasting. This month is not about avoiding food during the day just to have a feast e...
23/03/2024

We have to fix our intentions while fasting. This month is not about avoiding food during the day just to have a feast every night, it's about getting closer to Allah, understanding our beautiful deen (religion), increasing our faith, and becoming more pious.

Dr. Bilal Philips

22/03/2024

Duk wanda bai gamsu da abunda Allah ya bashi ba, bazai rabu da bakin chiki ba.

Sheikh Abdurrazak Yahaya Haifan Jos

21/03/2024
11/03/2024

4.5 MILLION JOBS IN EUROPE!

I have fulfilled my promise: Good day people. Where are our young people with degrees, masters degree or PhD, looking for jobs in Europe? Well your grandmother has cut the shelf! As I promised, I just published the European Federal App, which has 4.5 million jobs from 31 European countries. Check the link of the app in the comments section of this post 👇👇👇

Please youths don't play with this opportunity. Hurry up and send your CV and cover letter. I pray for you all the best. May Allah give you a great victory on this issue. Amen oh lord.

To spread this post, for others to benefit, like, share and follow this page.

Idris Ahmed

04/03/2024

Opportunity Alert

Wannan babbar dama ce, a gwada Allah ya bada sa'a.

Yau za'a rufe, kuyi sharing wa yan'uwa domin su amfana.

PUBLIC ANNOUNCEMENTThis is to inform the general public that the Selection Board for Direct Short Service Commission Cou...
02/03/2024

PUBLIC ANNOUNCEMENT

This is to inform the general public that the Selection Board for Direct Short Service Commission Course (DSSC) 28/2024 will hold at HQ 2 Division Nigerian Army, Ibadan, Oyo State from 11-24 March 2024. Check the shortlisted candidates at https://recruitment.army.mil.ng.

Masu bukatar chike DE jamb sun fara sayar wa.
28/02/2024

Masu bukatar chike DE jamb sun fara sayar wa.

Announcement from the Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) states that the sale and registration for Direct Entry forms commence today across the nation and in select foreign locations. As confirmed by Fabian Benjamin, JAMB’s Public Communications Advisor, the registration window will r...

26/02/2024

Alhmdulillah

Sakon Sheikh Abdulrazaq yahya Haifan
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽

*_As-salamu alaikum._*
*_Ina Miƙa godiya ga masu jajanta min rashin lafiya da addu-o'in alhairi,_*

*_Annabi (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: BABU MUMINI WANDA ZAI YI MA ƊAN UWANSA JAJE A KAN WATA MUSIBA, FACE ALLAH YA SANYA MA SA TUFAFIN KARAMA A ƘIYAMA. [Sahīhu Ibni Mājah; 1311]._*

Andakatar da karatuka sai Bayan Ramadan in Sha Allah.

kamfanin A.A Rano ya zabge farashin iskar Gas ɗin girki da kashe 50% saboda gabatowar watan Ramadan a halin yanzu 1kg-56...
26/02/2024

kamfanin A.A Rano ya zabge farashin iskar Gas ɗin girki da kashe 50% saboda gabatowar watan Ramadan a halin yanzu 1kg-560

24/02/2024

Ya ubangiji kaba
Sheikh Abdur-razaq Yahaya Haifan
Lafiya mai dorewa y hayyu ya qayyum 🤲

KHAIRAN INSHA ALLAHBabban Malami Waliyyin Allah Sheikh Abdulrazak Yahaya Haipan zai dakatar da dukkan karatu da yake gab...
24/02/2024

KHAIRAN INSHA ALLAH

Babban Malami Waliyyin Allah Sheikh Abdulrazak Yahaya Haipan zai dakatar da dukkan karatu da yake gabatarwa sakamakon rashin lafiya na idanu

Karatun zai tsaya har zuwa lokacin da zai samu lafiya na ciwon idanu da yake fama dashi Insha Allah

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haipan yana daga cikin Malamai da s**a rage mana wanda basa yiwa Tafsirin Ayoyin Qur'ani ha'incin fassara saboda tsoron yahudu da nasara

