31/10/2024
$PAWS
https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=56UK5omx
Sabon Airdrop ne da yake trending yanzu, a gidan Dogs, da Notcoin yake.
Ba mining bane, kawai participating za'ayi sai su baka token ɗinsu.
Suna checking abubuwa huɗu ne akan telegram ɗinka ne sai su lissafa su baka token ɗin, ga abinda suke dubawa:-
✓• Yawan Dogs ɗin da ka samu lokacin da akayi mining ɗin Dogs.
✓• Yawan Notcoin ɗin da ka samu lokacin da akayi mining ɗinsa.
✓• Yawan Hamster da Ka samu lokacin da aka yi mining ɗinsa.
✓• Sai kuma jimawan Telegram ɗinka.
Ko da ace bakayi duka ba still dai zasu baka dai-dai gorgodon abinda kayi.
Ga link da ake bi domin participating, faka-faka a shiga ka samu ka zamo daga cikin early adopters.
https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=56UK5omx
Ba mining bane, kamar dai yadda akayi Dogs, shima haka yake.
Allah Ya bamu sa'a da rabo mai albarka.
https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=56UK5omx