JNI Media jere division

JNI Media jere division We create this in other to education,awareness what happened within our society

29/11/2024

Assalamu alaikum

An gudanar Sallah Eidi lafiya qalau AlhamdulillahAllah ya maimaita maتقبل الله منا ومنكم
21/04/2023

An gudanar Sallah Eidi lafiya qalau Alhamdulillah
Allah ya maimaita ma
تقبل الله منا ومنكم

15/01/2023
15/01/2023

Inauguration of Exco and Executive of Jere division

Assalamu alaikum A yau ma 10/01/2023Kungiyar NAG of JNI Jere division ta samu damar kai ziyara ga mallamai, DPO gwange s...
10/01/2023

Assalamu alaikum
A yau ma 10/01/2023
Kungiyar NAG of JNI Jere division ta samu damar kai ziyara ga mallamai, DPO gwange station
da gidan rediyo yi.
Alhamdulillah sun samu karɓuwa da shawarwari da kwarin gwiwa wajen su rediyo yi sun hada da
1. BRTV
2.NTA
3. peace FM
4. Al'ansar

Assalamu alaikumA yau kungiyar Nageria aid group of jama'atu nasril Islam Jere divisionTa fita rarraba katin gayyata ma ...
09/01/2023

Assalamu alaikum
A yau kungiyar Nageria aid group of jama'atu nasril Islam Jere division
Ta fita rarraba katin gayyata ma mallamai da shuwagabannin da Masu fada aji na jere .
Alhamdulillah kungiyar yayi nasara mikawa:
1. Sheikh Sa'adu Ngamdu
2 Sheikh Ja'afar Sa'adu Ngamdu
3 Sheikh Goni Abba umar
4 Alhaji abba Umar Ibn Shehu Abubakar Umar Garbai Elamin Elkanemi district Head old of Maiduguri
5 G.M Zoo

Address

Shehu Sanda Kyarimi II Primary Schoo, L Ngoboru Road
Maiduguri

Opening Hours

Monday 08:00 - 06:00
Tuesday 08:00 - 06:00
Wednesday 08:00 - 06:00
Thursday 08:00 - 06:00
Friday 08:00 - 06:00
Saturday 10:00 - 05:00
Sunday 10:00 - 05:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JNI Media jere division posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JNI Media jere division:

Videos

Share


Other Social Media Agencies in Maiduguri

Show All