Rariya

Rariya WANNAN PAGE MUN BUDESHINE DOMIN SAMUN LABARURRUKA DABAN DABAN

31/08/2024

Cigaba Da Karatun littafin ALFADLUL KABIR Daga Makarantar IMAM AL - DANI CENTER

Salatin Annabi a Tahiyar Karshe

Tareda: Malam Shamsu Sh*tu Azare

Mutane 16 sun rasa ransu,dubu biyu sun rasa matsugunansu ,sannan Samada Gidaje dubu uku ruwa yayi gaba awon gaba dasu a ...
16/08/2024

Mutane 16 sun rasa ransu,dubu biyu sun rasa matsugunansu ,sannan Samada Gidaje dubu uku ruwa yayi gaba awon gaba dasu a jihar Jigawa sakamakon Ambaliyar ruwa.

Sedai har yanzu ba a gama tantance Mutanen da aka rasa ba.

28/07/2024

QISQADI ACADEMY, AZARE

6TH QUR'ANIC GRADUATION 🎓 AND
15TH SPEECH AND PRIZE GIVING CEREMONY

22 AL-MUHARRAM 1446
28 JULY 2024

27/07/2024

Live streaming of Salim Yaya Katagum

27/07/2024

Live streaming of MADAKI BABANI ACADEMY AZARE

DA ƊUMI-ƊUMI: Kungiyar "Arewa Media Writers" Zata Shiga Ząɲga-ząɲgar Lumana A Arewaciɲ Nájeriya Domin Nuna Bacin Ranta K...
26/07/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: Kungiyar "Arewa Media Writers" Zata Shiga Ząɲga-ząɲgar Lumana A Arewaciɲ Nájeriya Domin Nuna Bacin Ranta Kan Matsalolin Da Suke Faruwa
..Haka zalika Ƙungiyar ta shawarci gomnatin tarayya da ta gaggauta buɗe bododin Nigeria domin a ringa shigo da kayan abinci, da magance matsalar tsaro, da dawo da tallafin man fetur domin samun saukin rayuwa.

Daga Ƙungiyar “Arewa Media Writers”

A yau Juma'a 26/07/2024 Ƙungiyar Marubutan Arewa a kafofin sadarwar zamani mai suna “Arewa Media Writers” ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙungiyar na Comr Haidar Hasheem, ta bayyana aniyar ta na fitowa zanga-zangar lumana domin sanar da gomnati halin da alu'mmar yankin Arewa suke ciki.

Ƙungiyar "Arewa Media Writer's" ƙungiyace dake da jagoranci a dukkan jihohi 19 har da babban birnin tarayya Abuja, haka kuma kungiyar na da shugabanci da membobi a dukkan ƙananan hukumomi 418 dake Arewacin Najeriya.

Biyo bayan haka, kungiyar ta yi kira ga membobinta na dukkan jihohi kimanin membobi dubu tamanin (80,000) da su fito don nuna kokensu ga gwamnati akan halin matsi da ƙuncin rayuwa da al'umma suke ciki.

Wannan na zuwa ne, bayan da kungiyar ta karbi koke da ƙorafi na jama'ar Arewacin Najeriya akan halin da talakawa suke ciki, musamman tsadar rayuwa da kuma rashin tsaron dake addabar yankunan Arewa maso yammacin Najeriya.

Za'a gudanar da zanga-zangar ce ba tare da, ɗaukar makami, ko taɓa kayan wani ba, kuma babu faɗa ko tashin hankali ko cin zarafin wani, kowa yayi rubutu na koken sa a matsayin sa na marubuci.

Haka kuma kungiyar ta nemi jami'an tsaron Najeriya da su bawa masu ząɲga-ząɲgar kariya kamar yadda yake a dokar ƙasa, su tabbatar ba'a samu asarar rayuka ba, ko ɓarnatar da dukiyar al'umma ba yayin záɲga-ząɲgar, kungiyar ta shawarci membobinta da su fito cikin shiga ta isar da kokensu ba tare sun ɗauki ko da allura ba, hak kuma sun jaddada bawa jami'an tsaro hadin kai yayin gudanar da ząŋga-zâɲgar ta su a dukka sassan jahohin dake Arewacin Najeriya.

“Arewa Media Writers” Ƙ

26/07/2024

ZIYARAR SARKIN AZARE

14/07/2024

Live streaming of 2024 ANNUAL QUIZ AND ESSAY WRITING COMPETITION [Q E C]

14/07/2024

Live streaming of
Live streaming of 2024 ANNUAL QUIZ AND ESSAY WRITING COMPETITION [Q E C]

13/07/2024

2024 ANNUAL QUIZ AND ESSAY WRITING COMPETITION [Q E C] KATAGUM AREA COUNCIL

13/07/2024

2024 ANNUAL QUIZ AND ESSAY WRITING COMPETITION [Q E C]
KATAGUM AREA COUNCIL

08/07/2024

Shirin Sabuwar Shekarar musulunci

Tareda
: Mal. Shamsu sh*tu Azare

Daukar nauyi
: JIBWIS social media Katagum

Za'a iya sauraro da kallo kai tsaye a BRC FM AZARE da shafinmu na Facebook na Jibwis Azare

08/07/2024
Ajiyane aka shiga sabuwar shekarar Musulunci amma mun shagala dana turawaDa yawan mu idan an tambayi date of birth dinmu...
08/07/2024

Ajiyane aka shiga sabuwar shekarar Musulunci amma mun shagala dana turawa
Da yawan mu idan an tambayi date of birth dinmu sai muce 1985, 1990, 1998, 2000, 2002, idan aka ce a'a na Islamic Calendar fa!!! 90 percent Ido zamu zare...😳

23/06/2024

Live streaming of Salim Yaya Azare

19/06/2024

Live streaming of Amana Sickle Cell Foundation

Assalamu Alaykum. Amsoshin tambayoyinku na yau:💧 Nurika: It celebrates the body's capabilities and strength.💧 Marina Pro...
07/06/2024

Assalamu Alaykum. Amsoshin tambayoyinku na yau:

💧 Nurika: It celebrates the body's capabilities and strength.

