NNPP kano north

NNPP kano north Burin wannan kafa sanar DA al'umma halin DA ake ciki a tafiyar siyasar kwankwaso ta kano DA kasa baki daya

15/12/2024

Ogan boye 🔥❤️‍🩹❤️❤️‍🩹❤️‍🩹

15/12/2024
Duk wanda zai rawa a kan Jagoranmu zan bangaje shi na wuce, don na fishi sanin kan tsiyar, na fishi faɗin ƙirji - Sanata...
15/12/2024

Duk wanda zai rawa a kan Jagoranmu zan bangaje shi na wuce, don na fishi sanin kan tsiyar, na fishi faɗin ƙirji - Sanata Rufa’i Sani Hanga

Senate hanga yazo da alkhairi
15/12/2024

Senate hanga yazo da alkhairi

SEN. RUFA’I HANGA MEGA EMPOWERMENT Fertilizer 2,000Pumping machine 300Sewing machine 700Cars 15Motorcycles 100Grinding m...
14/12/2024

SEN. RUFA’I HANGA MEGA EMPOWERMENT

Fertilizer 2,000
Pumping machine 300
Sewing machine 700
Cars 15
Motorcycles 100
Grinding machines 300
Faster Machines with floor 10kg 400
Bicycle 300
School uniforms 150 each Local government (15)
School bags 750
Tillers for 15 Local Government NNPP Leaders.

Press Release14th December 2024Gov. Yusuf Directs Reassigned Commissioners to Handover and Assume Duties by Tuesday, 17t...
14/12/2024

Press Release
14th December 2024

Gov. Yusuf Directs Reassigned Commissioners to Handover and Assume Duties by Tuesday, 17th December

The Governor of Kano State, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has directed all reassigned commissioners to ensure a smooth handover and assumption of duties by Tuesday, 17th December 2024 before close of business.

Speaking through his spokesperson, Mr. Sanusi Bature Dawakin Tofa, the Governor stated that the cabinet changes will take full effect during the next council meeting on Wednesday, 18th December 2024.

He emphasized the need for the completion of all transition processes before then.

“All commissioners affected by the changes are directed to hand over their responsibilities between Monday, 16th and Tuesday, 17th December 2024,” the statement reads.

The Governor further urged members of the state executive council to redouble their efforts and uphold a strong spirit of teamwork, dedication, and commitment to supporting his administration in serving the good people of Kano State.

Signed
Sanusi Bature DawakinTofa
Director General,
Media and Publicity
Government House, Kano

Me ka sani game da ogan boye
14/12/2024

Me ka sani game da ogan boye

14/12/2024

TABBAS Ogan Ɓoye yashirya Cin Uwar Mutanen nan

Rayuwa kenan wancan fa Abba ne gwamnan Kano na yanxu hakuri matakin nasara
14/12/2024

Rayuwa kenan wancan fa Abba ne gwamnan Kano na yanxu hakuri matakin nasara

SANATA RABIU MUSA KWANKWASO: ZAN KAWO SAUYI MAI MA’ANA A NAJERIYA!Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ...
14/12/2024

SANATA RABIU MUSA KWANKWASO: ZAN KAWO SAUYI MAI MA’ANA A NAJERIYA!

Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana tsantsar burinsa na ganin Najeriya ta samu cigaba mai ɗorewa. a shekarar 2027, ya yi alkawarin:

1. MAGANCE YUNWA DA TALAUCI
Kwankwaso ya sha alwashin kawo sabbin tsare-tsare da za su magance matsalar talauci, haɓaka aikin yi, da tallafa wa marasa galihu domin rage radadin wahala a ƙasa.

2. DAWO DA MARTABAR NAJERIYA
Ya ce lokaci ya yi da za a dawo da kimar Najeriya ta hanyar shugabanci nagari da ƙwarai wanda zai ba kowanne ɗan ƙasa damar alfahari da ƙasar.

3. HAƁAKA TATTALIN ARZIKI
Jagoran ya bayyana cewa za a farfaɗo da masana’antu, noma, da kasuwanci domin bunƙasa tattalin arzikin ƙasa da ƙirƙirar hanyoyin dogaro da kai.

4. SAKE FASALIN NAJERIYA
Kwankwaso ya yi alkawarin samar da gaskiya, tsaro, da zaman lafiya ta hanyar gyara tsarin shugabanci domin kowa ya ji daɗin rayuwa.

"Na yi imani da Najeriya. Tare da haɗin kanmu, zan jagoranci ƙasar nan zuwa ga ingantacciyar makoma a shekarar 2027." – Sanata Rabiu Musa Kwankwaso

Gayyatar Aminu Ado Bayero Sauka Tasa Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa Rusa Shugaban cin Makaranta:Shugaban karamar huk...
14/12/2024

Gayyatar Aminu Ado Bayero Sauka Tasa Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa Rusa Shugaban cin Makaranta:

Shugaban karamar hukumar Nassarawa dake jihar Kano, Amb Yusuf Imam Shuaibu (Ogan Ɓoye), ya rushe shugabancin Makarantar Ubayyu da ke yankin Gama, sakamakon gayyatar Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero, bikin saukar Daliban Makarantar.

Shin Me Zakuce

TSOHON SSG DR. BAFFA BICHI YA GODEWA  MAI GIRMA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF BiYO BAYAN SAUKE SHI SAKAMAKON RASHIN LAFIYATsoh...
13/12/2024

TSOHON SSG DR. BAFFA BICHI YA GODEWA MAI GIRMA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF BiYO BAYAN SAUKE SHI SAKAMAKON RASHIN LAFIYA

Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano (SSG), Dr. Baffa Bichi, ya nuna girmamawa da godiya ga mai girma Gwamna Abba Kabir Yusuf bayan an sauke shi daga mukamin, sakamakon yanayin rashin lafiyar da yake fuskanta.

