Sumailawa.Tv

Sumailawa.Tv Showing films and series comedy video music e.t.c

SANARWA SANARWAIna mai farin cikin gayyatar ''Yan uwa da abokan arzuka dama wanda ba abokaiba daurin auren kanwata Marya...
04/05/2024

SANARWA SANARWA
Ina mai farin cikin gayyatar ''Yan uwa da abokan arzuka dama wanda ba abokaiba daurin auren kanwata Maryam A Garba (Waleed) da angonta Sabiu Abubakar Janko (Sajis) Wanda za'ayi kamar haka 11-5-2024 Asabar zuwanka nada matukar muhimmanci Nagode

RANAR LAHADI 11:am Zamu Sakar Muku Full Video Din Wakar Sabon Series dinmu   a YouTube channel Sumailawa TV karku manta ...
03/05/2024

RANAR LAHADI 11:am Zamu Sakar Muku Full Video Din Wakar Sabon Series dinmu a YouTube channel Sumailawa TV karku manta ku Danna mana subscribed Up Up Sumailawa Mungode

23/03/2024

SUMAILAWA FILM PRODUCTION
NAYIWA DUKKAN AL,UMMAR
MUSULMAI BARKA DA
SHAN RUWA
FATAN ANSHA RUWA LAFIA.

Amadadin company shirya fina finai na Sumaila Sumailawa Film production Muna mika sakon ta'aziyayyar Dan uwanmu kuma yay...
12/03/2024

Amadadin company shirya fina finai na Sumaila Sumailawa Film production Muna mika sakon ta'aziyayyar Dan uwanmu kuma yayanmu Mubarak Geche izuwa yan uwa da abokan arzuka Muna mai rokon Allah ubangiji daya jikansa da rahama Ya gafarta masa yasa aljannace makomarsa Ameen summa amin

02/03/2024

SANARWA TA MUSAMMAN DAGA COMAPANY SUMAILAWA FILM PRODUCTION LTD.

Zaizo muku a you tube channel Sumailawa TV da misalin karfe 8:00pm nadaren yau insha Allah karku Bari a Baku labari
26/02/2024

Zaizo muku a you tube channel Sumailawa TV da misalin karfe 8:00pm nadaren yau insha Allah karku Bari a Baku labari

Alhamdulillah Alhamdulillah 🙏🏻dukan yabo da godiya s**ara tabbata ga manzon mu Annabi muhammad SAW tsira da amincin Alla...
23/02/2024

Alhamdulillah Alhamdulillah 🙏🏻dukan yabo da godiya s**ara tabbata ga manzon mu Annabi muhammad SAW tsira da amincin Allah s**ara tabbata agareshi bayan haka
Muna farin cikin sanar da ''yan uwa masoya cewa zamu fara sakar muku gawurcaccen film dinmu mai suna ZEEY BABY a wannan lahadinnan 25/2/2024 mai zuwa insha Allah a youtube dinmu sumailawa Tv da misalin karfe 8:00pm nadare mungode up up sumailawa💪🏻

 Zaizo maku yau da misalin qarfe 8 pm a YouTube channel dinmu maisuna  📺 Kai tsaye kashiga manhajar YouTube dake kan way...
19/02/2024


Zaizo maku yau da misalin qarfe 8 pm a YouTube channel dinmu maisuna
📺
Kai tsaye kashiga manhajar YouTube dake kan wayarka kayi searching na sumailawa tv 📺Kashiga kaimana subscribe sannan kadanna qararrawa yadda Shirin zaizo gareku Kai tsaye mungode🙏
Muhade yau qarfe takwas a sumailawa tv 📸📸📸

Alhamdulillah for the life freely given for an amazing family for the wonderful fans and endless Love,,JUMMA,AT KHAREEM
09/02/2024

Alhamdulillah for the life freely given for an amazing family for the wonderful fans and endless Love,,
JUMMA,AT KHAREEM

Don't let the past blackmail your present into ruining a beautiful future 🙏 😎
08/02/2024

Don't let the past blackmail your present into ruining a beautiful future 🙏 😎

Innalillahi wa,inna ilaihiraji,un, allah yayiwa daya daga cikin Dan masana,antarmu rasuwa, BAFFALE BAKALA , Allah yajika...
06/02/2024

Innalillahi wa,inna ilaihiraji,un, allah yayiwa daya daga cikin Dan masana,antarmu rasuwa, BAFFALE BAKALA , Allah yajikanka da rahama yagafartamaka yasa,aljannace makoma, gaskiya munyi babban rashi baza mutaba mantawa da qoqarinkaba dakuma gudun mawar daka bayar ,ubangiji yasa kahuta Ameen Dan fiyayyen halitta annabi Muhammad saw

