Amma dai wannan abu baiyi dadi ba
"Kowa ya kwantar da hankalinsa ya cigaba da addu'a saura kiris Gawuna yazo - kasuwanci zai dawo hankalinsa, walwala zata dawo a jihar kano insha Allahu" ~ Hon M. Nasir Ja'oji
Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!
Mai girma Honourable M. Nasir Ja'oji yana gayyatar 'yan uwa da abokan arziki da kuma 'yan jam'iyyarmu ta APC mai albarka zuwa wajen khatamar karatun alqu'ani da aka kwana ana musaffa don samun nasarar Gawuna Garo a Kotun Koli (Supreme Court) gobe Laraba karfe 8 na safe a gidansa dake UDB road, Tarauni.
Allah ya bada ikon zuwa. Ameen
Kai tsaye daga gidan Honourable M. Nasir Ja'oji inda ya shirya katafaren taron khatamar alqur'ani wanda za'a kwana anayi don Gawuna Garo suyi nasara a kotun koli (Supreme Court).
Yana gayyatar 'yan uwa da abokan arziki da 'yan jam'iyyarmu mai albarka zuwa addu'ar rufe karatun gobe karfe 8 na safe a gidansa dake UDB Road, Tarauni.
Yadda aka fara lafiya, Allah yasa a gama lafiya. Ameen
Godiya marar adadi zuwa ga Honourable M. Nasir Ja'oji bisa namijin kokari da rawar daka taka a lokacin zabe da kuma lokacin shari'ar nan data kai Gawuna ga nasara.
Tabbas kayi abinda ya dace - Allah ya saka maka da mafificin alheri ya kuma kawo babban rabo. Ameeen
Gawuna has arrived❤️❤️💥💥
Ja'oji Media
Friday is a special day in the life of every Muslim that cannot be taken for granted. In fact, some scholars of Islam have passed the ruling that Friday is also a Festive period for a Muslim like the other two Festive periods named Eid-al-Adha and Eid-al-Fitr…….. On behalf of Hon M. Nasir Bala Aminu JAOJI and the entire members of Farar Tafiya, I will use this opportunity to wish all Muslim Ummah across the globe Jumma't Mubarak.May Almighty Allah in his infinite mercy protect Tarauni LGA, Kano state, and Nigeria at large from all evil deeds and external aggressions. Ameen.
Ja'oji Heading To Madina 💗
Allah ya kaika lafiya ya karbi ibadarka ya kuma dawo dakai lafiya.