Jaridan arewa

Jaridan arewa Barkanku da ziyartar shafin jaridar arewa ku kasance damu domin samun ingantattu kuma sahihan labarai

Mutane da yawa sun mu-tu, gidaje sun ko-ne yayin da Najeriya ta sake samun fashe-War wata tankar maiA kalla mutane takwa...
04/05/2024

Mutane da yawa sun mu-tu, gidaje sun ko-ne yayin da Najeriya ta sake samun fashe-War wata tankar mai

A kalla mutane takwas ne aka tabbatar da mu'tu-warsu a wata go-bara da ta tashi da wata tankar mai a yankin Ometan, a karamar hukumar Okpe ta jihar Delta.

Yadda wani Ɗan Majalisar Dokoki na Jiha a Arewacin Najeriya ya gwangwaje ɗan mediyansa da sabuwar tif da taya...........
03/05/2024

Yadda wani Ɗan Majalisar Dokoki na Jiha a Arewacin Najeriya ya gwangwaje ɗan mediyansa da sabuwar tif da taya...........

YANZU-YANZU: Duk malamin daya kuma hawa kan munbari ya aibata iyayen Annabi (SAW) ya gama wa'azi da sunan Addinin Musulu...
03/05/2024

YANZU-YANZU: Duk malamin daya kuma hawa kan munbari ya aibata iyayen Annabi (SAW) ya gama wa'azi da sunan Addinin Musulunci.
- Sarkin Musulmi

Jami'an tsaro sun K**a wasu yan Ƙasar China suna haƙar ma'adanai ba a bisa ƙa'ida ba a jihar Nasarawa.
29/04/2024

Jami'an tsaro sun K**a wasu yan Ƙasar China suna haƙar ma'adanai ba a bisa ƙa'ida ba a jihar Nasarawa.

Yanzu haka Alhaji Obobo ya fara tattaki a ƙasa zuwa Sokoto, don ziyartar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubak...
28/04/2024

Yanzu haka Alhaji Obobo ya fara tattaki a ƙasa zuwa Sokoto, don ziyartar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III.

Wanne fata za ku yi masa?

Allah Ya Yi ma Sheikh Ɗahiru Bauchi Baiwar da ba kowanne Malami ya Samu ba a Duniya(1) Ga Shekaru Matsayinsa Mahaddaci.(...
25/04/2024

Allah Ya Yi ma Sheikh Ɗahiru Bauchi Baiwar da ba kowanne Malami ya Samu ba a Duniya

(1) Ga Shekaru Matsayinsa Mahaddaci.
(2) Yawan Ƴaƴa da Jikoki babu kamarsa.
(3) Ƴaƴan sa Madata ga Jikoki Akasarinsu Mahaddata Alqur'ani.
(4) Yana da tarin Mabiya sama da Miliyan 30.
(5) Ya je aikin Hajji da Umra sama da sau 100.
(6) Yayi Zamani da Manyan Bayin Allah.
(7) Yana ɗaya daga cikin Daliban Sheikh Ibrahim Inyass (RTA).
(8) Yana da Ƙarfin Fada A ji a Duniya.
(9) Ya gina Makarantun Islama Sama da 1000
(10) An yaye Mahaddata Alqur'ani daga Makarantunsa sama da ɗalibai 5,000.
(11) Sama da Miliyoyin Al'umma ne s**a amsa Ɗariƙar Tijjaniyya a Hannunsa.
(12) Dubban Kiristocine su ka karɓi Addinin Musulunci daga Hannunsa.
(13) Ya rubuta ɗaruruwa Alqur'ani bugun Hannu da kansa.

24/04/2024

Facebook blue badge yayi tashin gwauron zabi daga ₦4,500 zuwa ₦17,000 per month🤔

Ƴan bindiga sun miƙawa gwamnatin jihar Filato makamansu bayan sasancin zaman lafiya Gwamnatin jihar Filato ta ce ƴan bin...
23/04/2024

Ƴan bindiga sun miƙawa gwamnatin jihar Filato makamansu bayan sasancin zaman lafiya

Gwamnatin jihar Filato ta ce ƴan bindigar da ke addabar garuruwan ƙaramar hukumar Wase ta jihar da hare-haren ta'addanci sun miƙa mata makamansu da s**a haɗa da bindigogi ƙirar AK-47.

Mataimaki na musamman ga gwamnan jihar, Caleb Mufwang akan batun tsaro Birgediya Janar Gakji Shippi ne ya sanar da haka a yayin ganawa da ƴan jarida a birnin Jos.

