3 Sheikhs

3 Sheikhs TASHAR ADDININ MUSULUNCI
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
1. Sheikh Daurawa
2. Sheikh Guruntum
3. Sheikh G/Kaya

https://youtu.be/1bzivugc7Fs
22/11/2023

https://youtu.be/1bzivugc7Fs

Ψ§Ω„Ω„Ω‡Ω… ءّلِ ΩˆΨ³ΩŽΩ„Ω‘Ω…Ω’ ΨΉΩŽΩ„Ϋ“Ω Ω†ΩŽΨ¨ΩΩŠΩ’Ω†ΩŽΨ§Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…Ψ― ο·ΊMun gode sosai da kallon wannan vedio, kada ka manta idan bakayi subscribe ba kayi yanzu.Hujjah Tv πŸ‘‡ https://bi...

28/10/2023

Wanda iyayen su s**a rasu Allah ya gafarta musu

Wanda kuma nasu suke raye Allah yabasu arzikin gamawa da su lafiya.

28/10/2023

Ya Allah mun tuba ka Yafe mana. Ya Allah ka kara mana Arziki. Ya Allah ya bamu nasara aka makiyanka, makiya addini

23/10/2023

Kar Kuyi Wasa Da
Sallah Akwai Miliyoyin
Mutane Cikin Kabari,Suna Burin Su Dawo Duniya Suyi Sujjada
Koda Guda Daya Ce.

19/10/2023

Shin kun san cewa Allah yana karbar tuba?.. To mu yawaita Istigfari

19/10/2023

Ya Allah muna rokonka da sunayen mafiya kyau, ka fitar da palasdinawa daga cikin kuncin da suke ciki a yanzu.

18/10/2023

Addu'ar shiga bandaki tafi maulidin shekara 10,000

18/10/2023

Duk wanda kaga mu'ala dashi zai iya kawo maka fitina a Addininka, ka rabu dashi ko da me gidanka ne a wajen aiki.

10/10/2023

Shin Allah S.W.T yana Kusa damu ko kuma Nesa? || Sheikh Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya

30/09/2023

Muna bada hakuri akan rashin dora kyayatattun vedios din. Insha Allah ranar monday zamu cigaba har a

Hujjah Tv

27/09/2023

Wannan shine link din whatsApp dinmu. πŸ‘‡πŸ‘‡

23/09/2023

Girman Laifin Aikata zina || Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

13/09/2023

Alhamdulillah

17/08/2023

Suratu Yusuf - Abdulladif Ishaq Abu Rahma

14/08/2023

Banbancin Hakkin Allah Dana Annabi || Sheikh Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

17/07/2023

Muna bada Hakuri kan rashin dora vedio..
Muna nan muna aikin sabon website dinmu da App... zai nan bada dadewa ba. Insha Allah

07/07/2023

We are now on thread
Go and follow us

27/06/2023
Dakarun tsaro na Masallacin Ka'aba sun gudanar da fareti da kuma atisaye don kare rayuka da dukiyoyin mahajjata gabanin ...
22/06/2023

Dakarun tsaro na Masallacin Ka'aba sun gudanar da fareti da kuma atisaye don kare rayuka da dukiyoyin mahajjata gabanin fara aikin Hajjin bana a Saudiyya.

πŸ“Έ: Haramain Sharifain

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 3 Sheikhs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to 3 Sheikhs:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Maiduguri

Show All