Gobenmu media

Gobenmu media im abbakar dan masani from borno state Kwaya Kusar

🛑 DA ƊUMI-ƊUMI | Anga jinjirin watan shawwal a garin Bangui dake ƙaramar hukumar Madawa ta cikin jahar Taoua (Tawa).
08/04/2024

🛑 DA ƊUMI-ƊUMI |

Anga jinjirin watan shawwal a garin Bangui dake ƙaramar hukumar Madawa ta cikin jahar Taoua (Tawa).

Notcoin sun tabbatar da zai shiga  bybit & okx exchange ✅Saura Binance & Kucoin 🙂
05/04/2024

Notcoin sun tabbatar da zai shiga bybit & okx exchange ✅

Saura Binance & Kucoin 🙂

01/04/2024

FIRAR ƘAWAYE MATA A TSAKANINSU..

Zubaida: ƴar shekara 17 batayi aure ba.
Lauratu: ƴar shekara 19 amma tayi aure.

Lauratu: ƙawata wai yaushe zakiyi aure ne..?

Zubaida : tab! Aure?? Ai wlh sai nagama sakandire!

(Zubaida tagama secondry)
yanzu shekarun zubaida 23

Lauratu: ƙawata yanzu angama sakandire sai Aure kenan..?

Zubaida: hmmmm Ƙawata kenan kedai bakida magana sai aure, nifa sai nagama university zanyi aure saboda yanzu maza sunfi son ƴar boko.

(Zubaida tagama university)
yanzu tanada shekara 28.

Lauratu: ƙawata wai ke bazaki aure bane?

Zubaida: To ai sai Allah yakawo ko, ƙawata.

(bayan shekara ukku)
shekarun Zubaida 31.

Lauratu: hmmm ƙawata kenan gaskiya naga alama bakison yin aure..

Zubaida: wlh bahaka bane ƙawata samarin ne da sunzo s**aji maganar aure sai su gudu.

(bayan shekara daya)
Zubaida: tanada shekaru 32.

Zubaida: ƙawata gaskiya inaga sai naje wajen malamin gobe da nisa saboda naga abun yaƙi ci yaƴi cinyewa shekaru na sai tafiya suke
babu samari ba alamarsu, da sunzo s**aji maganar aure sai su gudu.

Me ka fahimta da darasin dake cikin wannan labarin..?

YANZU-YANZU: An yi ruwan sama mai ƙarfi da ƙanƙara a ƙaramar hukumar Gembu Sardauna da ke Jihar Taraba.
30/03/2024

YANZU-YANZU: An yi ruwan sama mai ƙarfi da ƙanƙara a ƙaramar hukumar Gembu Sardauna da ke Jihar Taraba.

ADAI-DAI WANNAN LOKACIN A GARIN KANO ZAFIN RANA YA KAI DIGIRI 41 A MA'AUNIN SALSHIYOS. SU KANSU DABBOBI NEMAN INUWA SUKE...
30/03/2024

ADAI-DAI WANNAN LOKACIN A GARIN KANO ZAFIN RANA YA KAI DIGIRI 41 A MA'AUNIN SALSHIYOS.

SU KANSU DABBOBI NEMAN INUWA SUKE A HALIN YANZU

HAKA NA KARA NUNA MUHIMMANCIN DASA BISHIYA A MUHALLAN MU.

📸 Abdulwahab Said Ahmad

DA DUMI-DUMI: Jama'a ayi watsi da jita jitar dake yawo cewar Bankin opay yagudu abin ba haka bane...Sunyi sanarwar gagga...
27/03/2024

DA DUMI-DUMI: Jama'a ayi watsi da jita jitar dake yawo cewar Bankin opay yagudu abin ba haka bane...

Sunyi sanarwar gaggawa ga abokan hulɗar su cewar ma'aikatan su suna upgrade system nasu.

