Qafilatul mahabbah

Qafilatul mahabbah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Qafilatul mahabbah, Digital creator, Ado Bayero, Kano.
(1)

Anbude Wannan Page Bisa Umarnin Chief Imam National Mosque Abuja Prof.Maqari Domin Yada DA'AWA Ta Hada Kan Al'ummar Musulmai Baki Daya Fadin Allah S.W.T
وَاعْتَصِمُوا بِحَبْلِ اللَّهِ جَمِيعًا وَلَا تَفَرَّقُوا

03/12/2024

TAMBAYA :Saka lasufika wajen yin karatu ko maka mantan sa ya halatta KO Bai halatta ba

Shehu atiku sanka
02/12/2024

Shehu atiku sanka

01/12/2024

Imam mailku wanan garnin

Shehu ukashatu kenan daya daga sahabban gausu Muna Addu'ar Allah yakara Sabunta Rahma Gareshi Bijahi S.A.W 🤲
29/11/2024

Shehu ukashatu kenan daya daga sahabban gausu Muna Addu'ar Allah yakara Sabunta Rahma Gareshi Bijahi S.A.W 🤲

29/11/2024

محمد رسول الله

29/11/2024

Ziyarar mako mako masallatan kano da kewaye. Masallacin alhaji malam warshu kurna makranta.
Tare da gwani aminu (libasut-Taqawa)

Muna gayyatar kowa
27/11/2024

Muna gayyatar kowa

27/11/2024

Tambaya da amsa

26/11/2024

Muhadara mai Taken ( Wajabci da Muhimmanci Haduwar kan Al'ummar Musulmi ) Daga Markazu qafilah Tareda prof.Imam Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari Chief imam National Mosque Abuja.

Ga masu son ganin maulana Prof. Ibrahim Maqari yau talata 26/11/2024 zai gabatar da MUHADARA aa cibiyar Qafilatul Mahabb...
26/11/2024

Ga masu son ganin maulana Prof. Ibrahim Maqari yau talata 26/11/2024 zai gabatar da MUHADARA aa cibiyar Qafilatul Mahabbah dake sallari babban giji Kano state

QAFILATUL MAHABBAH ISLAMIC FOUNDATION.Bayan ayyana ranar Tufatar da mabukata da wannan gidauniya ta saba gabatarwa wato ...
26/11/2024

QAFILATUL MAHABBAH ISLAMIC FOUNDATION.

Bayan ayyana ranar Tufatar da mabukata da wannan gidauniya ta saba gabatarwa wato ranar 07/12/2024 da sabbin riguna ko wadanda aka yi amfani da su, mayafai da sauransu, mutane dadama sun nuna sha'awarsu ta bayar da nasu ababen da ake nema, domin saukaka sadarda tallafinsu zasu iya amfani da lambar wakilin Garinsu, cikin wakilan garuruwan da wannan gidauniya ke da rassa cikinsu.

Gasu nan kamar haka:-

25/11/2024

Kano garin masoya manzon Allah ku saurara kuji

Shehu malam tijjani usman zangon bare bari  shine wanda yafara yin maulidi A nigeria irin yadda akeyi yanzu na tara Jama...
23/11/2024

Shehu malam tijjani usman zangon bare bari shine wanda yafara yin maulidi A nigeria irin yadda akeyi yanzu na tara Jama'a a fada musu tarihin Annabi S.A.W aci asha

23/11/2024
QAFILATUL MAHABBAH ISLAMIC FOUNDATION.YAUMUL KISWAH (RANAR TUFATARWA).Wannan ranace ta musamman da wannan gidauniya ta Q...
23/11/2024

QAFILATUL MAHABBAH ISLAMIC FOUNDATION.

YAUMUL KISWAH (RANAR TUFATARWA).

Wannan ranace ta musamman da wannan gidauniya ta Qafilatul Mahabbah ta shirya, manufar ranar shi ne domin tufatar da mabukata da ke halin tagayyara sakamakon yanayin sanyi da aka shiga domin:-

1- Sama musu aminci
2- Kula da lafiyarsu
3- Taimakonsu a halin da suke ciki
4- Da kuma nuna jinkai da tausayawa garesu.

Za'a kaddamar da wannan sadaukarwace a ranar 07/12/2024 a dukkanin rassan wannan gidauniya da ke fadin kasarnan.

Kofa a bude take ga duk mai son bayar da riguna, mayafai, sabbi ko wanda aka yi amfani da su (Da basu lalace ba) domin isarwa ga mabukatan da ke halin bukatarsu.

ALLAH YASA A AIWATAR LAFIYA A GAMA LAFIYA.

✍️
QAFILAH NATIONAL MEDIA TEAM

Wane fata Kuke Yiwa Qafilatul Mahabbah  ?Wane sako gareku ga Wannan gida dan Cigaban Musulmi ?
22/11/2024

Wane fata Kuke Yiwa Qafilatul Mahabbah ?
Wane sako gareku ga Wannan gida dan Cigaban Musulmi ?

YA SATTARU Allah Ka karawa Maulana Shehu dahiru bauchi lafiya da tsawon rai
21/11/2024

YA SATTARU
Allah Ka karawa Maulana Shehu dahiru bauchi lafiya da tsawon rai

Rubuta mana sunan Allah guda daya dan neman yardar sa
18/11/2024

Rubuta mana sunan Allah guda daya dan neman yardar sa

Address

Ado Bayero
Kano
MAKARANTA

Telephone

+2348067572040

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qafilatul mahabbah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Qafilatul mahabbah:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Kano

Show All