Aliyu Ab panda express

Aliyu Ab panda express Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aliyu Ab panda express, TV Network, Katsina.

02/02/2024

Alhamdulillahi Anatare

12/12/2023

INA LABARIN TRANSFORMER KANDAWA NE ???

A DAURA ZONE MAI AIKI DABAN SANNAN KUMA SANATAN DABAN HIMM ALLAH YAN DAURA ZONE
11/12/2023

A DAURA ZONE MAI AIKI DABAN SANNAN
KUMA SANATAN DABAN HIMM ALLAH YAN DAURA ZONE

Wonderful Aminu saira
08/12/2023

Wonderful Aminu saira

BARKA DA JUMA' AAllah ka'albarka rayuwar mu ka shiryawa Muna zri'a Allah rabamu da mutuwar zuciya ta kowane fnniAllah ka...
08/12/2023

BARKA DA JUMA' A

Allah ka'albarka rayuwar mu ka shiryawa Muna zri'a Allah rabamu da mutuwar zuciya ta kowane fnni
Allah katsarkake zuciya zuciyar mu

ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN ALLAH KASAMU DA ALKHAIRI WANNAN RANAAllah kasa muga da iyayenmu lafiya Allah kakara ganar...
30/11/2023

ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN ALLAH KASAMU DA ALKHAIRI WANNAN RANA

Allah kasa muga da iyayenmu lafiya
Allah kakara ganar damu Abinda bamu saniba

29/11/2023

MA'AMALA DA MUTUM SHI KE SAWA KAGANE WAYE SHI

28/11/2023

YAN SOCIAL MEDIAR
DAN MAJALISSAR DAUKI DORA DUK SUN DAWO

KU NEMI YAFI MUKU

14/11/2023

MUNGA HOTUNAN MAI BULALA SUN DAWO SOCIAL MEDIA
GASKIYA AKWAI MASU SHA'AWAR QAMAYA MAYA DAYAWA

04/11/2023

Duniya makaranta

Allaummah salli'alah sayyidinah muhammadun wasallimmm----------------------------------------------------------------All...
27/10/2023

Allaummah salli'alah sayyidinah muhammadun wasallimmm
----------------------------------------------------------------

Allah ka karawa Annabi daraja
Allah kasa muyi kyakkyawan karshe
Allah kakara muna sutura
Allah kasa mudace dny da lhr
Allah mungode maka da baiwar da kayi Mana
Allah kasa murabu iyayen mu lpy
Allah kasa murabu da kowa lpy
Allah kasa mutsira dny da lhr
Allah ka jikan iyayen mu
Allah ka hada mu da masoyan mu

Allah kakara rufa Mana Asiri duniya da lahiraAllah Kamantar damu sharrin da wani yayi Mana Allah kakara ganar damu gaski...
16/10/2023

Allah kakara rufa Mana Asiri duniya da lahira
Allah Kamantar damu sharrin da wani yayi Mana Allah kakara ganar damu gaskiya
Allah kabamu ikon taimakawa wanda yadace mutaimaka da karfin mu da kudin da hikimar mu da basirar mu

14/10/2023

HON SAMA'ILA DALHA KUSADA
DARAM DAM

14/10/2023

DA ALAMA WANNAN KWAMISHINAN NA INGAWA BAYA KYAMAR JAMA'A

Congratulations my son reming 12 days passing out
24/08/2023

Congratulations my son reming 12 days passing out

Fatan nasara jagora
22/08/2023

Fatan nasara jagora

22/08/2023

Duk wanda keda hannu wajan gina mana solar system garin kandawa Allah ya saka masu da ma fificin Alkhairi godiya mun gode

DA DUMI DUMINSA: Muna kira ga ɗaukacin musulman Nijeriya da su barranta daga bibiyar shafin wannan mawaƙi, duk wanda ya ...
23/07/2023

DA DUMI DUMINSA: Muna kira ga ɗaukacin musulman Nijeriya da su barranta daga bibiyar shafin wannan mawaƙi, duk wanda ya san cewa yayi following ɗinsa a ko wace kafa yaje yayi unfollow ɗinsa

Sannan an haramta sanya kaya masu ɗauke da suna ko hotonsa, an hana sauraren waƙoƙinsa, muna kira ga ƙungiyar CAN ta ɗauki matakin ladaftarwa a kansa saboda Salla ba abin wasa bace

Don Allah ku tura wannan saƙon zuwa sauran groups don sauran ƴan'uwa Musulmi waɗanda basu gani suma su gani muna fatan Allah ya saka mana

challenge for you social media users He insulted Islam
23/07/2023

challenge for you social media users He insulted Islam

23/07/2023

Daura zone jagora katsaya Kaci sannan katsayawa wasu sunci

23/07/2023

Ahmad babba kaita ka cancanci Akira shigaba nagari domin kayi kokari wurin ganin ya gina mutane

21/07/2023

WAI DUK DAURA ZONE AKWAI JAGORA KAMAR AHMED BABBA KAITA???

19/07/2023

EFCC TAYI DIRAR MIKIYA GIDAN TSOHON SHUGABAN JAM IYYAR APC KAN ZARGIN NAIRA BILLION 32 TAYI BATAN DABO

19/07/2023

Muna Taya musulman duniya Baki daya murna shigowar sabuwar shekara musuluci Allah ya sadu da Alkhairi da ke cikinta

18/07/2023

APC LITER MAI 550
BUHUN MASARA 42,000
ANYA 8,000 ZATA RAGE WA TALAKAWA KUWA??

17/07/2023

IDAN HAR KAYARDA ALLAH KE BADAWA TO KAYI SHIRU KAWAI BAWAN ALLAH

08/07/2023

Treat Your Relationships With Everyone. If you are today, tomorrow is someone else. God bless us with opportunities or wealth that will benefit our leaders.

Allah ka iya mana Abinda bama iyawa
07/07/2023

Allah ka iya mana Abinda bama iyawa

Borno Man, Mustapha Gajibo, builds Electric cars that can run for 120Km after one charge.He Recently Built An Electric C...
03/07/2023

Borno Man, Mustapha Gajibo, builds Electric cars that can run for 120Km after one charge.

He Recently Built An Electric Car , According To Mustapha “It’s 12 Seater, 212km Range On One Charge, 110km/hr Speed, Fully Air Conditioned,Voice Command System, And Built Using 65% Locally Sourced Materials.”

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Ab panda express posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV Networks in Katsina

Show All

You may also like