Attilawa24

Attilawa24 Alkur'ani Shine Abincin da Ruhi Yake Bukata ko Dayaushe

18/03/2024
08/09/2023

Dawayan mutane yau suna ganin hadda ƙur'ani sai dai yara ƙanana, dansu yanzu abubuwan rayuwa sunyi masu yawa, wannan tunanin kuskure ne babba da kuma rashin sanin Daraja da girman da Allah yabawa mahaddacin ƙur'ani.

Wani zai ce ai ba wajibi bane sai mutum ya haddace ƙur'ani.

Toh fa Kaga wanda ya fadi haka wataƙila a wajenshi neman kuɗi ma ba wajibi bane.

Gaskiya dai Abun kunya ne a ce saƙon da Ubangijinka a turo daga dan kayi rayuwa mai Daɗi a cikin wannan Duniyar amma kai yau ba za ka iya ma karanta shi ba daga farko har karshe ba, ballai kuma ka fahinta, kuma ba abunda yadame ka, ko tsari ma baka dashi na kaje ka koya ballantana wai kai hadda, kai yanzu ka girma sai dai yara abubuwa sun ma yawa, amma wajen neman kuɗi abubuwa ba suyi ma yawa ba.

Da zaka ɗauko ƙur'aninka yau ɗin nan ka koma makaranta ka tsarkake niyarka, Ubangiji zai taimaka maka kuma zai fitar da kai daga cikin ƙuncin rayuwa da kake ciki, Wallahi idan da zaka rike wannan Alƙur'ani tare da aiki da saƙon dake cikinsa baza kasan wai ana tsananin rayuwa ba, lahira kuwa kune ƴan ajin gaba.

Ya Ubangiji ka sanyamu cikin ma'abota Alƙur'ani, ka bamu ikon haddace shi tare da aiki dashi.

✍️ Anas Rijiyar lemo

'an

05/09/2023

Al Qu'ran yana da Dadi sauraro, Allah ya sa Al Qu'ran yacece mu. Amin

'an

07/04/2023

Attilawa 24

24/02/2023

01 Qur'ani Zancen Allah

28/01/2023

Qur'ani Gidan Dadi.




10/11/2022

Attilawa24

29/10/2022

MU SANYAYA ZUKATAN MU DA TILAWAR QUR'ANI MAI GIRAMA




23/10/2022

QUR'ANI MAI GIRMA





23/10/2022

23/10/2022

23/10/2022

18/10/2022

ABINCIN RUHI

17/10/2022

ABINCIN RUHI

17/10/2022

SAUTI MAI RATSA ZUCIYA

Address

Kano

Telephone

+2347044774400

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Attilawa24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Attilawa24:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Kano

Show All

You may also like