Katagum Dailypost Hausa

Katagum Dailypost Hausa Labarai Da Zarar Sun Faru
(6)

RIKICIN SIYASAR KADUNA: Jam'iyar APC ta dakatar da shugabar mata Haj Maryam Mai Rusau Bayan nuna goyon bayan ta ga Tsoho...
01/04/2024

RIKICIN SIYASAR KADUNA: Jam'iyar APC ta dakatar da shugabar mata Haj Maryam Mai Rusau Bayan nuna goyon bayan ta ga Tsohon gwamnan jihar kaduna kan tsoma Baki a sabuwar rigamar Bashin El-Rufai da Gwamna Uba sani.

Me zaku ce.....?

Katagum Dailypost hausa

31/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O21 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
21th Ramadan, 1445
31th March, 2024

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano Ta Cafke ‘Yan Fashi Da Makami 22, Tana Neman Mutane 30 Ruwa A Jallo
31/03/2024

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano Ta Cafke ‘Yan Fashi Da Makami 22, Tana Neman Mutane 30 Ruwa A Jallo

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta k**a wasu ‘yan fashi da makami guda 22 tare da bayyana wasu mutane 30 da ake nema ruwa a jallo, dangane da harin da aka kai kan wasu mutanen da ba su ji ba ba su gani ba a karamar hukumar Dorayi Quarters Gwale a jihar Kano. Kwamishinan ‘yan …

30/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O20 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
20th Ramadan, 1445
30th March, 2024

29/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O19 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
19th Ramadan, 1445
29th March, 2024

TIRKASHI: Wani mutum ya fasa auren budurwarsa saboda a Hanyarsu ta zuwa coci da ake bikin auren ya ga ta na Chat da Tsoh...
29/03/2024

TIRKASHI: Wani mutum ya fasa auren budurwarsa saboda a Hanyarsu ta zuwa coci da ake bikin auren ya ga ta na Chat da Tsohon saurarayinta.

Me zaku ce.....?

Mansur Soro Ya Raba Miliyan 50 Ga Mata A Mazabarsa
29/03/2024

Mansur Soro Ya Raba Miliyan 50 Ga Mata A Mazabarsa

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙananan Hukumomi biyu Darazo da Ganjuwa, Mansur Manu Soro ya raba Naira miliyan 50 ga mata 4,376 a mazabarsa. Da yake jawabi yayin rabon kayan a jiya alhamis a mazabarsa, Soro ya ce shirin karfafawa mata na da nufin bunkasa mata ‘yan kasuwa, da bunkasa tattalin ...

28/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O18 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
18th Ramadan, 1445
28th March, 2024

Ka Gaggauta Dawo Da Ni Majalisar Dattijai Ko Na Makaka A Kotu, Abdul Ningi Ga Akpabio
28/03/2024

Ka Gaggauta Dawo Da Ni Majalisar Dattijai Ko Na Makaka A Kotu, Abdul Ningi Ga Akpabio

Sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya, Abdul Ahmed Ningi, ya tattauna da shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, inda ya buƙaci a cire masa dakatarwar da aka yi masa a halin yanzu. Ningi, wanda ya zanta da Akpabio ta hannun lauyansa, Femi Falana (SAN), ya jaddada cewa idan ba a soke dakatarwar...

FAKE NEWS ALERT: Wannan bawan Allah da ake yaɗa hoton gawarsa a matsayin gawar Dogo Giɗe ba gaskiya bane,Shi mutumin Tud...
28/03/2024

FAKE NEWS ALERT: Wannan bawan Allah da ake yaɗa hoton gawarsa a matsayin gawar Dogo Giɗe ba gaskiya bane,

Shi mutumin Tudun Nupawa ne a garin Kaduna kuma sunansa Dan Asabe a hatsarin mota ya rasu, kafin rasuwarsa kuma mutumin kirki ne....

KAI JAMA'A! 😂
27/03/2024

KAI JAMA'A! 😂

Kimanin Ɗalibai Miliyan 1,985,642 ne su ka yi rijistar JAMB UTME, a wannan shekarar :• 980,419 daga cikin wancan adadi M...
27/03/2024

Kimanin Ɗalibai Miliyan 1,985,642 ne su ka yi rijistar JAMB UTME, a wannan shekarar :

• 980,419 daga cikin wancan adadi Maza ne.

• Yayin da 1,005,223 kuwa, su ka kasance Mata.

Hakan na nufin kaso mafi yawa na Ɗaliban da s**a yi rijistar JAMB UTME a wannan shekarar Mata ne.

27/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O17 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
17th Ramadan, 1445
27th March, 2024

26/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O16 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
16th Ramadan, 1445
26th March, 2024

Abin Sha'awa: Sabon Shugaban Kasar Sanegal, matsahi dan shekara 44,  Bassirou Diomaye Faye, dan jam'iyar adawa da ya las...
26/03/2024

Abin Sha'awa: Sabon Shugaban Kasar Sanegal, matsahi dan shekara 44, Bassirou Diomaye Faye, dan jam'iyar adawa da ya lashe zaben kasar.

Ko a makwanni biyu da s**a wuce an tsare shugaban a gidan yari a kan tuhumarsa da s**a kan batun yadda ake gudanar da gwamnatin kasar.

Katagum Dailypost Hausa

Tinubu ya karbo bashin ¥15bn daga kasar Japan, Najeriya za ta shafe shekaru 30 tana biyan bashin, inji Ministan kudi Wal...
26/03/2024

Tinubu ya karbo bashin ¥15bn daga kasar Japan, Najeriya za ta shafe shekaru 30 tana biyan bashin, inji Ministan kudi Wale Edun.

Me zaku ce.....?

