JIBWIS SABON GARI L/G ZARIA

JIBWIS SABON GARI L/G ZARIA Wannan Shafi an bude she ne domin Fadakarwa a kan Addini da Rayuwa Dan adam
(1)

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!JAMA'ATU IZALATIL BIDI'AH WA'IQAMATIS SUNNAH SABON GARI LOCAL GOVERNMENT.TANA SANAR DA AL-U...
16/08/2024

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

JAMA'ATU IZALATIL BIDI'AH WA'IQAMATIS SUNNAH SABON GARI LOCAL GOVERNMENT.

TANA SANAR DA AL-UMMAR MUSULMI TA NADA KWAMITIN GUDANARWA NA MASALLACIN JUMA'A BAKIN KASUWA SAMARU.

YAN KWAMITIN SUNE K**AR HAKA:-

1-PROF. ADAMU ALIYU SHUGABA KWAMITI.

2-ALH.IBRAHIM MIJIN YAWA MATAIMAKI.

3-M.SULAIMAN USMAN TSAURI SAKATARE.

4-M.AMINU UMAR USMAN MATAIMAKIN SAKATAREN.

5-ALH.IBRAHIM ABUBAKAR YARIMA MA'AJI.

6-IMAM SHAMWIL M. NASIR IMAM.

7-M.AMINU MUHAMMAD TINAU SAKATAREN KUDI.

8-ALH.ABDULLAHI DAN ZARIA MAI BINCIKEN KUDI.

9-M.DALHATU MU'AZU P. R. O

10-M.MUHAMMAD RABI'U MUHAMMAD MEMBER

11-M.SANI ADAM YAN KUZO MEMBER

12-M.MUJTAFA RAMALAN MEMBER.

SANARWA daga shugaban Jibwis Sabon Gari M. ABDULHAMID MUHAMMAD.

16/08/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
ANFANI YAWATA ISTIGIFARI

Tare da: *SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)*

🌔YAU 11/safar/1446
16/August/2024

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari ZariaJIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI L/G ZARIA

09/08/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
KUBAR KOWA KU K**A GA ALLAH

Tare da: *SHEIKH SANI HUSAINI (Hafizahullahu.)*

🌔YAU 04/safar/1446
9/August/2024

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari ZariaJIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI L/G ZARIA

*Ziyarar Ta'aziyya Ga Sheikh Yusif Muhammad sambo Rigacikin*A safiyar yau Laraba 2/safar/1446 dai-dai da 7/August/2024.M...
07/08/2024

*Ziyarar Ta'aziyya Ga Sheikh Yusif Muhammad sambo Rigacikin*

A safiyar yau Laraba 2/safar/1446 dai-dai da 7/August/2024.

Mataimakin Shugaban kungiyar jama'atu izalatil bid'a wa ikamatus Sunnah na jahara kaduna sheikh Abdulhamid Muhammad ya kaiwa sheikh Yusuf Muhammad sambo Rigacikun ziyarar Ta'aziya a gidansa dake Rigacikun bisa ga Rasuwar dan'uwansa Alh. Ado Muhammad sambo, da ALLAH ya yiwa Rasu a ranar juma'ar data gabata.
Shugaban ya samu rakiyar babban Limamin masallacin juma'a na Jibwis 'Yan Ayaba sheikh Salisu umar da Alh. Isma'il Khalid (Dan malikin marmara)

ALLAH ya gafarta masa kura-kuransa.

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Mas'ud Bala chikaji. Chairman jibwis social media, Sabon gari, zaria.

02/08/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN :
komawa zuwa ga Allah

Tare da: SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)

🌔yau 27/MUHARRAM/1446
2/August/2024

ma's ud Bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

Ƙungiyar JIBWIS ta bada Umurni ga Limamai da a fara addu’oin Al-ƙanut a dukkan masallatai.Daga Ibrahim Baba SuleimanƘung...
30/07/2024

Ƙungiyar JIBWIS ta bada Umurni ga Limamai da a fara addu’oin Al-ƙanut a dukkan masallatai.