Ba shakka idan kana son sani ma'anonin ayoyin Qur'ani da Hadisai a yadda suke ba tare da tsoron fassara ba to ka lizimci karatun Malam Abdulrazak

Muna rokon Allah Ya bashi lafiya da imani

Hukumar hana fasa kauri (Kwastam) ta soma gara6asar sayar da shinkafa 25kg, kwatankwacin rabin buhun shinkafa 'yar gwamn...
23/02/2024

Hukumar hana fasa kauri (Kwastam) ta soma gara6asar sayar da shinkafa 25kg, kwatankwacin rabin buhun shinkafa 'yar gwamnati akan naira dubu 10 kacal a ofishinsu da ke Yaba a Legas.

Kowane Dan kasa yanada damar samun garabasar siyan buhun shinkafa mai nauiyin 25kg idan kana da shadar katin dan kasa ta NIN.

za a cigaba da sayar da shinkafar don rage radadin da al'umma ke ciki a fadin kasar, a duk inda ofisoshin hukumar ta kwastam ke aiki a sassan kasar nan.

Rufai Idris

How To Check NPF Recruitment Shortlisted Applicants For CBT Test.Link:
20/02/2024

How To Check NPF Recruitment Shortlisted Applicants For CBT Test.

Link:

Following the NPF recruitment credentials and physical screening exercise that held throughout the 36 states of the Federation and the Federal Capital

20/02/2024

Sabon Birni

Ya Allah ya kwo muna karshen ta'addan chin da ake muna.🤲
Y hayyu ya qayyum🤲

20/02/2024

Beware of the glamour of the worldly life, it is just a trap to deviate you away from the path of righteousness. Don’t give up your afterlife for the temporary benefits of this world.

Dr. Bilal Philips

Minister of Communication Innovation and Digital Economy, Hon. Bosun Tijani-.As part of our plans to foster inclusive de...
19/02/2024

Minister of Communication Innovation and Digital Economy, Hon. Bosun Tijani-.

As part of our plans to foster inclusive development and promote access to digital public infrastructure in government, I am happy to announce the launch of Project 774 LG Connectivity.

The project which will leverage the existing infrastructure of the NIGCOMSAT LTD that owns and operates Nigerian Communication Satellite and Galaxy Backbone, will provide connectivity to all 774 Local Government Secretariats across Nigeria.

Project 774 LG Connectivity will create at least 300 direct jobs as we deploy nationwide and potentially more jobs indirectly from the increase in digital access. It is also aligned with our Ministry’s Strategic Blueprint and a significant step in achieving President Bola Ahmed Tinubu GCFR mandate to deliver efficient public service to our citizens at the LG level.

For more information about the project, please visit b.link/Project-774-LG

Ministan kirkire-kirkire na sadarwa da tattalin arzikin dijital, Hon. Bosun Tijjani-.

A matsayin wani ɓangare na shirye-shiryenmu na haɓaka damar samun ababen more rayuwa na dijital a cikin gwamnati, Ina farin cikin sanar da ƙaddamar da Haɗin LG Project 774.

Aikin wanda zai yi amfani da ababen more rayuwa na NIGCOMSAT LTD wanda ya mallaki tare da sarrafa tauraron dan adam na sadarwa ta Najeriya da kuma Galaxy Backbone, zai samar da hanyar sadarwa ga daukacin sakatarorin kananan hukumomi 774 da ke fadin Najeriya.

Haɗin LG Project 774 zai haifar da aƙalla guraben ayyuka 300 kai tsaye yayin da muke tura aiki a cikin ƙasa baki ɗaya da yuwuwar ƙarin ayyuka a kaikaice daga haɓakar damar dijital. Har ila yau, ya yi daidai da Tsarin Dabarun Ma’aikatarmu da kuma wani gagarumin mataki na samun nasarar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu GCFR wa’adinsa na isar da ingantacciyar hidima ga ‘yan kasa a matakin LG.

Don ƙarin bayani game da aikin, da fatan za a ziyarci b.link/Project-774-LG

Address

Private Owner
Sokoto

Telephone

+2348026433822

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Muhammad Gobir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anas Muhammad Gobir:

Videos

Share


Other Digital creator in Sokoto

Show All