💧 Marina Protocol: Providing personalized content recommendations.

✔️ Marina Protocol sukace a sanar muku cewa suna gab da bijiro muku da KYC, don haka kowa ya shirya, sannan kowa ta tabbatar yanada accounts na TELEGRAM da X wato TWITTER. A karshe dai da alamar sun haqura da maganar 5 referrals din da sukayi abaya.

MASHA ALLAH....Al'umma suna ta Claiming din Notcoin dinsu wasu suna turawa Binance wasu Bybit sai wasu da suke turawa zu...
12/05/2024

MASHA ALLAH....

Al'umma suna ta Claiming din Notcoin dinsu wasu suna turawa Binance wasu Bybit sai wasu da suke turawa zuwa OKX, akwai damar turawa zuwa Wallet dake cikin Telegram duk inda mutum ya zaba nan zai tura....

Muna fatan Allah yasa Notcoin yayi daraja sosai ta yadda mutane da yawa zasu samu kudade masu yawa....

Idan baka iya ba ko kana da shakku akan yadda ake Claiming kada kayi ka jira ka samu wanda ya iya yayi maka don kaucewa kuskure, akwai kwana biyar nan gaba da zaa cigaba da claiming ba yau ko gobe zaa gama ba....

Hakuri mai tarar da rabo....

A takaice a lura da wadannan abubuwa guda shida:.........👇1. Idan kayi depositing NOT coin ba zai sauka ba sai ranar Lis...
11/05/2024

A takaice a lura da wadannan abubuwa guda shida:.........👇

1. Idan kayi depositing NOT coin ba zai sauka ba sai ranar Listing. Wannan ba matsala bane.

2. A yanzu wadanda suke da verified Telegram ne suke iya yin claiming, muna zaton gobe kowa zai iya yin claiming, bamu fatan su tilasta mutane yin Subscription na Premium kafin ayi Claiming din.

3. A yanzu kada ka tura NOT Coin dinka zuwa wata Exchange sai Binance, ko Bybit ko OKX.
Sune kadai aka yi recommending kayi depositing a yanzu.

4. Idan zaka dauke NOT Coin dinka zuwa kan wata Exchange a yanzu kafin ranar listing (Al-hamis) za'a dauki cajin 1.5 percent, misali:
Idan guda 10,000 zaka tura zuwa kan wata Exchange ko wallet za'a dauki guda 150 shine 1.5 percent na abinda zaka fitar guda dubu goma, misali kenan.

5. Kada kayi depositing ba tare da ka sanya Memo ko Tag ko Comment ba bayan ka sanya deposit wallet address, a kula sosai👇

|. A Binance suna kiran su da "Memo".

||. A Bybit sunan kiran su da "Tag".

|||. A OKX suna kiran su da "Comment".

Dukkan su lambobi ne, idan kaje za kayi depositing zaka dauko su sai ka shigar a Telegram, idan NOT koin zaka fitar zuwa kan Exchange din.

6. A shawarce kayi hakuri da wannan 1.5 percent ka bari su dauka, ka cire tokens dinka ka kaisu kan Exchange kafin ranar listing, domin ka samu damar siyarwa da gaggawa akan lokaci.

Ina taya wayanda sukayi mining na Notcoin murna na launching dinsa da za'ayi sati mai zuwa, Ubangiji Allah yasa yayi dar...
10/05/2024

Ina taya wayanda sukayi mining na Notcoin murna na launching dinsa da za'ayi sati mai zuwa, Ubangiji Allah yasa yayi daraja, ya sawa abinda kuka samu albarka.

Kada ku manta da mining na TapSwap wanda suma zasuyi launching na pool dinsu a ranar 30th May. Ga bayaninsa a kasa 👇

TapSwap Mining

👌 TapSwap tamkar Notcoin da aka kammala yake. Kamar yanda Notcoin ya samu goyon bayan TON blockchain, haka TapSwap ya samu goyon bayan Solana blockchain, kuma dai munsan karfi da kwarewa na team din Solana. Ganin yanda Notcoin ya samu karbuwa ga miliyoyin mutane a fadin duniya, hakan zai iya zama tamkar gasa tsakanin TON blockchain da Solana, idan kuwa hakane, akwai kyakkyawan fatan samun alkhairi da TapSwap. Kamar Notcoin, TapSwap shima a telegram ake yinsa

Yanda Ake Rijistar TapSwap

1️⃣ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku 👇
https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_613926313

2️⃣ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.

3️⃣ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:

🗣 Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.

🤼 Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000. Ku tabbatar kunyi wayannan task.

🏅 Na uku wajen mining ne.

🔥 Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.

💢 Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Publishers in Bauchi

Show All

You may also like