Congratulations sarki  Allah ya Taya riko Thanks for Attending dinner kannywood Day celebration for NEW MD On 5/2/2024
06/02/2024

Congratulations sarki Allah ya Taya riko Thanks for Attending dinner kannywood Day celebration for NEW MD

On 5/2/2024

Alhamdulillah From the set of   And   GENERAL_MERCHANT_ADVERTISINGSponsored Dan sumaila General merchants Producer Nazif...
05/02/2024

Alhamdulillah From the set of And GENERAL_MERCHANT_ADVERTISING

Sponsored Dan sumaila General merchants

Producer Nazifi Aliyu

Director Muhd A Garba

Up Up SUMAILAWA FILMS PRODUCTION

Alhamdulillah From the set of MASOYA And   SUMAILA GENERAL MERCHANT, ADVERTISINGSponsored Dan sumaila General merchants ...
02/02/2024

Alhamdulillah From the set of MASOYA And SUMAILA GENERAL MERCHANT, ADVERTISING

Sponsored Dan sumaila General merchants

Producer Nazifi Aliyu

Director Muhd A Garba

Up Up SUMAILAWA FILMS PRODUCTION

 Alhamdulillah 🙏🏻ina matukar alfahari💪🏻 da Wannan shiri domin shine film na farko a rayuwata dana taka rawar gani acikin...
23/01/2024


Alhamdulillah 🙏🏻ina matukar alfahari💪🏻 da Wannan shiri domin shine film na farko a rayuwata dana taka rawar gani acikinsa,kuma ina Addu'ar 🤲🏻Allah yasa shine karshen wahalarmu a cikin wannan masana'anta tamu mai albarka ta kannywood ,Wannan shiri👉🏻 FARIN JINI shiri mai dogon zango zaifara zuwar muku nan bada jimawaba a Tashar mu mai albarka ta farinjini tv📺 da kuma Arewa 24 insha Allah saura kiris🤏🏻 kumana fatan alkhairi🙏🏻

ALI NUHU: FROM THE KING OF KANNYWOOD TO THE OVERALL SUPREMO OF NIGERIAN MOVIE WORLD.....His elevation to the exalted pos...
15/01/2024

ALI NUHU: FROM THE KING OF KANNYWOOD TO THE OVERALL SUPREMO OF NIGERIAN MOVIE WORLD...
..His elevation to the exalted position reflected his untiring sprit, resilient, perseverance, commitment and absolute dedication to his profession.

By Shariff Aminu Ahlan

It’s indeed amazing, commendable, nerves cracking, epitome of pride, sensational,, glorifying, undisputed rewards of constant tenacity and consistently, imminent of recognition, that glorified the worthy career of a worthy personality seeing the internationally recognized actor and outstanding movie practitioner from the Northern part of the country and a Hausa man for that matter climbed the prestigious and exalted seat of Managing Director of the all powerful Nigerian Film Corporation, an agency that supervised and control every agencies that has to do with movie making in Nigeria. A prestigious and powerful appointment that only the country President has the propagative and power to appoint it’s occupant. And admiringly, for the time a Hausa man has been justifiably appointed to head the agency, and the chosen one is none other than the humble, gentle, simple-minded, generous, hardworking, educationally endowed, unrivaled top celebrity, most branded actor, dedicated with extraordinary resilient and foresight with heart of gold, talking about Ali Nuhu Mohammed popular known and address as King of Kannywood.

His elevation doesn’t surprised or shock any curious observer for all the signs of greatness were written all over him going by his glaring persona. Ali is an individual who defied all odds, have absolute faith in his ability, confidence, focus, untiring zeal, determination, patient and endowed penchant of smelling worthy venture when it was millions of miles away from recognition of an ordinary mind.

An iconic personality who dream big and religiously chase his dream and aspiration with untiring zeal, perseverance, resilient, uncommon faith and absolute sense of purpose which led to realization of s

  A GarbaYa Ubangiji A wannan sabuwar shekarar 2024 1 Mutuwa2 Aure3 Arziki 4 Daukaka5 KaddaraAllah duk wanda yasamemu ci...
02/01/2024

A GarbaYa Ubangiji A wannan sabuwar shekarar 2024
1 Mutuwa
2 Aure
3 Arziki
4 Daukaka
5 Kaddara
Allah duk wanda yasamemu cikin wadannan kasa mudace Ameen


Saura kiris🤏🏻 insha Allah 📸jira Yakusa karewa fa Atayamu da Addu'a🙏🏻
30/12/2023

Saura kiris🤏🏻 insha Allah 📸jira Yakusa karewa fa Atayamu da Addu'a🙏🏻

18/12/2023

Gobe ne fa 🔥🔥 da misalin karfe 10:00am na safe a you tube channel Sumailawa Tv da kuma Stay Fresh Tv kada kubari a baku labari 🎸🎧💪🏻