Ya ce aje makaman da ƴan bindigar s**a yi ya biyo bayan tattaunawar zaman lafiya mai zurfi da gwamnatin jihar ta yi da su.

Mashawarcin gwamnan kan batun tsaro ya ce ƴan bindigar ba kai tsaye s**a miƙa makaman ga gwamnati ba, ta hanyar masu shiga tsakani saboda tsoron abinda ka iya biyo baya.

Janar Gakji Shippi ya ƙara da cewa suna ƙoƙarin ganin sauran ƴan bindiga a jihar sun miƙawa gwamnati makamansu bisa raɗin kansu domin rage hare-hare a ƙaramar hukumar Wase.

ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WASALLIM WA'ALA ALIHI WASAHABIHI WASALLIM
23/04/2024

ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WASALLIM WA'ALA ALIHI WASAHABIHI WASALLIM

Mutanen Kano na ci gaba da amfana da Burodin da gidauniyar Dangote ke rabawa kyauta a birnin.Sama da shekara 4 kenan gid...
22/04/2024

Mutanen Kano na ci gaba da amfana da Burodin da gidauniyar Dangote ke rabawa kyauta a birnin.

Sama da shekara 4 kenan gidauniyar ta ke rabon Burodin kyauta don rage radadin yunwa .

Shin kun taba amfana da wannan tallafi?

An rufe kasuwar ƴan Chana ta Abuja wadda ake hana ƴan Nijeriya shiga Hukumar kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta Nijeriy...
22/04/2024

An rufe kasuwar ƴan Chana ta Abuja wadda ake hana ƴan Nijeriya shiga

Hukumar kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta Nijeriya FCCPC ta rufe kasuwar yan Chana wadda ke cibiyar kasuwanci ta ƴan Chana a garin Abuja.

Rufe kasuwar ya biyo bayan zargin da ake cewar ana nunawa ƴan Nijeriya wariya wurin shiga cikinta.

Jami'an FCCPC sun rufe kasuwar ranar Litinin ɗin nan a lokacin da s**a dirar mata.

Ma'aikatan wurin sun ce matar da ta mallaki kasuwar, Cindy Liu Bei ta tsere da iyalanta da ƙarfe 8:26 na safe kamar yadda kyamarar tsaro ta CCTV ta nuna.

Sadau Ɗan damina Wanda ya fara mallakar Kwalin digiri a garin Zariya.”Shafin Lugude
22/04/2024

Sadau Ɗan damina Wanda ya fara mallakar Kwalin digiri a garin Zariya.”

Shafin Lugude

Yanzu Yanzu: Rundunar sojin Najeriya ta kori wasu jami'anta 2 da ake zargi da sata a matatar mai na Dangote dake Legas
22/04/2024

Yanzu Yanzu: Rundunar sojin Najeriya ta kori wasu jami'anta 2 da ake zargi da sata a matatar mai na Dangote dake Legas

22/04/2024

Yanzu-yanzu: An samu sauƙar ruwan sama a cikin garin JOS gari ya yi daɗi.

Bayan jos ina ne s**a samu ruwa yau ?

YANZU-YANZU: Masu saida ruwa a kura Sun tsunduma Yajin Aiki saibaba ta gani a kano a unguwar Tishama, KawuAyayin da'ake ...
22/04/2024

YANZU-YANZU: Masu saida ruwa a kura Sun tsunduma Yajin Aiki saibaba ta gani a kano a unguwar Tishama, Kawu

Ayayin da'ake cigaba da fuskantar matsalar ruwan sha a wasu sassan birnin Jihar Kano, masu sana'ar Tura ruwa akura sun Tsunduma ya jin aikin sai Baba Tagani a Unguwannin Tinshama, Kawo, da wasu a Unguwannin a Karamar hukumar Nassarawa.

Muna dauke da cikakken rahoto akan dalilan da s**a bayyana mana.

Dillalan man fetur ta Najeriya sun ce nan gaba kadan litar dizal za ta karye zuwa N700.Kungiyar IPMAN ta ce karya farash...
22/04/2024

Dillalan man fetur ta Najeriya sun ce nan gaba kadan litar dizal za ta karye zuwa N700.

Kungiyar IPMAN ta ce karya farashin zuwa N1,000 da Dangote ya yi mafari ne kawai.

Yayin da take yabawa Dangote, IPMAN ta kuma zayyana dalilan ragin da za a samu.

