247labarai

247labarai 247labarai Official Page babban dandalin shafin masoya Aisha aliyu tsamiya

Jarumi Ali Nuhu ya bayyana farin cikinsa dalilin dawowar shi aiki tare abokin aikinsa da yin mu'amalar arziki, ya daura ...
05/01/2025

Jarumi Ali Nuhu ya bayyana farin cikinsa dalilin dawowar shi aiki tare abokin aikinsa da yin mu'amalar arziki, ya daura wannan hotuna a shafinsa sannan yace "Live for the moments you can’t put in words."

Mutane suna cigaba da s**ar jarumar Tiktok Rahama Sa'idu kan nasarorin da take samu
03/01/2025

Mutane suna cigaba da s**ar jarumar Tiktok Rahama Sa'idu kan nasarorin da take samu

Ba Ni Da bakin iyaye Akaina, Shi Ya Sa Nake Ta Samun Nasara A Rayuwata, Inji Rahama Sa'idu wacce ta mallaki mota GLK, IP...
02/01/2025

Ba Ni Da bakin iyaye Akaina, Shi Ya Sa Nake Ta Samun Nasara A Rayuwata, Inji Rahama Sa'idu wacce ta mallaki mota GLK, IPhone 16, da kuma Gida a tsakankanin shekara daya.

Wane fata zaku yi mata?

Jarumi Sadik Sani Sadik ya zama tela
31/12/2024

Jarumi Sadik Sani Sadik ya zama tela

Matasa Na Can Na Harkar Arziki Da Neman Kwastomomi A Kwari Da Farm Centre Ku Kuma Nan Facebook Kuna Barar ‘Followers’. D...
26/12/2024

Matasa Na Can Na Harkar Arziki Da Neman Kwastomomi A Kwari Da Farm Centre Ku Kuma Nan Facebook Kuna Barar ‘Followers’. Don Allah Mu Yi Wa Kanmu Faɗa. Ita Kanta Sana’a ‘Content’ Ce. Idan Ka Iya Tallata Hajarka, Mutane Za Su Bi Shafinka, Ra'ayin Jaafar Jaafar

Masha Allah, 👇🥰👌✊Ten Unknown Facts About  1. Founding and History: BMW, Bayerische Motoren Werke AG, was founded in 1916...
26/12/2024

Masha Allah,

👇🥰👌✊

Ten Unknown Facts About

1. Founding and History: BMW, Bayerische Motoren Werke AG, was founded in 1916 in Munich, Germany, initially producing aircraft engines. The company transitioned to motorcycle production in the 1920s and eventually to automobiles in the 1930s.

2. Iconic Logo: The BMW logo, often referred to as the "roundel," consists of a black ring intersecting with four quadrants of blue and white. It represents the company's origins in aviation, with the blue and white symbolizing a spinning propeller against a clear blue sky.

3. Innovation in Technology: BMW is renowned for its innovations in automotive technology. It introduced the world's first electric car, the BMW i3, in 2013, and has been a leader in developing advanced driving assistance systems (ADAS) and hybrid powertrains.

4. Performance and Motorsport Heritage: BMW has a strong heritage in motorsport, particularly in touring car and Formula 1 racing. The brand's M division produces high-performance variants of their regular models, known for their precision engineering and exhilarating driving dynamics.

5. Global Presence: BMW is a global automotive Company

6. Luxury and Design: BMW is synonymous with luxury and distinctive design, crafting vehicles that blend elegance with cutting-edge technology and comfort.

7. Sustainable Practices: BMW has committed to sustainability, incorporating eco-friendly materials and manufacturing processes into its vehicles, as well as advancing electric vehicle technology with models like the BMW i4 and iX.

8. Global Manufacturing: BMW operates numerous production facilities worldwide, including in Germany, the United States, China, and other countries, ensuring a global reach and localized production.

9. Brand Portfolio: In addition to its renowned BMW brand, the company also owns MINI and Rolls-Royce, catering to a diverse range of automotive tastes and luxury segments.

10. Cultural Impact: BMW's vehicles often bec

Amarya da Ango. Allah ya basu zaman lafiya. Ameen.
25/12/2024

Amarya da Ango. Allah ya basu zaman lafiya. Ameen.