Dan baiwa ko Notcoin naka baikai 1m ba karka damu duk sanda yaje kasuwa zaka iya saidawa ba dole saika maidashi voucher ...
26/03/2024

Dan baiwa ko Notcoin naka baikai 1m ba karka damu duk sanda yaje kasuwa zaka iya saidawa ba dole saika maidashi voucher ba shima voucher bayan lunch za'a sake maidashi Notcoin ne kafin a sayar voucher kanshi bashine coin dinba anyishine don free marketing yadda za'a iya transaction ta yadda wani zai iya mallakar Notcoin din ta wannan hanyar Amma kasani ko shi voucher bayan lunch still Notcoin din za'a maidasu

26/03/2024

Dala ta na kara durkushewa yan kasuwar mu na cigaba da kara farashin kayan su Allah ka bamu mafita .

KU TAYA NI LISSAFIMisali: Ko a ₦10 Goma na sayar da waɗanda nake da su a yanzu haka zan samu ₦2,532,630.  https://www.gr...
26/03/2024

KU TAYA NI LISSAFI
Misali: Ko a ₦10 Goma na sayar da waɗanda nake da su a yanzu haka zan samu ₦2,532,630. https://www.greenchain.app/invite/topnine1
💰💰💰
Ya kamata kayi tunani, ka daina raina ƙaramin kuɗi ko Mining.
💰💰💰
Oga Rabiu Biyora a lokaci ɗaya da ya sayar da ATHENE akan ₦20/1, Athene guda 10k.
👉Kalli yadda ake bayar da wannan da yawa, ko baka da Referral kullum guda dubu goma(10k Green) ake baka duk Mining.
💰💰💰
Kalli wajen 👉receiving da 👉sending tare da 👉Send.
🌱🌱🌱
Allah ya haɗa mu da babban rabo.
Allah yasa mu amfana.

YANZU nawa kake ganin zaka iya samu in ka sayar a kasuwar bunburutu akan farashin ₦20 naira

26/03/2024

Litar Man Fetur ta dawo Naira 568 a kowane gidan mai na NNPC dake fadin Najeriya.

25/03/2024
An yi ta yaɗa wasu rubuce-rubuce cewa Shugaba Bola Tinubu ya amince a kafa ƙasar Biyafara.Akwai dai masu fafutukar ganin...
23/03/2024

An yi ta yaɗa wasu rubuce-rubuce cewa Shugaba Bola Tinubu ya amince a kafa ƙasar Biyafara.

Akwai dai masu fafutukar ganin jihohin yankin Kudu maso Gabashin Najeriya sun samu ƙasarsu.

Binciken da aka gudanar ya nuna gaskiya kan wannan batun da aka yaɗa.

AKAN NOTCOIN MARKET....𝐍𝐨𝐭𝐜𝐨𝐢𝐧 𝐮𝐩𝐝𝐚𝐭𝐞 🔥▪️Hada- Hadar Notcoin a getgems tuni tayi nisa inda dazu wani investor ya sayi no...
23/03/2024

AKAN NOTCOIN MARKET....

𝐍𝐨𝐭𝐜𝐨𝐢𝐧 𝐮𝐩𝐝𝐚𝐭𝐞 🔥

▪️Hada- Hadar Notcoin a getgems tuni tayi nisa inda dazu wani investor ya sayi notcoin milyan dari (100m) na wani dan baiwa akan farashin Ton 650 🔥

▪️A yanzu haka Ton 650 = $1787 dala
Duk Ton 1 = 2.75 Dala a yanzu
A kudin Naira kudin yayi dai-dai da wajen Miliyan N2,840,000

▪️ A yanzu haka Vaucher Notcoin miliyan 10 ana hada-hadar ta a wajan dala $240 wanda mafi karantar abunda zaka siyar da shi militan 10m na notcoin shi ne dala $200 akan getgems wanda a kudin mu yayi dai-dai da N318,000.

▪️A hakan ba Shi ne farashin notcoin ba wannan farshin bayan fage ne, Allah ne kadai ya san a nawa ze fito dan walau ya fito yafi haka ko
Kuma ya fito kasa da haka, dan haka shawara ta rage ga dan baiwa, ko ka siyar wa investors ta bayan fage ko kuma ka jira a yi launching kaga a nawa ze fito ka siyar.