Daga Ibrahim Baba Suleiman

Ƙungiyar JIBWIS ta tarayyar Naijeriya ta bada Umurni ga Limamai da a fara addu’oin Al-ƙanut a dukkan masallatai na Juma’a da khamsul salawat.

Umurnin hakan ya fito ne kai tsaye daga bakin shugaban ƙungiyar Sheikh (Dr) Imam Abdullahi Bala Lau a lokacin da yake gabatar da hudubar sallar juma’a a masallacin Umar Ɗan Haɗɗabi dake helkwatar kungiyar a unguwar Utako dake birnin Abujan Naijeriya.

Sheikh Bala Lau yace, za’a gudanar da addu’oin ne domin neman taimakon Allah da ya kawo mana zaman lafiya a kasar mu, da k*ma karshen kashe-kashen ta’addanci da ya addabi arewacin kasar, da samun zaman lafiya mai ɗorewa.

Kazalika Shugaban na JIBWIS ya umurci dukkan shugabannin kungiyar a matakin jahohi da su bada umarni ga dukkan masallatayyan dake jahohin su, da Malaman kungiyar da su duƙufa da addu’oi a cikin masallatai, makarantu da sauran wuraren Ibada domin neman Allah ya kawo mana saukin abubuwan da s**a damemu a ƙasar.

A ƙarshe shugaban ya rufe da jan hankali ga al’ummar musulmi cewa kowa yasan abun da yake aikatawa na daidai ko akasin haka, yanzu lokaci ne da kowa zai tuba daga aikata saɓo, domin Allah ya dubi lamuran mu, ya sauƙaƙa mana rayuwar da ta mana tsada.

Allah yasa mu dace. Amin

JIBWIS NIGERIA

26/07/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN :
Haramcin Luwadi

Tare da: SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)

🌔yau 20/MUHARRAM/1446
26/July/2024

ma's ud Bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

19/07/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN :
ZANGA ZANGA INA MAFITA

Tare da: SHEIKH SANI HUSAINI (Hafizahullahu)
🌔YAU 13 /MUHARRAM/1446
19/July/2024


Jibwis social media sabon gari Zaria

12/07/2024

Big shout out to my newest top fans! Abbakar-Sadeeq Yusuf, Ahmad Saeed

12/07/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
Shugowar sabuwar shekarar muslinci

Tare da: SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)

🌔YAU /MUHARRAM/1446
12/July/2024

UMAR KHALIFA USMAN
PRO II
Jibwis social media sabon gari Zaria

Kungiyar JIBWIS ta kafa kwamiti domin binciken takardan yarjejeniya tsakanin gwamnati da kungiyar LGBTQ✍️ Ibrahim Baba S...
07/07/2024

Kungiyar JIBWIS ta kafa kwamiti domin binciken takardan yarjejeniya tsakanin gwamnati da kungiyar LGBTQ

✍️ Ibrahim Baba Suleiman

Kungiyar Izala ta dau mataki na kafa kwakkwaran kwamitin masana, akan ce-ce kuce da ya taso a kasar Naijeriya na zargin sanya hannu da gwamnatin kasar tayi da wata kungiya ta LGBTQ mai auren jinsi, wanda wata gidan jarida ta ruwaito cewa daga cikin abubuwan da aka rattabawa hannu, harda auren jinsi ya zama halastaccen lamari a kasar.

Shugaban Kungiyar Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau, shi ya sanar da hakan a wata tattaunawa da mukayi da shi ta wayar tarho. Shehin Malamin yace kungiyar ta kafa kwakkwaran kwamiti na masana, wanda zasu bi takardan yarjejeniyar mai shafi 172, domin binciko me take dauke da shi, menene kukure, menene daidai, kafin daga bisani ta dau matakin me ya kamata.

