Lokaci Web Series

Lokaci Web Series Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lokaci Web Series, Media/News Company, Kano kano, Kano.

NOTCOIN S**A CE.....Zaa kammala mining din Notcoin a ranar 1st ga watan April 2024 a takaice saura kwana shida a kammala...
25/03/2024

NOTCOIN S**A CE.....

Zaa kammala mining din Notcoin a ranar 1st ga watan April 2024 a takaice saura kwana shida a kammala..

Dan'uwa kada kayi sanya wajen kyale Notcoin ko guda daya ne ka tabbatar kana danna Mining dinka ba tare da kaukautawa ba...

Ba mamaki kaima da baka fara ba, idan ka rike wuta sai ka tara ko da miliyan daya ne ko biyu....

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2223047

Faka-faka Ba Lokacin...🏃🏃🏃🏃Dotcoin mining ne kamar dai yadda sauran click mining na Telegram suke irin su (Notcoin), ya ...
25/03/2024

Faka-faka Ba Lokacin...🏃🏃🏃🏃

Dotcoin mining ne kamar dai yadda sauran click mining na Telegram suke irin su (Notcoin), ya samu founding mai ƙarfi sosai. Muna ganin dai yadda yau Voucher ta Notcoin tayi tsada.

Daga cikin mutanen da suke Mining na Dotcoin akwai mai Telegram da kansa, sannan akwai Community na $TON suma ba'a barsu a baya ba. Sabon mining ne fil yakamata ayi damu.

Yadda Ake Register:

1. Zaka bi ta wannan link ɗin kayi register, idan kayi register ta link ɗin nan zasu baka Dotcoin guda 1.5k kyauta, idan telegram naka kuma yana da verification toh zasu baka 30k.

https://t.me/dotcoin_bot?start=r_6012243444

2. Bayan kayi zai kawo ka cikin telegram inda zaka ga inda zaka aka rubuta "Let Go". Toh daka taba nan zai kai ka cikin app ɗin sai ka fara.

Ayi sauri Ba Lokaci....🏃🏃🏃

OGC Mining Update!💥 Yanzu zaku iya bude wallet dinku (login ko sign up) a telegram kamar yanda kuke bude $HOT. Zaku iya ...
24/03/2024

OGC Mining Update!

💥 Yanzu zaku iya bude wallet dinku (login ko sign up) a telegram kamar yanda kuke bude $HOT. Zaku iya bude OGC account dinku (login) ta hanyar amfani da Gmail da password dinku da kuka bude dasu abaya. Zan saka link na bude OGC mining a telegram a comment section.

Hakan wata manuniya ce da take nuna cewa akwai alamar za'ayi launching din OGC akan TON blockchain (babu tabbas).

💥 OGC sunyi halving a karo na hudu. Yanzu dai 1.56 zasu dinga bayarwa a kowacce rana. Hakan na nufin cewa zuwa yanzu anyi mining 400,000,000 OGC token achikin total supply dinsa na 1,000,000,000 OGC.

https://t.me/OGCommunityBot?start=cBPoC97s2YwCo4pX

FAKA-FAKA KARKA KASHE DATA BAKAYI BA SIMPLE TASK 🙏If you missed $SODI, don't miss this gigantic upcoming airdrop ✅Confir...
24/03/2024

FAKA-FAKA KARKA KASHE DATA BAKAYI BA SIMPLE TASK 🙏

If you missed $SODI, don't miss this gigantic upcoming airdrop ✅

Confirmed ✅

Kuyi wannan simple task din a Telegram.

Suna bada coins din su guda 500 sannan idan kayi invite zasu kara maka.

Anyi wani satin baya da s**a wuce muyi faded, amma wannan In Sha Allah baza abar mu a baya ba.

Ga link nan kuyi click sei kuyi simple task shikenan, sei ku gayyaci yan uwa suma su samu.

https://t.me/addexdrop_bot?start=a54e653f8f53b3963904603cd73cc143

In Sha Allah za'a sami alkairi sosai.

✍️ Lawan Yahaya

Inada kana HOT Kasamu Kadauko Kasaita SIMA MUNKUSA FARA SIYA     Inkuma Bakahi Ga link Kadaure Ka Fara 👇👇👇t.me/herewalle...
23/03/2024

Inada kana HOT Kasamu Kadauko Kasaita SIMA MUNKUSA FARA SIYA
Inkuma Bakahi Ga link Kadaure Ka Fara 👇👇👇

t.me/herewalletbot/app?startapp=431673

23/03/2024

NOTCOIN Voucher 26k
Ton, gas fee available. Please DM

22/03/2024

Ina sayen notcoin voucher

Wanda zai saida yamin mgn DM

21/03/2024

Ina sayen Notcoin voucher 24k✅

09036930302

Ina siyan Notcoin Voucher... Duk wanda zai siyar, ya tura mini da farashin sa mu daidaitahttps://wa.me/qr/7KQXUXB25BVVM1...
20/03/2024

Ina siyan Notcoin Voucher... Duk wanda zai siyar, ya tura mini da farashin sa mu daidaita

https://wa.me/qr/7KQXUXB25BVVM1

Farashin Da Zakaji Dadi Inji Dadi Muyi Alfahari Da hakan 💯

Idan Avacoin Yana Baka Wahala Karka Damu Kazo Kayi Wanan Shima A Telegram ne. Idan ka tara wani Zai iya Siya Ya Kara  A ...
19/03/2024

Idan Avacoin Yana Baka Wahala Karka Damu Kazo Kayi Wanan Shima A Telegram ne.