Idan baka fara ga link👇 kai ma kazo ka amfana

https://t.me/notcoin_bot?start=r_574113_18557601

Congratulations to all Notcoin miners 🕺🕺

RAMADAN: Yadda Dangote Ke Ciyar Da Mutum 10,000 Kullum A Kano Baya Ga Buhun Shinkafa Miliyan Daya Da Ya RabaAttajirin da...
18/03/2024

RAMADAN: Yadda Dangote Ke Ciyar Da Mutum 10,000 Kullum A Kano Baya Ga Buhun Shinkafa Miliyan Daya Da Ya Raba

Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi akalla 10,000 a Jihar Kano, jiharsa ta asali, ta hannun Gidauniyar Aliko Dangote.

Har ila yau, gidauniyar ta fadada karamcin ta hanyar raba buhunan shinkafa miliyan daya da kudinsu ya haura Naira biliyan 13 a fadin jihohi 36 na tarayya da Babban Birnin Tarayya Abuja domin rage yunwa a kasar nan.

Manufar wannan tallafi ita ce a sassauta wa miliyoyin ‘yan Nijeriya matsin da suke sha sakamakon kalubalen tattalin arziki da kasar ke fama da shi.

Wannan duka kari ne a kan rabon burodi 20,000 a kullum ga mazauna Kano da kuma wasu 15,000 ga mazauna Legas, inda tsarin ciyarwar da aka fara kuma ya dore tun daga 2020 a lokacin annobar COVID-19.

Abincin da ake dafawa na buda-bakin Ramadan kyauta ya hada da shinkafa dafa-duka, farar shinkafa da miya, taliya dafa-duka, doya, wake da naman kaza da na saniya, kana da ruwan sha na gora ga kowane mutum.

Ana raba kunshin abincin ne a masallatan Juma’a da tituna da gidajen yari da gidajen marayu da gidajen riman (na tsare mutane) da sauran wurare a cikin birnin Kano da kewaye.

Wani da ya ci gajiyar abincin mai suna Musa Maikatako, mazaunin Tarauni ya nuna jin dadinsa da wannan karimcin wanda ya ce ya taimaka masa wajen yin buda baki cikin sauki.

Maikatako, wanda a bayyane fuskarsa na cike da farin ciki, ya ce abinci na kyauta ya kawar da wahalhalun da jama’a da dama za su iya fusktan wajen yin buda baki da ruwa kawai, ba tare da abinci ba, bisa la’akari da halin kuncin da ‘yan Nijeriya ke ciki.

“Ba zan iya bayyana irin farin cikin da nake ciki ba, wannan abincin zai taimaka matuka wajen taimaka wa talakawa kamar ni mu samu abin da za mu yi buda baki da abinci mai nauyi.

“Na san mutane da yawa a jihar nan wadanda za su iya yin buda baki da ruwa kawai. Don haka wannan abincin ya kawo sauki kwarai da gaske,”

DA DUMI-DUMI: ‘Yan bindiga sun sake garkuwa da mutane 87 a wani sabon hari da s**a kai kauyukan Gangere da Aguna a karka...
18/03/2024

DA DUMI-DUMI: ‘Yan bindiga sun sake garkuwa da mutane 87 a wani sabon hari da s**a kai kauyukan Gangere da Aguna a karkashin gundumar Kufana da ke karamar hukumar Kajuru.

17/03/2024

All NPOWER beneficiaries will be paid according soon
Follow Renewed Hope Skills Acquisition programme

King cash
17/03/2024

King cash

14/03/2024

Over Protocol Update!

🎈 Yanzu haka an fara running na OverNode ga masu computer, sannan an fara Palm-Staking a waya.

🎈 Domin running OverNode, masu computer zasuyi downloading OverNode software akan computer dinsu, sannan suyi connecting din OverNode din da Over wallet dake kan wayarsu, sannan suyi staking na 256 $Over daga chikin 510 $Over da aka basu, abin daya rage kuma sai suyi amfani dashi wajen yin Palm-Staking da kuma send transactions.