A baya-bayan nan Gwamnatin kasar ta fito ta karyata zargin da ake mata na rattaba hannu akan yarjejeniyar da ake ganin akwai halasta auren jinsi. Wanda Tuni kungiyar JIBWIS ta samu takardun yarjejeniyar, Inda nan take Sheikh Bala Lau ya baiwa kwamitin umurnin fara aikin su na bibiyar takardan daya bayan daya domin nazartan me take dauke da shi.

Shugaban yace kungiyar Izala bata goyon bayan duk wani abu dake tare da kungiyar LGBTQ, Kazalika yayi Allah wadai da duk wani abun da za'a shigo da shi wanda ya sabawa addinin Musulunci, da dokokin kasa.

A karshe shehin Malamin yayi addu'oin Allah ya tsare kasar nan daga shigowa ta ko wane hanya da irin wannan Quduri haramtacce.

JIBWIS NIGERIA

06/07/2024

أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ وَأَتُوبُ إِلَيْهِ

I seek Allaah’s forgiveness and I turn to Him in repentance.

From: Al-Bukhari 11:101, Muslim 2702

05/07/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
Bankwana da shekarar hijira

Tare da: SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)

🌔YAU 29/Zulhijjah/1445
05/July/2024

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

29/06/2024

WA'AZIN GORON SALLAH!!!

NISA'US SUNNAH WOMEN WING
JIBWIS SABON GARI LG CHAPTER

MAI GABATARWA: SHEIKH Dr RABI'U BASSAWA
MODU'I: HAKURI DA YANAYI A WANNAN ZAMANI
RANA: ASABAR 29/06/2024

WURI: MASSALACHIN JIBWIS NA SABON GARI YAN AYABA

NB: ZA'A IYA KALLO KAI TSAYE A SHAFIN MU NA JIBWIS SABON GARI L/G ZARIA

UMAR KHALIFA USMAN
PRO II JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI LG ZARIA

WA'AZIN GORON SALLAH!!!NISA'US SUNNAH WOMEN WING JIBWIS SABON GARI LG CHAPTERWANNAN KUNGIYA MAI SUNA A SAMA, NA FARIN CI...
28/06/2024

WA'AZIN GORON SALLAH!!!

NISA'US SUNNAH WOMEN WING
JIBWIS SABON GARI LG CHAPTER

WANNAN KUNGIYA MAI SUNA A SAMA, NA FARIN CIKIN GAYYATAR KU WURIN MUHADDARA DA ZATAYI NA GORON SALLAN

MODU'I: HAKURI DA YANAYI A WANNAN ZAMANI
RANA: ASABAR 29/06/2024
LOKACI: 9:00AM
WURI: MASSALACHIN JIBWIS NA SABON GARI YAN AYABA

ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMEEN.

NB: ZA'A IYA KALLO KAI TSAYE A SHAFIN MU NA JIBWIS SABON GARI L/G ZARIA

UMAR KHALIFA USMAN
PRO II JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI LG ZARIA

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Muhammad Hussaini Officer, Asiya Musa Umar
28/06/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Muhammad Hussaini Officer, Asiya Musa Umar

28/06/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
HAKURI DA RAYIWA

Tare da: SHEIKH SANI HUSAINI (Hafizahullahu.)

🌔YAU 22/Zulhijjah/1445
28/Jnu/2024

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

21/06/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
TSORON ALLAH YANA BADA FA'IDA GA MUSULLMI

Tare da: SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)

🌔YAU 15/Zulhijjah/1445
21/Jnu/2024

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

20/06/2024

Big shout-out to my newest top fans! Abbakar-Sadeeq Yusuf, Ahmad Saeed

HOTUNAN sallar idin layya daga filin idin chikaji Sabon gari Zaria jahar kaduna Wanda Sheikh Muhammad Sani gumi ya jagor...
16/06/2024

HOTUNAN sallar idin layya daga filin idin chikaji Sabon gari Zaria jahar kaduna Wanda Sheikh Muhammad Sani gumi ya jagoranta sallar idin ta samu halarta shuwagabanin kungiyar izala (JIBWIS) malamai da yan agaji ,Yan jarida, jami'an staro da sauran jama'a maza da mata yara da manya k*ma anyi sallah lafiya angama lafiya.

