Da'awah of sunnah

Da'awah of sunnah YA ALLAH

03/04/2024

❤️❤️❤️

03/04/2024

Ameen

03/04/2024

Ameen mallam,💔❤️

03/04/2024

ya mallam

03/04/2024

❤️

23/03/2024

Allah ya Kara tsawan rai

23/03/2024

🙏🙏

05/03/2024

🙏😭

05/03/2024

Allahu Akbar🙏

05/03/2024
HAPPY JUMA'AT KAREEM....Inayiwa ɗukkanin al'ummar musulmi barka da juma'a da fatan allah ya karɓi dukkan ibadin mu ya ku...
15/12/2023

HAPPY JUMA'AT KAREEM....

Inayiwa ɗukkanin al'ummar musulmi barka da juma'a da fatan allah ya karɓi dukkan ibadin mu ya kuma bamu dacewa a cikin wannan rana mai daraja mai albarka.

Allah ya gafarta mana dukkan zunuban mu yayi mana rahama allah ya kare mu daga dukkan sharrin mutum dana aljan waɗanda s**a rigamu gidan gaskiya allah kasa aljannar fiddaus ce makoma.

Muma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani ya Allah kaimana tsari da talauci waɗanda basu da lafiya allah ka basu lafiya mu da muke da lafiya allah ya ƙara mana.

Mallam Ayuba Sirajo

The journey start from here..13years memory Some are alive while Some’s has gone What if the person you assume is ignori...
12/12/2023

The journey start from here..13years memory

Some are alive while Some’s has gone

What if the person you assume is ignoring you is battling with depression or anxiety? There don’t knew that the battle start from here

What if the person you consider stingy is struggling financially?

Many tears behind the untold stories but still manage to smile!

May Allaah see us through.

30/08/2023

YAUKUMA SOJOJIN GABON SUN TAFKA JUYIN MULKI ANGAJI DEMOKRADIYA

  da harsuna 7,600 a Duniya, amma a shekarun baya harshen Hausa shine na 11 a cikin su, wurin tasiri da yawan masu magan...
26/08/2023

da harsuna 7,600 a Duniya, amma a shekarun baya harshen Hausa shine na 11 a cikin su, wurin tasiri da yawan masu magana da harshen a fadin Duniya.

Masu bincike sun tabbatar da cewa a yanzu haka harshen Hausa yana cikin manyan harsuna 5 na farko da aka fi amfani dasu a fadin Duniya.

Dole mu cigaba da alfahari da harshen mu, domin a yanzu haka shine harshen da yafi kowane harshe saurin yaduwa a Duniya.

Ina matukar alfahari da kasancewa na cikakken Bahaushe kuma Bakatsine.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Ana cigaba da ji*gilar Abinci daga kas*ashen Bur*kina Faso da Ma*li zuwa ka*sar Ni*jar.✍️✍️ Ayuba posco
20/08/2023

Ana cigaba da ji*gilar Abinci daga kas*ashen Bur*kina Faso da Ma*li zuwa ka*sar Ni*jar.
✍️✍️ Ayuba posco

15/08/2023

Alhamdulillah Daga Kasuwar Kashere
Buhun Masara : N38,000
Sabuwa Kuma: N22,000.
Copy from Abdullahi J Kumo

15/08/2023

KIRAN GAGGAWA GA HUKUMAR LAFIYA TA JIHAR KANO

Cutar Diphtheria (Mashaqo) na cigaba da yaduwa a fadin Jihar Kano musamman karamar hukumar Ungogo. Akwai bukatar daukar matakin gaggawa domin dakile yaduwar ta tun kafin abin ya dada yin tsamari.

