01/03/2024
ALHAMDULILLAH
Allah ya karawa malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa lafiya da imani duk da cewa maganganun batayi mana dadin ji ba amma hukuncinda malam yayi ni a nawa ra'ayin dai-dai tunda shi mai girma gwamnan Kano yafi son yan iska yan kwalta gashi gasu suje cen su karata
Daga karshe inayiwa malam addu'a Allah ya kara masa lafiya da rayuwa mai albarka Allah ya yafewa malam kurakurensa Hafizullah