A cikin jawabin godiyarsa, Dr. Baffa Bichi ya ce:
"Gwamna Abba Kabir Yusuf kana da kwarewa da jajircewa domin inganta rayuwar al’ummar jihar Kano. Tabbas, na koyi darussa kuma ina godiya da damar da ka bani don yi wa jiharmu hidima."

Wannan kalamai na Dr. Baffa Bichi sun nuna fahimtar juna da yabon tsarin mulkin Gwamna Abba, wanda ya ke ci gaba da nuna kula da kyautata rayuwar al’ummar Kano. Hakanan, yana tabbatar da ingantacciyar alakar aikin su tare. kuma yace yana tare da Gwamna dari bisa dari


Shugaban Ƙaramar Hukumar Nassarawa Amb. Yusuf Imam Ogan Ɓoye ya gargaɗi Shugaban Jam'iyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi ...
13/12/2024

Shugaban Ƙaramar Hukumar Nassarawa Amb. Yusuf Imam Ogan Ɓoye ya gargaɗi Shugaban Jam'iyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi Abbas kan sukar tsarin tafiyar Gwamnatin Kwankwasiyya.

A hirarsa da manema labarai Ogan Ɓoye ya bayyana Abdullahi Abbas ɗin a matsayin farar Kura wanda ba ya iya kataɓus a siyasa sai dai iya fatar baki.

Da yake martani ga Baffa Babba kuwa Ogan Ɓoye ya ce yana sanar masa cewa ƙaryarsa ta sha ƙarya a siyasa domin ƴan Kwankwasiyyar ba kanwar lasa bane don haka ya fita a idonsu.

Game da kalaman Alhassan Ado Doguwa na baya-bayan nan kuwa Ogan Ɓoye ya ce sun shirya lakace hancin Doguwan a siyasance matuƙar ya ci gaba da sukar Engr. Rabi'u Kwankwaso.

Ogan Ɓoye ya nemi ƴan APCn Kano su sani cewa yanzu zamani ne na Kwankwasiyya kuma ba za su ɗauki nuna rashin ta ido ga Gwamnatinsu ba.

13/12/2024

Wa kukewa Fatan Zama Sabon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Jihar kano?

Best Photography Of  The Day🤩🤩🤩
13/12/2024

Best Photography Of The Day🤩🤩🤩

Allah sarki SSG Dr. Ab Baffa Bichi, har ga Allah naso ace Allah ya barshi da cikakkiyar lafiya da kwarin jiki ta yadda z...
13/12/2024

Allah sarki SSG Dr. Ab Baffa Bichi, har ga Allah naso ace Allah ya barshi da cikakkiyar lafiya da kwarin jiki ta yadda zai iya taimakawa a samarwa jihar Kano cigaba amma Allah bai nufa ba.

A iya zaman da nayi da mutumin nan da sanin da nayi masa wlh alkairinsa kawai na sani, mutum ne mai son taimako da kokarin samar da hanyoyin cigaba.

Zamu kasance masu yi masa fatan alkairi da fatan samun cikakkiyar lafiya, jihar Kano zata ci gaba da tunawa da kai a matsayin daya daga cikin gwaraza kuma hazikan mutane masu kishinta.

Ya Allah ka wadata wannan bawa naka da ingantacciyar lafiya, ka kara masa kwarin gwiwa ka bashi kariya a duk inda ya tsinci kansa.

YANZU YANZU: 2027 Babban gangancin da mutanen Nigeria zasu Yi Shine Su zaɓe Wani ɗan takara a matsayin Shugaban kasa Wan...
13/12/2024

YANZU YANZU: 2027 Babban gangancin da mutanen Nigeria zasu Yi Shine Su zaɓe Wani ɗan takara a matsayin Shugaban kasa Wanda ba kwankwaso ba, Arewa zata iya Samun Mafita idan kwankwaso Ya Zama Shugaban kasa

Professor Wole Soyinka

Jaridar. Wakiliya ta rawaito cewa Fitaccen Marubucin nan na duniya dan asalin kasa Nigeria Professor wole soyinka ya bayyana jagoran Jam'iyar NNPP engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mutumin da zai fi kowa kokari wajen magance matsalolin Arewacin Nigeria

Wole soyinka ya bayyana cewa duk rashin tsaron dake faruwa a Arewacin Nigeria akwai matsalar rashin ilmi da alumma suke fama dashi , domin babu wani mai ilmi da zai dauki bindiga ya ringa kashe fararen hula wadanda basu jiba basu gani ba,

Shi kuwah kwankwaso taken tafiyarsa shine kowa yayi ilmi domin ya dogara da kansa , ilmi shine hasken rayuwa , sannan kaff cikin yan siyasar Arewacin Nigeria babu wanda yake burin ganin 'ya'yan talakawa sunyi ilmi sun zama wani abu a Nigeria kamar kwankwaso

Dan haka wannan tsari na kwankwaso shine tsarin da yafi kayatar dani

Inji Professor Wole soyinka

ya bayyana hakan acikin Tattaunawar da yayi da gidan talabijin na TVS Nigeria

Mai Martaba Sarkin Kano khalifa Muhammad Sanusi II ya kaiwa Governor Jos Ziyara Yau  Juma’a
13/12/2024

Mai Martaba Sarkin Kano khalifa Muhammad Sanusi II ya kaiwa Governor Jos Ziyara Yau Juma’a

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NNPP kano north posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies