Arewanovels.com.ng

Arewanovels.com.ng Arewanovels.com.ng

Hausa Novels
Magunguna
kiwon lafiya
Ilimi
kannywood
Hausa Novels
Nigerian News
(1)

Littafan yaki freeCompelet document Writing by Abdul'aziz Sani Madakin Gini Mansur Usman Sufi Danna blue ɗin rubutun dak...
10/12/2024

Littafan yaki free
Compelet document
Writing by
Abdul'aziz Sani Madakin Gini
Mansur Usman Sufi

Danna blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta 👉

ƘANGIN BAUTA

https://kanopost.ng/kangin-bauta-littafin-yaki-complete-by-mansur-usman-sufi-txt

SARAUNIYAR DAJI

https://kanopost.ng/sarauniyar-daji-complete-book-writing-by-abdul-039-aziz-sani-madakin-gini-txt

JARUMI DA GIMBIYA

https://kanopost.ng/jarumi-da-gimbiya-book-complete-writing-by-abdul-039-aziz-sani-madakin-gini-txt

TAKOBIN DAUKAKA

https://kanopost.ng/takobin-daukaka-book-complete-writing-by-mansur-usman-sufi-txt

JIHADI

https://kanopost.ng/jihadi-book-complete-littafin-yaki-txt

Danna blue ɗin rubutun domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta 👉

KARE KUKANKA

https://kanopost.ng/kare-kukanka-book-9-end-complete-writing-by-abdul-039-aziz-sani-m-gini-txt

Hausa Novels Document Free Book Danna Blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta 👉 ABU BILA...
08/12/2024

Hausa Novels Document Free Book

Danna Blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta 👉

ABU BILAL

https://kanopost.ng/abu-bilal-document-complete-book-maryam-isma-039-il-majidadi-txt

SO DAYA

https://kanopost.ng/so-daya-book-complete-by-maryam-isma-039-il-txt

MR ROMANTIC

https://kanopost.ng/mr-romantic-part-1-complete-hausa-novel-by-maman-teddy-txt

TABON DA NAMIJI

https://kanopost.ng/tabon-da-namiji-compelet-book-writing-by-maji-dadi-txt

RUHIN JIKI

https://kanopost.ng/ruhin-jiki-book-part-1-by-jorderh-txt

RUHIN FANSA

https://kanopost.ng/ruhin-fansa-by-maryam-majidadi-part-2-1-1-txt

Danna blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta

Tabon Namiji Book 1 Completed Writing by Maryam MajidadiDanna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke ...
08/12/2024

Tabon Namiji
Book 1 Completed
Writing by
Maryam Majidadi

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku

TABON DA NAMIJI Compelet Book Writing by Maji Dadi .txt, Romantic Story Hausa Novel Document Download Written by Maryam Ismail Majidadi

AJIYA A DUHU BOOK 1 COMPLETED Writing by Billyn Abdull Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke c...
08/12/2024

AJIYA A DUHU
BOOK 1 COMPLETED
Writing by
Billyn Abdull

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta

Ajiya A Duhu Part 1 Complete Document Writing by Billyn Abdull ce .txt, Adventure Hausa Novel Document Download Written by Billyn Abdull

TAWA TA SAME NI Book 1 Complete Hausa Novels document Writing by Halima Abdullahi K NashiDanna photon littafin ko blue ɗ...
08/12/2024

TAWA TA SAME NI
Book 1 Complete
Hausa Novels document
Writing by
Halima Abdullahi K Nashi

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta 👉

TAWA TA SAME NI BOOK 1 COMPLETE DOCUMENT by Halima Abdullahi k. Mashi .txt, Horor Story Hausa Novel Document Download Written by Halima Abdullahi K Mashi

CHEATERS CLUB Hausa Novels Document Complete Writing SurayyahmsDanna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin...
05/12/2024

