Yadda ake gudanar da cinikayyar rakuman layya, a kasuwar rakuma ta Kofar na'isa, da ke yankin karamar hukumar Gwale a Kano.
Yadda ake gudanar da cinikayyar rakuman layya, a kasuwar rakuma ta Kofar na'isa, da ke yankin karamar hukumar Gwale a Kano.
Yadda ake gudanar da cinikayyar dabbobin layya, a babbar kasuwar dabbobi ta 'yan awaki dake unguwa uku, da ke yankin karamar hukuma tarauni Kano.
Me kuka yi tanadin yankawa a wannan sallar?
Yadda ake gudanar da cinikayyar dabbobin layya, a babbar kasuwar dabbobi ta 'yan awaki dake unguwa uku, da ke yankin karamar hukuma tarauni Kano.
Me kuka yi tanadin yankawa a wannan sallar?
Ya zama dole mu godewa mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf saboda yadda yake taka rawar gani a harkar ilimi.
-Abdulsalam Lawan Dambazau.
Ya zama dole mu godewa mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf saboda yadda yake taka rawar gani a harkar ilimi.
-Abdulsalam Lawan Dambazau.
Hira Tare da Babban Bako Sha’aban Ibrahim Sharada
Hira Tare da Babban Bako Sha’aban Ibrahim Sharada
Me mayar da tsarin mulki ga shiyoyi ke nufi.
Me mayar da tsarin mulki ga shiyoyi ke nufi?
Ga karin haske daga wakilinmu Mubarak Auwal Unguwa Uku
Dandazon maniyyata kenan bayan idar da sallar Isha a Masallacin Ka’aba.
Ziyarar masoya Hikima Radio
Alhaji Rabi'u Ibrahim mamallakin kamfanin sarrafa audiga na Amare Cotton, wani Dan kasuwa ne a jihar Kano, dake hada hadar kasuwanci a kasashen duniya daban daban, ya kasance mai bibiyar Hikima Radio tun kafuwar ta kawo yanzu.
Wannan yasa ya taso kafa da kafa domin kawo mana ziyarar zumunchi.
Takaitattun labaran Litinin daga Hikima Radio and TV
Takaitattun labaran Litinin daga Hikima Radio and TV
Ziyarar Malamai:
Ziyarar Shiekh Dr. Umar Ibrahim Indabawa babban limamin masallacin Darul Hadith, Tudun Yola, zuwa Hikima Radio and TV, tare da yin nasiha ga al'umma da su kasance masu sanya hikima cikin al'amuransu.
Ziyarar Malamai:
Ziyarar Shiekh Dr. Umar Ibrahim Indabawa babban limamin masallacin Darul Tauhid, Tudun Yola, zuwa Hikima Radio and TV, tare da yin nasiha ga al'umma da su kasance masu sanya hikima cikin al'amuransu.
Wani binciken ma'aikatar mata ta kasa da asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya (unicef) da hadin gwiwar hukumar raya kasashe ta amurka (USAID), ya bayyana cewar, Daya cikin yara hudu a Najeriya na fuskantar chin zarafi.
Ga rahoto na musamman tare da Zainab Namadi Haruna.
Wani binciken ma'aikatar mata ta kasa da asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya (unicef) da hadin gwiwar hukumar raya kasashe ta amurka (USAID), ya bayyana cewar, daya cikin yara hudu a Najeriya na fuskantar cin zarafi.
Ga rahoto na musamman tare da Zainab Namadi Haruna.
Yadda Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta kawo magunguna da za a ci gaba da kula da lafiyar Mahajjata.
Takaitattun labaran Juma'a, tare da Hauwa Halliru Gwangwazo.