Ibrahimyusuf

Ibrahimyusuf M.I.S AWARENESS FORUM ATIKU SPORT ORGANIZATION PLATEAU STATE CHAPTER ASST.MEDIA CAMPAIGN TEAM🖋️

fireYawwa guys Archerswap IDO WLfireGa wadanda basu samu damar sayen shadowswap ba ko LFGswap To gawata damar tasamu kad...
05/03/2023

fireYawwa guys Archerswap IDO WLfire

Ga wadanda basu samu damar sayen shadowswap ba ko LFGswap

To gawata damar tasamu kada kusake abaku labari

Dafarko kuje kuyi join na crew3 group nasu ta wannan link din

point_downpoint_downpoint_downpoint_downpoint_downpoint_
https://crew3.xyz/c/archerswap/invite/yB_QMFSn8B47snIQCvKvJ
Sannan kubi matakan dasuka nuna awajen

Idan akwai abinda baku gane ba zaku iya yimin magana tananwhite_check_mark

ATIKU KAWAI INSHA ALLAHMaigirma dan takaran shugaban Kasarmu Nigeria Alhaji Atiku Abubakar a gurin kaddamar da littafin ...
29/09/2022

ATIKU KAWAI INSHA ALLAH

Maigirma dan takaran shugaban Kasarmu Nigeria Alhaji Atiku Abubakar a gurin kaddamar da littafin da ya rubuta jiya a Abuja, da yazo bayani akan harkan ilmi, yace "Ba zan yarda ‘ya’yana su fita kasar waje karatu ba idan na zama shugaban kasa"

Wato harkan ilmi yana daya daga cikin manyan kudurori guda biyar na Atiku Abubakar da yake son ya gyara idan ya zama shugaban Kasa

Zai gyara mana harkan ilmi ta yadda sai dai mutanen Kasashen waje su zo neman ilmi a Nigeria, da ikon Allah Atiku Abubakar zai aiwatar da wannan kuduri don babu wani shugaban siyasa a Arewacin Nigeria da ya kaishi zuba hannun jari a harkan ilmi cikin Nigeria da kuma bayar da tallafin karatu da kudin aljihunsa

Ko Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai kai Atiku bada tallafin karatu ba da kudin aljihunsa, duk tura yaran talakawa da Kwankwaso yayi karatu zuwa kasashen waje yayi ne da kudin Gwamnatin jihar Kano da ba da kudin aljihunsa ba, Atiku ne ya bada tallafi da kudin aljihunsa
Atiku zai zama alheri ga Nigeria InshaAllah

The masa you missed today🤤😋💁🏾‍♀️
21/08/2022

The masa you missed today🤤😋💁🏾‍♀️

Happy juma a Mubarak
29/04/2022

Happy juma a Mubarak

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahimyusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahimyusuf:

Share


Other News & Media Websites in Jos

Show All