15/03/2024
SALATI GA ANNABI MUHAMMAD ﷺ ACIKIN DARE DAKUMA RANAR JUMA'A.
-
-
Manzon ALLAH ﷺ Yace:-
"Ku Yawaita Yi Mini Salati Acikin Dare Dakuma Ranar Juma'a, Domin Lallai (Haƙiƙa) Babu Wani Ɗayan Da Zai Yimini Salati Acikin Dare Ko Ranar Juma'a Face Sai An Bijiro Mini Da Salatinsa Gareni"
- «Sahih Jami'i 1208»
-
-
...
-
-
"Duk Salatin Da Musulmi Yayiwa Manzon ALLAH ﷺ ALLAH Zai Bijirar/Zai Gabatar Da Salatin Wannan Bawan Izuwa Ga Manzon ALLAH ﷺ, Kuma Shi Kanshi ALLAH Ɗin Zai Yiwa Wannan Bawa Salati Guda Goma (10) Sanadin Wannan Ɗayan Da Yayiwa Manzon ALLAH ﷺ, Matuƙar Dai Ingantaccen Salati Yayi Masa, Musamman Acikin Wannan Wata Mai Albarka.
-
-
ALLAH Yabamu Ikon Yin Hakan (Amin Ya Hayyu Ya Qayyuum).
✍️ Musa S Abdul