Mai Dalilin Aure

Mai Dalilin Aure Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai Dalilin Aure, Media/News Company, Maiduguri.

24/01/2025

AURE SUNNAR ANNABI ﷺ - INA NEMAN BUDURWA YAR JIGAWA MAI HANKALI DA MUTUNCI DA KYAN SUFFA MAI SON AURE

✍️ SHEHI 08121847527

24/01/2025

𝐒𝐀𝐋𝐀𝐓𝐈 𝐆𝐀

𝐀𝐍𝐍𝐀𝐁𝐈 𝐌𝐔𝐇𝐀𝐌𝐌𝐀𝐃U ﷺ

21/01/2025

AURE DOMIN ALLAH ALKHAYRI NE : ALHAMDULILLAH DAURIN AURE MEMBERS DINA RANAR ASABAR A TSANYAWA INSHA ALLAH

Inna Lillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un 😢 Bama Yiwa Kanmu Adalci A Mafi Yawan Lokuta !Maganar Ta Allah Ba Karamin Kuskure Ba...
19/01/2025

Inna Lillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un 😢 Bama Yiwa Kanmu Adalci A Mafi Yawan Lokuta !

Maganar Ta Allah Ba Karamin Kuskure Ba Ne Mutane Suna Ganin Motar Mai Ta Fadi Amma Wai Ka Je Dibar Mai .

Bawan Allah kusa da gurin ma KADA ka raba domin an sami irin wannan musifar a Nigeria ban san iyaka ba.

Allahumma La Yati Bil Hasanati Illa Anta Wala Yad'fa'us Sayyati Ila Anta Wala Wala Hawla Wala Quwwata Illa Bik

✍️ SHEHI

17/01/2025

BUDURWA DOGUWA YAR KANO MAI AIKIN LAFIYA (TEMPORARY) YAR 20
Mai Aure Ko Mai Shekaru Mai Tsoran Allah Take So
✍️ SHEHI 08121847527

17/01/2025

MACIYA AMANA- LAMARIN CIREWA MAIMUNA MAHAIFA A Asibitin Malam Ya Tabbatar Akwai Likitocin Da Ake Hada Baki Da Su Don Kashe Mutane

17/01/2025

KA SHIRYA AURE KAFIN AZUMI TSAKANI DA ALLAH - BAZAUWARA YAR KADUNA YAR 40 MAI HANKALI DA MUTUNCI

✍️ SHEHI 08121847527

17/01/2025

YA HAYYU YA QAYYUM KA KARA FARANTAWA SAYYIDINA MUHAMMADUR RASULULLAH

17/01/2025

𝐊𝐈𝐒𝐇𝐈 𝐊𝐎 𝐑𝐀𝐒𝐇𝐈𝐍 𝐈𝐌𝐀𝐍𝐈 ?

Ki Nemi Kashe Mijinki Kuma Karshe Ki Hada Kai A Cirewa Kishiyarki Mahaifa Haba Azzaluma

14/01/2025

ALFANUN AURE - Ko Ummarka wace tafi kowa DARAJA a wajenka akwai abinda ba zata iya maka ba, sai matarka in baka da lafiya

14/01/2025

𝐒𝐇𝐔𝐊𝐑𝐀𝐍 𝐘𝐀 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇

Ya Hayyu Ya Qayyum Bi Rahmatika 𝘼𝙨𝙩𝙖𝙖𝙜𝙞𝙮𝙩𝙝𝙪 🙏

13/01/2025

AlhamdulilLah -Ya Hayyu Ya Qayyum Albarkar Annabi Muhammadu Ka Nisanta Ni/ Mu Da Musifar Duniya Da Lahira Musamman Yinwa & Talauci

12/01/2025

Ya Hayyu Ya Qayyum Don Annabi Muhammadu ﷺ Ka Nisanta Ni Da Dukkan Damuwa, Sa Har Wanda Ya Ce Amiñ

11/01/2025

hmmm 👉 GWARA MIJINTA YA ZAUNA DA TALAUCI YA FI MATA DA YAI KUDI YA MATA KISHIYA

✍️. SHEHI

09/01/2025

Ya Hayyu Ya Qayyum Albarkar Annabi Muhammad ﷺ Ka Nisanta Ni / Mu Da Damuwa Duk Kankantarta Daga Yau Har Qiyama

07/01/2025

BAZAUWARA YAR 35 MA'AIKACIYYAR FED GOV'T HAIHUWARTA 1 MAI ILIMIN ADDINI DA BOKO ( Master's Degree)

✍️ SHEHI 08121847527

06/01/2025

INA MAI SON YIN AURE DOMIN RAYA SUNNAR ANNABI ﷺ BA SON ZUCIYARSA BA ?
INA DA BUDURWA YAR 20 YAR KANO MARA BURI
✍️SHEHI 08121847527

04/01/2025

TA KASHE MIJINTA - Inna Lillahi Wa Inna..... 😢

Amarya yar 15 ta sawa mijinta da abokai guba

ME KE KAWO JAHILCIN NAN ?

Address

Maiduguri

Telephone

+2348121748527

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Dalilin Aure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai Dalilin Aure:

Videos

Share