Ko cikin satin nan yara 8 ne s**a rasu wasu kuma da yawa su na kwance basu da lafiya. Muna bukatar a kawo gaggawa..
Comr Abba Sani Pantami
Kano, Nigeria

15/08/2023

ZAMU KWATANTA GASKIYA 🙏🙏

Mutane hudu ne suke ta yiwa El-rufa'i bita da kulli don ganin bai zama Ministan Tinubu ba, biyu 'yan Arewa ne biyu daga ...
15/08/2023

Mutane hudu ne suke ta yiwa El-rufa'i bita da kulli don ganin bai zama Ministan Tinubu ba, biyu 'yan Arewa ne biyu daga yankin kudancin Najeriya. Biyun da s**a fito daga Arewa, suna harin kujerar Shugaban kasa a shekarar 2031 idan kuma lamari ya chanja suna hari tun a shekarar 2027, suma biyun da s**a fito daga kudancin Najeriya suna harin VP ne, kamar yadda jaridar Leadership ta gulmato a kwanakin baya, amma jaridar ta bayyana sunayen su duka su hudun, nine dai da zan gutsuro muku na cire sunayen nasu, nasan wasu tun tuni sunsan da gulmar.

Jirgin saman sojojin Najeriya da zaije Kaduna yayi hatsari a kauyan Chukuba da ke karamar hukumar Shiroro jihar Niger.Ji...
15/08/2023

Jirgin saman sojojin Najeriya da zaije Kaduna yayi hatsari a kauyan Chukuba da ke karamar hukumar Shiroro jihar Niger.

Jirgin mai suna Air Force MI-171 Helicopter, da ya taso daga makarantar firamare ta Zungeru ya nufi Kaduna. hatsarin jirgin mai saukar ungulu a kusa da kauyen Chukuba, ya kasance shine rana ta daya a tarihin rundunar sojojin saman Najeriya.

Har zuwa yanzu ana cigaba da gudanar da aikin ceto duka matukan jirgin da fasinjojin da ke cikin jirgin.

✍️ Comr Abba Sani Pantami
AYUBA POSCO

EFCC Zonal offices da Adireshin inda suke, duk wanda babu ofishin su a jiharshi zai kai CV din shi, jihar da suke makwaf...
15/08/2023

EFCC Zonal offices da Adireshin inda suke, duk wanda babu ofishin su a jiharshi zai kai CV din shi, jihar da suke makwafta.

👇👇👇

Gombe
No. 4 EFCC Street,
New G.R.A, Gombe,
Gombe State, Nigeria.

Kaduna
No. 4 Wurno Road,
Badarawa Kaduna
Kaduna State, Nigeria.

Sokoto
No. 7, Super Quarters Road, off Sama Road,
Sokoto
Sokoto State, Nigeria.

Kano
No. 2 Hajj Camp Road,
Kano,
Kano State, Nigeria.

Borno
Plot No. 80, Babashehu Laminu Street,
Opposite Elkanemi College,
Tudun Wada Layout,
Maiduguri, Borno State, Nigeria.

Abuja
No. 5, Fomella Street,
Off Adetokunbo Ademola Crescent,
Wuse II, Abuja,
Nigeria.

Masu son neman aiki a hukumar EFCC su gaggauta s**ai Copy din CV din su ofishin hukumar EFCC na garuruwan da suke, kafin karfe 12:00 na rana a yau Talata.

Masu NCE ko National Diploma ko SSCE (WAEC/NECO/NABTEB) duka zasu iya kaiwa. Matasa kada kuyi kasa a Guiwa aje a gwada.

Please duk wanda bai iya hada CV ba yaje shagon Cafe zasu hada mishi, idanma yana bukatar karin bayani zai samu a chan ko kuma idan yaje ofishin EFCC. Allah ya bawa masu rabo sa'a.

A taimaka da Sharing domin sakon ya isa ga al-umma.

15/08/2023

ALHAMDULLILAH

Address

Jos
942108

Telephone

+2349160676656

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awah of sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da'awah of sunnah:

Videos

Share

Nearby media companies


Other News & Media Websites in Jos

Show All