22/04/2024

JAMB ta Dakatar da Ɗaya daga Cikin Jami’anta a Legas Bisa Tilastawa Wata Daliba Cire Hijab, Kafin Shiga Ɗakin Jarrabawa.

Najeriya Ta Dawo Ta Huɗu A Jerin Ƙasashen Afrika Masu Ƙarfin Tattalin Arziki...Yayinda a wuri ɗaya asusun bada lamuni na...
22/04/2024

Najeriya Ta Dawo Ta Huɗu A Jerin Ƙasashen Afrika Masu Ƙarfin Tattalin Arziki...

Yayinda a wuri ɗaya asusun bada lamuni na Bankin Duniya yace sama da ƴan Najeriya Milyan Goma ne s**a sake tsunduma cikin talauci saboda hauhawar farashin dala da tsadar rayuwa.

Wani ɓangaren kuma ƴan ƙasa sunata murna cewa kayan masarufi sun fara sauƙi a kasuwanni.

Yaya lamarin yake a yankunan ku

ÐA ƊUMI-ƊUMI: Shin Kó Kunsan Céwa  Jarumar Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya Tayi Aúre Kuwa?
22/04/2024

ÐA ƊUMI-ƊUMI: Shin Kó Kunsan Céwa Jarumar Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya Tayi Aúre Kuwa?

21/04/2024

Hakika babu masu daukakar daraja a wannan lokaci, Irin masu dagewa da salatin Manzon Allah ﷺ

20/04/2024

Tabbas Manzan Allah 🤍ﷺ🤍 Zaiyi Ceto Ranar Alƙiyamah Allah yasa muna Ciki🤲

20/04/2024
Harin da Isra'ila ta kaiwa Iran wanda bai samu nasara ba ya haddasa tashin farashin mai a kasuwannin duniya.
19/04/2024

Harin da Isra'ila ta kaiwa Iran wanda bai samu nasara ba ya haddasa tashin farashin mai a kasuwannin duniya.

Allah Ya Ba Ka Kariya, Cewar Mustapha Nabraska
19/04/2024

Allah Ya Ba Ka Kariya, Cewar Mustapha Nabraska

19/04/2024

Duk Wanda ya Rasu 👇

Allah ya Bashi iKon Amsa tambayoyin Kabari Cikin Sauki 🤲🏻

Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🏻

BIKI BIDIRI: An ɗaura auren ƴar tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu Khadija Yusura tare da angonta Bayarbe daga ...
19/04/2024

BIKI BIDIRI: An ɗaura auren ƴar tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu Khadija Yusura tare da angonta Bayarbe daga jihar Kwara a masallacin Al-Furqan da ke Kano

Wane fata zaku yi musu?

YANZU-YANZU: Shugaban Isr**la ya shirya tsaf domin kai hare-hare cikin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya kuma ki amsa kir...
15/04/2024

YANZU-YANZU: Shugaban Isr**la ya shirya tsaf domin kai hare-hare cikin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya kuma ki amsa kiran da Shuwagabannin ƙasashe keyi a gare shi na lallashi kada ya aiwatar da abinda yake shirin yi.

Majalisar Dokoki ta Iran, sun rattaba hannu cewa idan Binyaminu ya kuskure ya kawowa Iran hari, a rubanya hare-haren da za'ai musu sau goman abinda s**ai a daran 14 ga watan Afrilu.

Lbr da dumi duminsaNajeriya ta yi kira ga Iran da Isra'ila su yi 'taka-tsantsan'👇
14/04/2024

Lbr da dumi duminsa
Najeriya ta yi kira ga Iran da Isra'ila su yi 'taka-tsantsan'
👇

14/04/2024

Iran ta kaddamar da hari akan Isra'ila, abinda nagari ke gani tayi daidai. Shege ka fasa💪 Allah ya taimaki Falasɗinawa🤲

Yana Dagacikin Kyakkyawan Aikin Alkhairin Marigayiya Saratu Giɗaɗo (Daso) Ciyarda Marayu Da Almajirai Tare Da Ɗinka Musu...
10/04/2024

Yana Dagacikin Kyakkyawan Aikin Alkhairin Marigayiya Saratu Giɗaɗo (Daso) Ciyarda Marayu Da Almajirai Tare Da Ɗinka Musu Tufafi.

Ya Allah ka karbi bakuncinta

Ya Allah ka yafe mata kura kuranta

Ya Allah ka gina mata gida a aljannah.

Address

Jos

Telephone

+2347045485111

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridan arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridan arewa:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Jos

Show All