🎈 Wayanda basu da computer kuma zasuyi Palm-Staking ne kawai da send transactions da 510 $OVER da aka basu.

🎈 Palm-Staking da OverNode kowanne reward dinsa daban. Don haka mutum zai iyayin daya yabar daya, koma yabarsu gaba daya.

🎈 Palm-Staking da running OverNode ba dole bane, ko mutum baiyi ba zasu bashi reward na points daya tara abaya. Saidai yinsu din zai kara bawa mutum damar samun alkhairi fiyeda wanda baiyi ba.

🎈 Yanada muhimmanchi ku turawa wasu $Over da aka baku, suma su tura muku. Wannan shine hikimar baku 10 $OVER kullum, akalla ku turawa mutane 3 koda 0.1 $OVER ne, wasu suma su tura muku. Zaku iyayin hakan da abokanku ko yan uwanku, ko kuma ku ajiye wallet address dinku a karkashin post din nan, duk wanda ya tura maka, saiya fada maka, ka tura mishi kaima. Hakan yanada muhimmanchi sosai.

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ɗage kaddamar da shirin bada rance ga dalibai har sai baba-ta-gani.
13/03/2024

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ɗage kaddamar da shirin bada rance ga dalibai har sai baba-ta-gani.

Assalamu alaekum yan uwa wanan watan fa muna cikin alkhaeree da yardar Allah Ina Mae farin cikin sanar daku wani sabon m...
13/03/2024

Assalamu alaekum yan uwa wanan watan fa muna cikin alkhaeree da yardar Allah

Ina Mae farin cikin sanar daku wani sabon mining mae kyau wanda haryanxu users nasu basufi 2.5k ba
Dan haka gaskiya ashiga dawuri

Ana dan baiwa kayi kokari kafara dawuri katara coins dayawa kafin influencer suyibmasa yawa.!
Hi mate, I have been part of Green Chain community and I have earned GREEN token & I want to share this great opportunity to you.

Please join my Green Chain network now and start earning!

https://www.greenchain.app/invite/habuisa24

Muhammad Sheka Yadawo Mutum Nafarko Aduniya Dayafi Kowa Yawan Athene Congratulations Bro Well Deserve 🔥🔥 Allah Yasa Ta Z...
12/03/2024

Muhammad Sheka Yadawo Mutum Nafarko Aduniya Dayafi Kowa Yawan Athene Congratulations Bro Well Deserve 🔥🔥 Allah Yasa Ta Zama Alheri Garemu 🙏

ALHAMDULILLAHCikin mutane miliyan 3 da rabi da suke mining ɗin Athene a duniya, dan uwanku dan Arewa daga kano shine na ...
12/03/2024

ALHAMDULILLAH

Cikin mutane miliyan 3 da rabi da suke mining ɗin Athene a duniya, dan uwanku dan Arewa daga kano shine na farko. Sannan wani ɗan uwan naku shima dai daga arewan shine na hudu ( Rabiu Biyora ).

Ranar farko daga Jihar Kaduna... Wai a ganin ku mutanen wace jiha s**a fi juriyar Azumi ne?
11/03/2024

Ranar farko daga Jihar Kaduna... Wai a ganin ku mutanen wace jiha s**a fi juriyar Azumi ne?

An hango wani corper ya ɗau carbi.Ƙasa ta ɗau zafi.
11/03/2024

An hango wani corper ya ɗau carbi.

Ƙasa ta ɗau zafi.

09/03/2024

Gomnan jihar Katsina Dikko Umar Radda,ya bada Umarnin a siyarwa mutane masara akan frashin kudi dubu 20,000 duk buhu.

09/03/2024

YANZU-YANZU:
Kasar Masar ta sanar da duba jinjirin watan Ramadan a Yammacin ranar lahadi.

Address

Kwaya Kusar
Maiduguri

Telephone

+2348103800353

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gobenmu media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gobenmu media:

Videos

Share


Other Social Media Agencies in Maiduguri

Show All