Malamar Izzar So
24/12/2024

Malamar Izzar So

Kalmomin mainasara a shirin Labari na sun ya mutsa hazo Mainasara - :Rabo na da jin farin ciki haka tun Haihuwar dana Su...
22/12/2024

Kalmomin mainasara a shirin Labari na sun ya mutsa hazo

Mainasara - :

Rabo na da jin farin ciki haka tun Haihuwar dana Sultan.!!

Dr Asiya tace wa mainasara I love you.

Maryam rike da abinci Ita fa Maryam ba tayi tunanin mai Nasara zai cewa Dr Asiya I love You ba sai taji yace I love too. Asiya.

kawai sai taji dammmm a zuciyar ta. Yaya ku kalli wannan waje kuma me za ku ce kan hakan?

Yadda Tsohon Mijin Sadiya Haruna Jarumin Tik-Tok G-Fresh Al'ameen Ya Auri Jarumar Tik-Tok Alphacharles Borno Wane fata z...
22/12/2024

Yadda Tsohon Mijin Sadiya Haruna Jarumin Tik-Tok G-Fresh Al'ameen Ya Auri Jarumar Tik-Tok Alphacharles Borno

Wane fata zaku yi musu?

Assalamu Alaikum.Wadannan yaran, jiya motan da suke ciki tayi hatsari da daddare a hanyansu na zuwa Gashua sun taso d**o...
21/12/2024

Assalamu Alaikum.
Wadannan yaran, jiya motan da suke ciki tayi hatsari da daddare a hanyansu na zuwa Gashua sun taso d**o kano, a wajen Rumfar kara.
Allah yayiwa wadanda suke tare dasu a cikin motan rasuwa dukansu. Yaran daga Abuja s**a taso, Amma Mahaifinsu yana aiki a Damaturu.
Yanxu haka yaran suna nan asibitin “Federal Medical Center “ na Nguru. Idan Allah yasa akwai wanda ya san yaran sai yazo asibitin. Don Allah a sanar da al’ummah ko Allah zaisa a samu yan uwansu. Ga sunayen yaran kamar haka :
1.Aman
2.Labib
3.Ishma.
Allah ya Bayyana yan uwansu, ya kuma jikan dukkan wanda s**a rasa rayukansu.
Ameen.

Za’a iya tuntubar wannan lambobin wayan: (+234 703 396 0554, +234 802 451 6806)

Dr Hussaini Ahmed Mansur

Barka da safiya Jaruma Aisha Tsamiya
21/12/2024

Barka da safiya Jaruma Aisha Tsamiya

“Jummah Mubarak” is an Arabic phrase that translates to “happy Friday” or “have a blessed Friday”.
20/12/2024

“Jummah Mubarak” is an Arabic phrase that translates to “happy Friday” or “have a blessed Friday”.

DAƊUMI-ƊUMI: Ɗan Ƙwallon Nijeriya, Ademola Lukman Ya Zama Gwarzon Ɗan Ƙwallon Afrika Na Shekarar 2024Wane fata zaku yi m...
16/12/2024

DAƊUMI-ƊUMI: Ɗan Ƙwallon Nijeriya, Ademola Lukman Ya Zama Gwarzon Ɗan Ƙwallon Afrika Na Shekarar 2024

Wane fata zaku yi masa?

Jaruma Asmau Garwashi
15/12/2024

Jaruma Asmau Garwashi

Barka da dare
15/12/2024

Barka da dare

Tijjani Babangida: "Tabbas na shiga yanayi mai tsanani. Matata ta gaza tuna komai akan danmu, ta rasa rabin fuskarta."Aj...
15/12/2024

Tijjani Babangida: "Tabbas na shiga yanayi mai tsanani. Matata ta gaza tuna komai akan danmu, ta rasa rabin fuskarta."

Ajax ta fara nemawa gwarzonta Tijjani Babangida tallafi, wanda a halin yanzu yake birnin Amsterdam na kasar Netherlands domin jinyar matarsa Maryam Waziri har tsawon shekara daya.

Jaruma Aisha Tsamiya A Kasar Paris (France).
15/12/2024

Jaruma Aisha Tsamiya A Kasar Paris (France).

Address

Katsina

Telephone

+213676348376

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 247labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share