Alhamdulillahi🙏🏻 zamu sakar muku wannan wakar🎧🎸 ranar laraba  20/12/2023 insha Allah A You tube channel and all flatform...
18/12/2023

Alhamdulillahi🙏🏻 zamu sakar muku wannan wakar🎧🎸 ranar laraba 20/12/2023 insha Allah A You tube channel and all flatforms Thank You my peoples🙏🏻🙏🏻

Allah ubangiji yaimaka rahama annabi ya karbi bakuncinka yasa aljannace makomarka tare da al'ummar musulmi baki daya All...
06/12/2023

Allah ubangiji yaimaka rahama annabi ya karbi bakuncinka yasa aljannace makomarka tare da al'ummar musulmi baki daya Allah ya kyautata namu zuwan Ameen

Allah ubangiji ya amshi shadarku wannan kasa tamu ubangiji Allah ya kawo mana karshen azzaluman dasuke cikinta Ameen sum...
05/12/2023

Allah ubangiji ya amshi shadarku wannan kasa tamu ubangiji Allah ya kawo mana karshen azzaluman dasuke cikinta Ameen summa amin

Sanarwa sanarwa  Asslam jama'a barkanmu da warhaka !! Sakin wannan poster da malam yai ta jawo kace nace a tsakanin maka...
01/12/2023

Sanarwa sanarwa


Asslam jama'a barkanmu da warhaka !!
Sakin wannan poster da malam yai ta jawo kace nace a tsakanin makallata shirin labarina,to jama'a inason sanar muku da cewa wannan series din bawai continuation din labarina bane,wannan sabon project ne sunansa kuma sakon dake cikinsa basu hada ko hanya da labarin sumayya dasu presidor ba,andora ne akan tittle amma project din ba daya bane NAGODE

Allah Yasaka da alkhairi rara !!Ajiyane rara yasamu damar halattar gaisuwar rasuwar daya daga cikin manyan directors na ...
28/11/2023

Allah Yasaka da alkhairi rara !!

Ajiyane rara yasamu damar halattar gaisuwar rasuwar daya daga cikin manyan directors na masana'antar kannywoo marigayi aminu s bono wanda yai dai dai da 27/11/2023 anan ya tabbatar wa da iyalan bono din ya dauki nauyin karatun duka ''ya ''yansa tun daga primary school har izuwa jami'a Allah yasaka masa da alkhairi Allah kuma yakara bawa kannywood ikon cigaba da taimakon juna Ameen

Allah Yasaka da alkahairi mai kwashewa !!!Ajiyane litinin wanda yai dai dai da 27/11/2023 marigayi director aminu s  bon...
28/11/2023

Allah Yasaka da alkahairi mai kwashewa !!!

Ajiyane litinin wanda yai dai dai da 27/11/2023 marigayi director aminu s bono yacika kwana bakwai da rasuwa a wannan ranane babban producer masana'antar abdul amart wanda akafi sani da mai kwashewa yafuto ya bayyana cewa ya siya iyalan aminu s bono din gida yayinda akaje ya tabbatar musu da gidan yakuma danka takardun gidan a hannun wakilansu Allah yasaka masa da alkhairi,to kamar dai yanda wasu s**a sani wasu kuma basu saniba marigayi Aminu s bono a gidan haya yake har Allah ya dauki ransa bai samu damar mallakar gidan sa,to yau gashi cikin ikon Allah iyalansa asiri yaruhu muna addu'ar Allah yajikansa da rahama ya gafarta masa yasa kuma aljannace makomarsa amin ...

Daga Dan Dalin Daukar Shirin   zaizo muku nan bada jimawaba insha Allah
28/11/2023

Daga Dan Dalin Daukar Shirin zaizo muku nan bada jimawaba insha Allah

Komai Da Lokacinsa Allah ka karawa annabi daraja kasa mugama da duniya lapiya kacire mana kyashi da hassada daga zuciyar...
25/11/2023

Komai Da Lokacinsa Allah ka karawa annabi daraja kasa mugama da duniya lapiya kacire mana kyashi da hassada daga zuciyarmu Allah ka tsare mana mutuncinmu dana iyayenmu Ameen

02/01/2021

Soyayya Mai Cike Da Rudani

20/09/2020

So Mai Sonka Coming soon .Tv youtube channel

20/09/2020

So Mai Sonka Coming soon .TV youtube channel

Address

Sumaila
Kano
SUMAILAWAFILMPRODUCTIONLTD

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sumailawa.Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sumailawa.Tv:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Kano

Show All