Katagum Dailypost Hausa

26/03/2024

Rabon kayan ga marayu JIBWIS Katagum local government, Bauchi state

Bauchi Gov Appoints Chairmen, Members For 59 Parastatals/Agencies
26/03/2024

Bauchi Gov Appoints Chairmen, Members For 59 Parastatals/Agencies

Bauchi state Governor Sen. Bala Abdulkadir Mohammed has approved the appointment of distinguished individuals to serve as Chairmen, Members, and Heads of various government boards and parastatals across the state. In a letter of appointment signed by the Secretary to the State Government, Barr Ibrah...

25/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O15 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
15th Ramadan, 1445
25th March, 2024

Nasarawa Stampede: Tinubu’s Aide visits victims, donates cash, others
25/03/2024

Nasarawa Stampede: Tinubu’s Aide visits victims, donates cash, others

The Senior Special Assistant to President Bola Ahmed Tinubu GCFR on Students Engagement, Honourable Comrade Sunday Dayo Asefon has in a show of leadership and compassion paid a visit to Nasarawa State University Keffi to commiserate with the victims of palliative stamped who are recuperating at the....

Kotu Ta Bada Belin Murja KunyaBabbar Kotun Jihar Kano Karkashin Justice Nasiru Saminu ta bayar da belin fitacciyar Jarum...
25/03/2024

Kotu Ta Bada Belin Murja Kunya

Babbar Kotun Jihar Kano Karkashin Justice Nasiru Saminu ta bayar da belin fitacciyar Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya.

Sai dai Kotun ta haramta Mata Wallafa komai a shafukan sada zumunta har sai bayan kammala sharia.

Wata kotun musulunci ce ta aike da Murja zuwa asibiti domin a duba lafiyar kwakwalwar ta, bayan da hukumar Hisbah ta zarge ta da wallafa bidiyon badala.

Kuma ana ganin abubuwa da take gudanarwa a Tiktok ya saba ma ka:ida na hankali.

Me za kuce......?

Katagum Dailypost hausa

DA DUMl-DUMI: An kara Kudin aikin Hajji Daga Naira miliyan 4.5M Zuwa Naira Miliyan 6.4M.Ana bukatar maniyyatan da ke son...
24/03/2024

DA DUMl-DUMI: An kara Kudin aikin Hajji Daga Naira miliyan 4.5M Zuwa Naira Miliyan 6.4M.

Ana bukatar maniyyatan da ke son zuwa aikin Hajji su daidaita zunzurutun kudi har Naira Miliyan 6.8 kafin wa’adin Ranar 29 ga Maris, 2024. Hukumar Hajji ta kasa ta kayyade farashin Naira Miliyan 4.9 da farko.

Hukumar ta bukaci mutanen da s**a rigaya sun biya kudin farko da su hada da karin Naira Miliyan 1.9, Wanda ya kai adadin zuwa Naira miliyan 6.8.

Me zaku ce....?

Katagum Dailypost Hausa

24/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O14 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
14th Ramadan, 1445
24th March, 2024

NISHADI: Ɓarayi ne s**a shiga wani Gida s**a kwace Kuɗi da duk wani abu mai daraja a gidan, bayan sun gama satar su sai ...
24/03/2024

NISHADI: Ɓarayi ne s**a shiga wani Gida s**a kwace Kuɗi da duk wani abu mai daraja a gidan, bayan sun gama satar su sai s**a damƙawa mai gidan Bindiga s**ace ya harbe matar shi.

Maigidan ya karɓi bindiga ya tsaya yana tunanin irin rayuwa mai cike da kyautatawa da s**ayi a baya da matar shi, sai ya miƙawa Ɓarayin bindigar yace shi gaskiya ba zai iya ba.

Babba daga cikin Ɓarayin ya karɓi bindigar ya miƙawa Matar yace ta harbe Mijinta, tana karɓa batare da jiran jira ba kawai ta saita ƙwanyar Mijin ta baza wuta, sai akayi rashin sa'a ashe bindigar babu harsashi.

Ɓarayin s**a karɓi Bindigar s**a fice daga gidan s**a bar Miji da Matar cikin cakwakiya.

Mai karatu, in kaine Mijin ya zakayi?

Labari Daga Haji Shehu

© Katagum Dailypost hausa

Muna cikiyan wannan yarinyar mai suna Amina Mohammed, tabar Azare zuwa Kano haryanzu babu labarinta. Amina matar aure ce...
24/03/2024

Muna cikiyan wannan yarinyar mai suna Amina Mohammed, tabar Azare zuwa Kano haryanzu babu labarinta. Amina matar aure ce, dan Allah mutanenmu na Kano ku tayamu cikiyanta ko Allah zaisa a dace. Sannan a tayamu sharing.

Please duk wadda ya ganta ya tuntubi wadannan phone numbers din.

08065312498
08066424805

© Katagum Dailypost hausa

23/03/2024

RAMADAN TAFSEER 1445/2024
O13 Suratu Ra'ad
Tare da: Sheikh Abubakar Musa Giade
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare.
13th Ramadan, 1445
23rd March, 2024

Bauchi Forum criticizes Yasir Adamʼs article on Gov Bala
23/03/2024

Bauchi Forum criticizes Yasir Adamʼs article on Gov Bala

The Bauchi Awareness Forum (BAF) has denounced an article penned by Yasir Shehu Adam which targeted Governor Bala Mohammed of Bauchi State. The forum, in a statement signed by its chairman, Tijjani Dalhatu, said the article published on Nation Newspaper was not only filled with sensationalism but wa...

Address

Kasuwar Kaji Azare
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katagum Dailypost Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katagum Dailypost Hausa:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Bauchi

Show All