Idan ka tara wani Zai iya Siya Ya Kara A Nasa Yayi Withdrawal Koda Naka Baikai Matsayin Cirewa ba

Shi wanan Idan ka tara da kanka Zakayi Shaping Zuwa Dollar Amma Sai Yakai 800k Ana Samun Alheri Muyishi Jamaa

Allah Ya Bada Saa

https://t.me/abstract_webapp_bot?start=6012243444

21/08/2023

Always keep two words in mind Alhamdulillah and Astaghfirullah🙏

Thank  God for blessing me with another year.Happy BirthdayTo Me.
13/08/2023

Thank God
for blessing me with another year.
Happy Birthday
To Me.

A lokacin da aka dulmiya wurin yin asuwaki da cinyar saniya ko kaza, kar a manta da hiwa kasa addu'a da shugabanci nagar...
01/07/2023

A lokacin da aka dulmiya wurin yin asuwaki da cinyar saniya ko kaza, kar a manta da hiwa kasa addu'a da shugabanci nagari.
YATUMAMA MEDIA

Photo Of The Day 📸         YATUMAMA MEDIA
12/06/2023

Photo Of The Day 📸






YATUMAMA MEDIA

Ina kaunar masoyana fiye da kudi domin su ina kashesu masoya kuwa sune abokan shawara ta 🙏💕barka da juma,a      YATUMAMA...
09/06/2023

Ina kaunar masoyana fiye da kudi domin su ina kashesu masoya kuwa sune abokan shawara ta 🙏💕barka da juma,a
YATUMAMA MEDIA

08/06/2023

Acikin Sunayen
Allah Guda(99)
Rubuta Daya(1)
Domin Girman Sa 🙏

Yanzu nake fitowa kofar gida nake ganin wani hadari ne ya jaɗo, wanda matuƙar ka kalle shi a sama dole ya maka kwarjini....
07/06/2023

Yanzu nake fitowa kofar gida nake ganin wani hadari ne ya jaɗo, wanda matuƙar ka kalle shi a sama dole ya maka kwarjini.

ALLAH YA BAMU DAMINA MAI ALBARKA

YATUMAMA MEDIA

05/06/2023

Murmushin mai Dimple yafi Alert din millions 10
Mai Awara qaramun yaji
😎

Fadí Kalma Daya Tàk Akań Sabòn Shùgaban Kasar Najeriya Alhaji Asiwaju Bòla Ahmed Tinubù.......
05/06/2023

Fadí Kalma Daya Tàk Akań Sabòn Shùgaban Kasar Najeriya Alhaji Asiwaju Bòla Ahmed Tinubù.......

04/06/2023

Kanawa Fa Anyi Tsit Ana So Ace "Gwara Ganduje" anajin kunya 🤣😂

04/06/2023

INA MASOYA
Anabi
Muhammad

TABBAS (RARARA) WALIYIN WAKA NE    Da Ace Rarara Tunfarko Bai Rabu Da Gawuna Ba Ta Tinshima Yana Tashi Villar,   Yace (J...
03/06/2023

TABBAS (RARARA) WALIYIN WAKA NE
Da Ace Rarara Tunfarko Bai Rabu Da Gawuna Ba Ta Tinshima Yana Tashi Villar,
Yace (JAGABA KAINE GABA $ JABAGA SAI KASHIGA VIILA) Kuma Duka Hakan Ta Kasance,

TABBAS MAKIYAN RARARA SAI KUNJIRA RARARA GWAMNATINE KODA BASHI DA GOVERNOR 🫡


YATUMAMA MEDIA 💯

Masu Kasa_😀 today YATUMAMA MEDIA
02/06/2023

Masu Kasa_😀 today

YATUMAMA MEDIA

Wallahi talla ba iya shuwaga banni bane azza lumai har muma da kan mu .... Abun ta kaici kowane gdn mai suna da mansu am...
01/06/2023

Wallahi talla ba iya shuwaga banni bane azza lumai har muma da kan mu .... Abun ta kaici kowane gdn mai suna da mansu amma sabida tsabar rashin adalci duk sun kara farashin man bayan kuma tsohuwar dauka ne allah yay mana mai kyau.
Indai ahaka za,atafi kowaye yahau dole sai ance baida adalci allah halin mukanmu bamuyiwa kanmu adalci ba.

YATUMAMA MEDIA

Wata Mota Ta Yanke Jiki Ta Faɗi A Gidan Mai Bayan Taga  Farashin Mai. YATUMAMA MEDIA
31/05/2023

Wata Mota Ta Yanke Jiki Ta Faɗi A Gidan Mai Bayan Taga Farashin Mai.

YATUMAMA MEDIA

31/05/2023

Allah ka bamu ikon gamawa da duniya lafiya kar mu shiga haƙƙin kowa ko da ya shiga na mu.
YATUMAMA MEDIA

Address

Kano Kano
Kano
YATUMAMA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lokaci Web Series posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Lokaci Web Series:

Videos

Share

Nearby media companies



You may also like