Daya daga cikin ya'yan marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero wato Hajiya Asiya Ado Bayero, Matan Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi II kuma Kanwar Sarkin da aka cire Alhaji Aminu Ado Bayero ta iso Kano yau da safe cikin murna da farin cikin dawo da mijinta kan kujerar sa ta Sarki kano da gwamnatin Kano tayi.
Kai ba dangin uwa ba, Ba uba ba Kana jin haushi ka hana kanka bacci wai an cire wani a sarauta. 🤣🤣🤣
#MuhammaduSunusiII #sarkinkano
Mahaifin Dr. Bashir Aliyu Umar ya halarci rufe tafsirin Ramadan na wannan shekara da ɗansa yake gabatarwa 😊.
Ya gode wa ni'imar Allah da ya ba shi ta samun zuri'a mai albarka (irin su Dr. Bashir) da sauran ƴaƴa da jikoki, in da ya fashe da kuka lokacin da ya tuna da rasa mahaifiyarsu Dakta da ya yi.
Lallai bidiyon nan ya shiga raina, kuma ya taɓa raina, sosai. Allah Ya ƙara ma sa lafiya, shi da Dakta.
Dr. Tahir Abba Department of Nigerian Languages (BUK) interview a Kanuri woman from Cameroun 'Kaka Balla'.
Wuya mai sa a tuna Allah!
Alaramma ya ga an yiwa yara kaciya sai ya kama karatun Falaqi Fa Nasi. 😀😀😀
Innalillahi Wa Innaa Ilaihi Rajiuun!
Wani matashi kenan da ya kashe mahaifinsa ta hanyar maka masa wika da safiyar nan a unguwar Tudun Yola dake Kano, Nigeria.
Wannan wace irin masiface haka?
Wannan wace irin rayuwa ce muke ciki?
Ni abinda ma yafi bani tsoro da takaici shine, Shi wannan matashin ko a jikin shi balle yin nadama.
Wannan kadan kenan daga cikin illan da Shaye-shaye take haifar wa a cikin Al'umma mu
Allah ya kyauta.... 😭😭😭