Taqabbalallahu minna wamin k*m barka da Sallah

Mas'ud bala chikajin Chairman jibwis social media Sabon gari
10/Zulhijjah/1445
16/June/2024

16/06/2024

DAGA MASALLACIN IDIN GARIN AZARE

LOKUTAN SALLAR EDI  NA MASALLATA (JIBWIS ) 1445/2024 NA KARAMAR HUKUMAR SABON ZARIA
15/06/2024

LOKUTAN SALLAR EDI NA MASALLATA (JIBWIS ) 1445/2024

NA KARAMAR HUKUMAR SABON ZARIA

14/06/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
FALALAR KWANA KOMAN FARKON WATAN ZULHIJJAH

Tare da: *SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)*

🌔YAU 08/Zulhijjah/1445
14/Jnu/2024

Ana samun katatutuka da muhadarori
a
GROUP DIN MU NA JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI ZARIA

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

Annabi SAW ya ce, da ni da me kula da maraya makota ne a Aljannah. أنا وكافل اليتيم في الجنة هكذاGa dama ta samu don tal...
09/06/2024

Annabi SAW ya ce, da ni da me kula da maraya makota ne a Aljannah. أنا وكافل اليتيم في الجنة هكذا

Ga dama ta samu don tallafawa Marayun mu da ke Makarantar Kwana na Allah Gaba Academy Mallakin Kungiyar Izala ta jihar Kaduna, inda ake ba su karatun Zamani da na Addini kyauta, gami da kula da abincin su da lafiyan su.

Ga lambar account nan don bada naka sadaqar, amma mun fi bukatan kayan abinci ba kudin ba.

Allah Ya bamu ikon tallafawa don ribatar daman makotaka da Manzon Tsira.

Ibrahim Shehu Giwa,
PRO JIBWIS Social Media Kaduna State.
09th June, 2024.

07/06/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
Falalar kwana koman farko na Watan Zulhijja

Tare da: *SHEIKH SANI HUSAINI (Hafizahullahu.)*

🌔YAU 01/Zulhijja/1445
7/jun/2024

Ana samun katatutuka da muhadarori
a
GROUP DIN MU NA JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI ZARIA

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

01/06/2024

Big shout out to my newest top fans! Ahmad Saeed

01/06/2024

🍀🍀MUHADARA NA MATA ☘️🍀
Mai taken: MUCI MORIYA KWANAKI GOMA NA ZULHIJJA

Mai Gabatarwa: Malama Adama lawal Tafida

Daga : masallacin juma'a na Bomo Samaru ZARIA.

Umar Khalifa
Umar khalifa Usman
Pro II
JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI L/G ZARIA

31/05/2024

🌱🌱🌱💐💐💐☘️☘️
HUDUBAR JUMA'A
Daga
Babban masallacin juma, 'a na JIBWIS dake yan Ayaba sabon garin zaria jahar Kaduna

ME TAKEN
Koyi da magabata

Tare da: *SHEIKH SALISU UMAR (Hafizahullahu.)*

🌔YAU 23/Dhulqaada/1445
31/may/2024

Ana samun katatutuka da muhadarori
a
GROUP DIN MU NA JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI ZARIA

mas' ud bala chikaji
Jibwis social media sabon gari Zaria

MUHADARA MAHUDARA MUHADARA
30/05/2024

MUHADARA MAHUDARA MUHADARA

Address

YAN AYABA CENTRAL MOQUSE
Mecca

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBWIS SABON GARI L/G ZARIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JIBWIS SABON GARI L/G ZARIA:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other Newspapers in Mecca

Show All

You may also like