CHEATERS CLUB
Hausa Novels Document
Complete
Writing Surayyahms

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku

CHEATERS CLUB 1 SURAYYAHMS.txt, Romantic Story Hausa Novel Document Download Written by SURAYYAHMS

ABU NAKA BOOK 1Hausa Novels Writing by Sodangi
02/12/2024

ABU NAKA BOOK 1
Hausa Novels
Writing by Sodangi

ABU NAKA Book 1 Complete Document By SODANGI.txt, Love Story Hausa Novel Document Download Written by Hafsat C. Sodangi

BOYAYYEN MANUFA BOOK COMPLETE sDanna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku
01/12/2024

BOYAYYEN MANUFA
BOOK COMPLETE
s
Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku

BOYAYYAR MANUFA Book Complete Document by Maimuna Tijjani Iyam .txt, Fiction Story Hausa Novel Document Download Written by Maimuna Tijjani Iyam

Exiled Prince Hausa Novels document Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyi...
30/11/2024

Exiled Prince
Hausa Novels document

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta

EXILED PRINCE ( LOVE MEETS POWER ) BOOK 1 complete.txt, Romantic Story Hausa Novel Document Download Written by Anish

MATAN HAFIZ Hausa Novels document By N Mahmud Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete a...
17/11/2024

MATAN HAFIZ
Hausa Novels document
By N Mahmud

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku

MATAN Hafiz Book Complete Document .txt, Love Story Hausa Novel Document Download Written by Raheenat Mahmud

ZEENAT YAR JARIDA Hausa Novels document Writing by Nabilancy LoveDanna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa dom...
17/11/2024

ZEENAT YAR JARIDA
Hausa Novels document
Writing by Nabilancy Love

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku

ZEENAT YAR JARIDA Book Complete Document .txt, True Life Story Hausa Novel Document Download Written by Nabilancy love

SULTANABook Complete Hausa Novels Writing by Ashanty Lovehttps://arewanovels.com.ng/sultanaah-book-1-by-ashanty-love-txt...
14/11/2024

SULTANA
Book Complete
Hausa Novels
Writing by Ashanty Love

https://arewanovels.com.ng/sultanaah-book-1-by-ashanty-love-txt

Babban abun mamakin shine tun ranan da muka tsinci kanmu cikin wannan k'asar na daina wannan ganin da nake cikin duhu. Har zuwa yau kuma na kasa tantance abunda na gani ranan bakin teku kafin na suma. Shin idon da na gani da kuma sillin gashin da naga yana kad'awa cikin iska gaskiya ne ko kuma imagination d'ina ne?. To amma kiran da naji ana munfa da sunan da babu wanda ya san shi sai iyayena fa?. Allah ne kad'ai masani. Nima kuma tunda na mallaki hankalin kaina na watsar da komai bana son ma na tuna wannan bak'ar rana da baza ta tab'a gogewa a kwanyar kai na ba sai ranan da zan koma ga mahallicina.

A yanzu bani da komai sai wannan sarkar da Abbu ya bani. Duk lokacin da nake begen su zan d'auko sarkar ina kallon ta ina kuka. Ganin yanda sarkar ke sani cikin damuwa sosai Mama Maria ta sani na cire sarkar na ada nata. Ta hanani daukan ta sai dai in babu idon ta. Kuma hakan da tayi ya yaye min damuwar rashin su matuƙa.

Mama Maria babbar macece balarabiyar Egypt. Tana da aure da yara biyu, halin rayuwa yasa ta karb'i aiki cikin masarautar kuma Allah ya taimake ta macece ita mai gaskiya da amana ,dalilin da yasa sarki da sarauniya s**a yarda da ita d'ari bisa d'ari. Duk irin wannan bauta da take musu basu amince da fitarta daga masarauta ba sai lokaci zuwa lokaci. Wato sai idan abu mai muhimmanci ya taso. Tace hakan ya yi mata matsawar mijin ta da yaranta zasu ci, su sha su kuma saka sutura mai kyau.

Babu laifi gaskiya ana bata albashi mai tsoka. Har mamaki nake idan naga yanda take yin komai saboda y'ay'an ta. Wata rana haka zan zauna nayi ta kuka idan na tuna Abbu da Innati. Zamana da Mama Maria yana d'an debemin kewar rashin su dan ta d'auke ni tamkar yarda ta haifa. Ta koyamin larabci duk da nima ina ji amma ba sosai ba. Yanzu idan na juye harshe baza kace nasan wani abu waishi hausa ba. Kusan mutanen da muke wannan b'angaren d'ai-da'i kune ban koyawa hausa ba. Wasu sun d'an iya wasu kuma har yanzu sun kasa cikin su harda Mama Maria da bata iya sosai ba harta sunana NADEEYAH bata iya furta shi sai kawai ta samin NADINE da harshen su.

Duk wanda ya sanni anan da sunan da yake kirana dashi kenan. Bayan wannan kuma sai harshen nasara da muke makaranta shi nan b'angaren mu akwai dogari (Gaurd) na musamman dake koyar damu turanci don ya zama k**an doka ne mutum ya koya saboda gudun had'uwa da wani daga cikin masu Mulki.

A yanda nake ji sunfi yin turanci a kan harshen su mai dad'i yaran Manzon mu Annabi Muhammad (S.A.W) saboda y'an boko ne. Kaf cikin su jinin sarautar basu cika zama ba a nan sai kasashen waje. Shi yasa ma ilimin addinin ya yi musu k'arancin.

Ina da shekara goma sha bakwai cikin masarautar Egypt KING SAIFULMULK da QUEEN AIRA s**a sauka daga kan kujerar Mulki s**a d'ora d'ansu da naji anawa lak'abi da EZKE'IL wasu s**e AZRAH. A yanda naji ana labarin sa mutum ne shi mai masifar had'arin gaske. Bashi da imani bashi da tausayi. Maganan Mama Maria a koda yaushe nayi hankali koda wasa kar na bari hanya ta had'ani dashi. Kai ko hanya nabi naji ana labarin sa tace na chanza wata.

Ranan nad'in nashi kaf cikin mu babu wanda ya runtsa. Yanda muka ga rana haka muka ga dare. Wuni mukayi muna aiki babu k**a hannun yaro. Musamman ma mu da muke b'angaren girki. Mama Maria har ciwo tayi saboda gajiya ga kuma girma dake k'ara k**ata. Da yawa wasu abubuwan nike yinsu nace ta huta. Shi yasa aikin ya zame min jiki, Idan ka cire ciwon jiki da kai babu wani bayan hakan. A ranan ne zan iya cewa muka fito daga b'angaren mu ,muka mik'a abinci wajen da ake ajiyewa a shiga dashi cikin masarauta.

Tunda ake fita dashi ban taɓa karb'a na fito da dashi ba hasalima nan gurin mu dogarai ke shigowa su kwasa suyi waje da su. D'ai-da'i kun rana ne Mama Maria ke fita da abincin da kanta bata tab'a cewa nazo muje tare ba. Wajen had'a kayan ne muka had'u da Fahima. Rungume juna muka yi cikin matsanancin farin cikin ganin juna. Harna fidda ran k'ara ganin ta sai gashi Allah ya had'amu. Tun daga ranan muke d'an satar jiki muna haɗuwa.
Ita tana can b'angaren masu wanki.

Danna photon littafin ko blue ɗin rubutun dake ƙasa domin sauke complete akan wayoyinku a kyauta

https://arewanovels.com.ng/sultanaah-book-1-by-ashanty-love-txt

SULTANAAH Book 1 by Ashanty love.txt, Romantic Story Hausa Novel Document Download Written by Ashanty Love

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewanovels.com.ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewanovels.com.ng:

Videos

Share